Chapter 4

677 40 3
                                    


Khairy ce cikin wata yar riga daka kalleta zaka fahimci ta barci ce rigar baka,
Kana iya ganin halittar ta duka a bayyane rigar shara2 ce wacce ko gwiwa bata kai ba,
Shaheed bin ilahirin ta yake da kallo Sam yarasa me ke shirin faruwa dashi murmushi ZAYNA tayi,
Ta Kara matsowa tare da riko kafadarsa takai saitin ear dinshi inda takara rada mai,
" khairy is all yours you zaka kwanta da ita yanzu ciwon cikin ka zai warke yan...",
Kasa karasawa tayi saka makon wani abu data gani a idonshi,
Tuni ta bace a dakin shikuma karasawa yayi gaban khairy inda yajawo ta zuwa jikinsa,
Ya shiga kissing dinta ta kowani bangare kamar zai ballata har jikinsa rawa yake,
Khairy kuwa sai maida mashi martani banda nishin su babu abunda kakeji a dakin sam,
Tuni ya yage yar rigar jikin nata yayi wirgi dashi gefe inda ya wurga khairy kan gado,
Yashiga wasanni da dukiyar fulaninta wani irin wasani yake mata tuni khairy ta rikice gaba daya,
Bata taba tunanin shaheed yasan kan love irin yau ba sosai ta raina kanta a hannunshi,
Kusan tun tana biye mishi harta gaji tayi ligis kusan kwana yayi yana murzarta bai barta ba sai kusan Asuba bacci me nauyi ya kwashe su.

ZAYNA kuwa komawa dakinsu tayi sai dai Sam ta neman kwanciyar hankalinta ta rasa,
"Meye tattare da shaheed akwai SIRRI me karfi I have to find out before is too late,
" but how tunda ba yadda yana hayyacinsa zan sama wannan memories din",
Shiru tayi tare da yin ta gumi tana tunani,
" yes nagano"
Tafada tareda yin murmushi ko meye next move dinta oho,
Haka ta kwana Tana saka da warwara ita kadai haka har gari ya waye kowa ya fito kamar yadda suka saba.

Sai dai abun gidan ba kamar da ba dan Sam dady sun dauke kafa a dining Yau kamar kullum kowa ya hallara,
Amma ba shaheed ba khairy ganin haka yasa hadil tambaya,
" Niko Yau tunda na tashi banga khairy ba fa and yanzu haka ba shaheed shima abunda bai taba yiba",
Saal ne ya tashi " bari na duba dakinsa dan jiya naji cikin dare kamar yana magana,
" jiya narasa meya samu bacci haka a gidan nan 10pm fa kusan kowa yayi bacci",
" aikam nikaina walh shiyasa na tashi da ciwon kai Yau",
SHAZMAH ce ta kalla ZAYNA wacce ke sabgarta gabanta,
Haka kawae SHAZMAH taji bata yarda da ZAYNA ba tasan halin ta bata rabo da mugun ayyuka,
Kamar daga sama suke Jin knocking Kara rungume shaheed tayi tare da fadin,
" who is that"
Tafada batare da tuna inda take ba sam Jin muryarta ya farkar da shaheed yayinda Saal ke magana da karfi,
" khairy! Khairy!! Kibude mun kofar nan maza",
Shaheed ganin sa tube ga kuma khairy jikinsa yasa yayi wani irin Kara tare da ture ta,
" bro lafiya kubude kofar",
Tashi tayi a rude tuni su SHAZMAH dake dinning suka yo kofar Jin hayaniyar yasa su dady saukowa Suma,
Hankalin shaheed in yayi dubu ya tashi tunda already anjisu tare.

Toilet dinsa ya nufa dan daukar jalabiyarsa,
Murmushi khairy tayi da sauri taja abun rufar ta rufe jikinta ta fita kai tsaye,
Ta nufi kofar dakin ta bude Jin ta bude yasa shaheed bugan bangon saboda baiso hakan ba sam,
" innalillahi Wa'inna Ilaihir raji'un" abunda Dady Yafada kenan da sauri ta koma ciki,
Mamaki Hana kowa magana yayi " kushirya ku same mu a falo",
Dady Yafada tare da juya momy mamaki hanata ta cewa komai yayi gaba daya,
Saal ji yayi kanshi na Sara mishi dan abun yazo mishi da shock sosai Sam ba halin,
Shaheed bane banda kyamatar halin ba abunda yayi amma Yau gashi da mace a daki ba matarsa ba,
Girgiza kai Saal yayi " akwai abunda tamasa walh",
Jin abunda Saal Yafada yasa SHAZMAH ta kalleshi dan itama Sam bata yarda shaheed zai aikata cikin hayyacinsa ba,
Kallon ZAYNA tayi wacce ke murmushi ko a jikinta nan ta tabbatar da mai yafaru,
Kowa ya watse agun sai su biyun SHAZMAH ce ta riko hannun ZAYNA tayi baya da ita,
" mekikai mishi"
Tabe fuska ZAYNA tayi " bakomai ni banma shi komai ba dagaske",
" walh karya kikeyi ni dake kar tasan kar ne".

