11

112 3 0
                                    


Saleema tana school amma hankalin ta naga Deen saboda baiji dad'i ba, batasan ya ware bama ana can ana hira
Abba ne yai gyaran murya yace Alhamdulillah Deen mungode muku da kuka had'a kanku abinda mukaso kenan Allah baiyi ba sai wannan karan inafatan haka yazama silar k'ara dank'on zumuncin mu yasa afara a sa'a mucigaba da jikoki suma ayi na zumunci
Ameen kowa yace, sannan ya d'ora da cewa nayi murna sosai baran danaga ka tsaya da kanka kana aikinka cikin aminci ba wasa lallai kai Jarumine
Mun yanke hukunci nan da shekara d'aya kaga lokacin tagama karatu sai ayi biki koh?
Ido ya bud'e yace shekara Abba Wallahi yayi yawa amma dena haka, tab tsaye ya mik'e yana magana
Yayan sane tace kaji yaro hakan baiyi ba ko me?
Eh yayi nesa nifa da nazata wata d'aya Idan yayi yawa biyu me ake jira? ba komai dan Allah Abba kurage Wallahi yamana tsaho
Abban sane yace enye wata d'aya koh Deen?
Kai ya d'aga dariya suka samasa ana ganin wautarsa wai wata d'aya
Tashi zaiyi ganin yadda suke masa, Yaya Ali ne babban wansa yace tsaya indai nasaka ba canjawa kai Sultan Yaushe Saleema zata gama exam naji tana magana ran nan da mukaje
Wallahi bansani ba, Yaya Ali da shi ka tambaya naga har time table nasu yake dashi amma bansan yaushe zatayi ba
Kansa aka koma yace sai nan da 3 month zata fara Yanzu suna test ne kuma jiya aka fara ma
Yauwa to wata biyar yayi kaga Yanzu lokaci ya k'ure batada lojacin karatu Idan akace anyi biki amma Idan tagama exam ta huta da 2 weeks basai ashiga hidimar biki ba?
Kaima saikafi samun nutsuwa itama haka, tunda hutu za'ayi zakasamu kulawa wajan Ur choice naji kana cewa koh?
Hakane Allah ya kaimu amma ace shekara ai bazata zo ba, shima wannan yayi yawa amma uzurin dakaban na yadda dashi gara tagama ta huta da d'iyani
Lallai Deen haka ka zama? Ina ruwanka Sultan bak'in ciki yake za'amun aure shi yana zaune
Dariya akayi anan akafara shirin yadda abin zaiyi kowa yana cewa ga yadda za'ayi murna yake harji yayi kamar and'aura anbashi Ita
Agogon sa G shoch ya duba da sauri ya mik'e yace ina zuwa Wallahi time yayi OMG
Baijira cewar su ba yafice daga runfar da gudu sai d'akko Yaya Saleema a school
Abba ne yace ina zashi kuma saikace sabon kamu wai lokaci yayi
Wajan sarauniya Saleema za'a lokacin tashin su yayi shine za d'akko ta
Allah Hakeem yara sun fitsare Allah dai ya shirya
Abba kaga fa Yanzu Wallahi ko waya yadena mun kai yawo ma damuke fita ya soke yace a rashin abokiyar rayuwa yai aboki dani murmushi kawai suke
Suna alfahari da iyayen su abinda d'aya ya zatar shine daidai ba canjawa Allah ya shiga tsakanin mu da duk masu binmu da sharri
Ameen sukace anan akai Addu'a aka Shafa kowa ya ware
Alhaji Sani yau tun safe yake shige da fice office na Abban Saleema yanason yaji da gaske Alhaji Raheem ya kawo d'ansa kuma d'an harayafara karb'ar kwangila
Baisakarmasa fuska ba, hira sama sama sukai anan yasako zancen baiji skakkarsa ba yace eh hakane Deen ne yar wajena zai aura dama kyan d'a yagaji uban sa kaga laifinsa ne?
A'a inamasa murna shiya janyo d'ansa amma kai bakada ra'ayin kawo yaranka ma'ana suma suzo adama dasu yazamana suma yaran sun zama kamar ku kowa danasa d'an?
Dariya yai kana yacire glass na fuskarsa yace kowa da ra'ayin sa ko inada sha'awa kawo yarana cikin harkarmu subasu da sha'awa sunfi son aikin government ba wannan ba shima bashida ra'ayi yar wajena tanuna wannan harkar take so shine ya biye mata
Lallai Allah ya taimaka amma ina jiyemaka gaba, Wallahi bakasan mai k'aunar kaba kayi tunani gida nawa yatara kai nawa ka tara duk shekara iyalansa ba anan suke Sallah ba bare azumi kai saunawa kaje?
