5

153 6 0
                                    

Deen dayaji kamar mashi ko dalma take sakamasa ajiki mik'ewa yayi kawai yafara tafiya hawaye yafara wanke masa fuska yanzu ko yaya sai yaji hawaye yana neman wanke masa fuska
Mom ce ta mik'e da sauri tasha gaban sa tace Deen tsaya wayacemaka bazata so kaba? tsaya kada ka fita dawo kagayan ko menene
Cak ya tsaya amma baijuyoba kuma baici gaba da tafiya ba, harta k'araso hannun sa takama tace meye haka kuma bayan mafita ake nema zaka tafi daga magana
Mom kinaji fa wai since a k'ani ta d'aukan shekara nawa taban  1 years and a half fa taban bawani abuba, kuma nasan itama zata soni, jiya munyi waya d'azu ma haka
Naji yi hak'uri tawo sai su koyamaka yadda zakayi, nak'i banso tunda har dariya suke mun akan abinda na fad'a sun maidani mahaukaci ko wanda yasami matsala
Ance musu da haka nake?, bansan lokacin da Allah yasamun son Yaya Saleema ba, tashi nayi naji ina sonta bayin kaina bane
Serious suka zama baran da sukaga yadda yake kuka wiwi suna son d'an k'anin su sosai basu son abinda zai b'ata masa
Tasowa sukayi kowacce hak'uri tafara bashi Tana cewa insha Allah saiya auri Saleema, har suga yaran sa Ashirin da jikoki d'ari
Ido yazaro yace Aunty Ummi Saleema bata Haihuwar Ashirin, kuma ba kishiya ga Saleema Ita d'aya ce, SANYIN IDANIYATA(Hauwa Jabo), nima ni d'aya gareta
Zadai muyi ta Haihuwa koh Mom?
Kai ta kad'a tace Eh, Kaga harna hango yar Babyn Ku amma da Saleema yayi kama
Dariya yai yace kin Iya hange ai kyau irin na Saleema da kyawawan halinta abin koyi ne ai Allah yabamu raida lafiya
Ameen, yana gama fad'i ya haye sama jiyayi bazai Iya bari ba saiyaji muryan ta
Wayarsa ya d'auka akan gado, dialling number tata yayi, Ita lokacin tana kitchen ma aikin abinci take na majalisa shiyasa wayar tata take a silent, bataji k'aran ringing ko d'aya ba
Bugawa yake harwajan sau ba adadi amma ba respond hankalin sa tashi yayi, neyasami Yaya Saleema da tak'i picking call nasa?
Spices take zubawa cikin Roman Kazar datake kamar ance juya sai hasken waya tagani, da sauri ta aje komai taje kafin taje ma ya katse, inallillah sixteen missed call na Ruhee Deen
Wani kiran ne ya k'ara shigowa, da sauri ta daga
"Hello afwaan dan Allah wallahi wayan na silent kuma najuya baya ina kitchen kaji bada nufi nayi ba Deen
Wata sanyayyiyar ajiyar zuciya ya sauke, cikin sanyij jikin da baigama sakin saba na rashin tak'amaiman yadda zai tunkareta da magana yake
Yaya Saleema nazaci namiki laifi hankalina duk ya tashi Plx dan Allah kidena saka waya a silent wallahi bakiji zuciyata ba tayi ba dad'i nazata wani abu nayi
Dariya tasaki mai sauti cikin wata murya mai kashe sassan jiki tace naji Deen bazan k'ara sawa ba shikenan
Kuma meyasa zuciyarka taji ba dad'i akan baka sameni a waya ba?
Huum fad'a miki ayanzu bashida wani amfani amma nan gaba zakiji
A'a fad'an naji mana, kasani nima ko naji ba dad'i danaga call naka badan ka kara kira ba?
Koh to fad'an taya zakiji rashin jin dad'i?, nima a'a to kowa ya rik'e amsar sa, koh to kowa ya rik'e
Huum mekikeyi yanzu bansan kina wahala big Aunty fa, inadafa muku abincin majalisa ne, kai wallahi namanta yau da akwai Allah nagode maka zamuga juna koh?
Anya bazani ba, wanccen karan su Aunty Ummi da su ya Fatee basu jeba fa, an barni ni d'aya
Au yanzu Idan basujeba bazakiba to sunzo yanzu ma naji suna zasu zo sugaida Mama kona biyosu?
Da gaske kadai bari anjima zanzo. Tom
Amma kiyi kwalliya maikyau kinji Yaya Saleema wadda tafi ta rannan kyau
Zanyi bara nabarki kiyi mana girki ki kula da kanki da komai naki agaidamun da kyakyawan fuskan nan
Ido tazaro tace da gaske Deen ke magana?, eh nine mana konayi laifi ne dan na fad'i?
Bakayi ba, yauwa Sweety Saleema, kai mai kace ba komai naji kace kome?, to duk abinda kikaji shina fad'a miss u
Yana fad'a ya kashe wayar, sororo ta tsaya da waya a kunne me kenan?
Deen yanamata abubuwa kamar saurayin ta toko dai shima yana CIKI ne
Allah yasa haka Ameen
@ut@r h@jiy@

SHI NAKE SOWhere stories live. Discover now