Duk yadda SHAZMAH taso Jin zance bakin ZAYNA hakan ya ci tura gashi Sam,
Tun jiya tayi loosing power dinta bare tayi trying getting dinshi ta nan,
" tabbas wannan aikin ZAYNA ne amma bari MAALIK yazo zai fiddata cikin duhu",
A zuciyarta take wannan zancen murmushi ZAYNA tayi ta wuce ciki a ranta Tana,
" saikiyi ta jiransa ba abunda zai iya yimun a yanzu",
" SHAZMAH!",
Muryar bogur ce ta bayyana gareta " bogur",
Tafada tana duba ta inda zai bayyana gareta,
" SHAZMAH meyake faruwa haka kawae Ina zaune nakejin kamar kina cikin matsala",
Yafada yana kallonta shiru tayi tana son fada mishi amma sunyi da MAALIK ba zasu dunga sashi a lamarinsu ba,
" Ina power dinki yatafi tun jiya boka ya sanar mun babu shi a tattare dake" kallonsa tayi,
Tare da girgiza kai " haka kawae na tashi babushi",
" kiyi gaggawar shiga ruwa karki sama matsala Yau din nan",
Kada kai tayi alamun to Ba cewa yayi yabarta tsaye agun Tana tunanin yadda zata bullo ma matsalar tata.

" Khairat kincuceni kin cucci rayuwa ta kinsa na aikata mugun aiki Wanda Allah yake fushi dame aikata shi,
" bantaba yin zina ko tunkararshi ba ko sha'awarshi Yau kinsa na aikata kinzubar min da mutumci a idon wadanda suke ganina da kima da mutunci",
Murmushi tayi tana saka skirt dinta " shaheed meye aciki naga mun kai muyi hakan,
" koba komai we are adult ae kana bukatar mace Ina bukatar namiji so I see nothing wrong",
" mtsw tunda kinsaba zubar da mutuncinki a waje ba komai bane agunki",
Fita yayi yabarta a dakin cike da damuwar yadda zai kalla iyayenshi da yan gidan nasu,
" yes! Yes!! I can't believe it burina ya cika saura naga na mallake ka matsayin mijin aurena",
Tuna irin abubuwan daya mata tafara a daren jiya da sauri tasa tafukan hannayenta ta rufe idonta,
" dama kinajin kunya khairy"
Muryar ZAYNA ta daki kunneta ae da sauri taje ta rungume ta sosai kamar zata ballata,
" sakeni karki karyani",
" thank you so much ZAYAN kincika mun buri na Wanda na jima inason ya cika",
" muje suna jiranki" nan suka fita dan zuwa kiran su dadyn.

Shiga yayi falon Kansa a kasa saboda nauyi kowa ya hallara a falon,
Neman guri yayi ya zauna ba Wanda yace ma kowa komai,
" kinkirata ko",
Dady ya tambaya momy " eh tace Tana hanya yanzu zata karaso",
" yayi kyau nafiso ayi komai a gabanta" inji Dady,
Shiru kowa yayi a falon kusan tsawon 10mins sukaji sallamar maman khairy wato yayar,
Momynsu bayan sun gaggaisa ne Dady ya gyara zama ya fayyace mata dalilin da nakiran nata,
" amma gaskiya khairy baku kyau ta ba taya Zaki yarda ku aikata wannan mugun aikin",
Tafada tana kokarin kaima khairy duka kai kace da gaske take,
" Hajiya kiyi hakuri ba sai Jin dake ta ba abun yazo ma da sauki na gida ne dan haka Nina Yanke shawara,
" Alhaji nadawowa daga hajji zanje hargida na sameshi muyi magana tunda suna son junansu,
" gwanda a hada su ayi queen muhuta tunda a cikin gida suna iya aikata wannan aiki bare kuma",
" Hakane kam iNsha Allahu zan fara sanar mishi a waya kafin ma yadawo amma khairy zata dawo gida dole saboda gudun sake faruwar hakan",
Nan momy tasa baki sukaita ma yadan nasiha inda shaheed in ransa yayi dubu to tabbas ya baci,
Banda kuka babu abunda yake dagowa yayi bayan sunyi shiru.

" walh Dady bana son khairy bansan ma tazo dakina ba wal....",
" kula rufe mun baki mutumin banza tashi ma fita kabani guri",
Momy tafada tana hararshi " momy walh zaiyu gaskiya ne kinfa San halin br....",
" Kutashi duka kubani guri banson sake jinku duk"
Nan kowa yatashi yafita rae ba dadi Sam,
Momy kuwa ita da yarta sun sama abunda suke so nan suka fara lissafin biki danshi Dady tuni yafita gun aiki shima,
" walh bro nina San sharri akai maka amma kai ya akayi tashigo ma daki haka",
" walh Saal farkawa nayi naganta bansan abunda yafaru ba nikaina a tube naganni" sake fashewa yayi da kuka,
" karka damu Insha Allahu ba zaka aureta ba asirinta sai ya tonu",
Girgiza kai shaheed yayi " kasan ba zasu taba janye batun auren nan ba amma walh zata gane kurenta" haka suka cigaba da tattaunawa.

Sai a next page zamu ji ya zata kaya a wannan gida me hardaddun lama ruka Wanda a next page zamu San waye shaheed👏👌

WACECE SHAZMAHWhere stories live. Discover now