Ba nazo dan na had'a ka dashi ba, amma kayi nazari kagane gaskiya, shiyasa baya barinka da aboki yake hanaka kula kowa
Huum ni nine banda ra'ayin abokanai amma bashi yahana ba, banda matsala dashi saboda haka kayiwa Allah karabu dani da wannan banzan zancen naka mara ma'ana bare kan gado
Naji zan rabu da kai, amma Plx tell me one thing? inaji
Good Yanzu wacce kwangila kake nema nan gaba?
Kallon sa yai ta k'asan ido before yace meyaka wannan tambayar kuma?
Inason Ka fad'an nikuma zan baka shaida akan cewa ba k'aunar ka yake ba, zai aurawa d'ansa yarka da wata manufa wadda ba kowa yasani ba
To huum Alhaji Sani kenan amma bara naga yamaka
A can wajen gari wajan k'arfi za'a gina estate guda da makaranta babba da masallaci da kasuwar garin kuma za'a gyara ayi shago azagayeta Ita nake so Senator Rabi'u musa yaban
Fyn to Wallahi naga yamaka jiya d'ansa Deen naganshi awajan nashige ta wajan naga ana aiki nasan kaine kake nema saina tsaya na tambaye ka da kansa yace baka nan kuna gida
Shine na tambayar shi ya naganshi anan, direct yace shine akan komai kuma a k'alla asami riba harba adadi a wannan harkar Yanzu kafara yadda ya tura d'ansa yaci moriya yanaci d'ansa yanaci
A hankali ya d'ago baice komai ba, Ila rabon sane ya fad'a akan shi, so kaga ni maizance abinda yai Deen shiyayi Saleema kuma shi komai yasamu na Saleema ne Kaga kenan nima riba biyu naci naci 'yata taci
Hannu ya d'aga ya saitamasa hanya yace fita naji sai akama wani munafukin kawai
Zaiyi magana yace shut up I said out. Fita yai aranar ya k'udira saiyaga k'arshen su hhhhhh dani kuke zancen
Tagumi yayi har yafara sak'a abubuwa da yawa dasauri yayi ta'awizi yanemi kariyar Allah daga sharrin Shaid'an la'ananne
To menene ai abin dad'i ne d'an su yasamu abinda su suke son samu
Baigama tunanin ba yajiyi wayar sa, Alhaji Raheem ne d'aga wa yai gaisuwa suka fara, sannan yake gayamsa abin dad'in daya samu d'an su yace Wallahi baisani ba sai jiya da daddare bayan dawowar sa daga Umrah yake gayamsa cewa d'an Senator ya saka anbashi wannan kwangilar nanfa duk suka nuna murnar su
Tarkata kayansa yai yatafi gida shi zaman ma ya same shi, wannan tsinannen mutum zai rabamasa zuciya biyu
Driver nasa yakira suka tafi gida, ana Sallah so saidaya tsaya akayi Sallah sannan ya zarce ya yiwa abokinsa sannu da zuwa da hiran su wajan Isha'i ya shiga gida
Kan dining ya gansu sunacin abinci dariya yai yace Yau ba'a tsakani ba, kin saka yaranki agaba?
To yunwa sukeji basu dawo daga makaranta ba sai d'azu tun safe
Ok Allah ya taimaka, bara nayi wanka nima nazo baijima ba, kuwa ya fito yabi layin su aka zuba masa yafara
Saida suka gama yake cewa Hajiya kinji abin dad'i? Namefa nan yaga yamata cewa Deen gashi gashi
Eh Wallahi amma kaibakaji ba, nafi 2 weeks daji Saleema aka gayawa akace Kada tafad'a sai abin ya tabbata nazaci ya fad'a lallai wato Saleema kece komai nasa Abban sa ma Sai jiya yake fad'a masa Allah ya taimaka namasa murna Wallahi amma dole sai an nema masa taimako saboda mutane
Kasan jiya yakewa Saleema magana yace ta tambayar ko kai yanaso, ah ba laifi za'amasa Addu'a sosai
Daga nan kowa ya tashi Ita taje tai karatun test bayan nan Deen ya bugo aka raba dare ana waya da soyayya
Birnin gwari nan Alhaji Sani yatafi wajan wani amintaccen bokan sai mai aiki kamar yankan wuk'a mai aiki da cikawa yaje akan batun Alhaji Raheem da yadda yake hanashi rawar gaban hantsi kuma ajuya kwakwalwarsa yazamo baya ganin kowa sai shi
D'ansa kuma yasaka ya auri d'iyar Alhaji Abdulazeez wato Saleema

Huum anya hakan zata yuyu?
**

SHI NAKE SOWhere stories live. Discover now