9

129 4 0
                                    


      ALHAJI SANI TSANYAWA
Mutum ne azzalimi maci amana mai hassad da kyashi wanda ya kware wajan had'a mutane fad'a
Munafunci da gulma saikace kafirin farko, ba kowa bane face Alhaji Sani
Yanada mata d'aya da Yaro d'aya wanda ya kasance fitinanne macuci shima halin ubansa yake dashi ko bunsuru yashafa masa lafiya wajan neman mata Amir kenan
Alhaji Sani abokine ga Alhaji Raheem da Alhaji Abdulazeez tun zamanin da sukayi wata kwangila tare ta gina Hotel, anan suka had'u har suka k'ulla abota sosai ya shige musu yana nuna k'auna garesu sannu a hankali suka zama duk inda zasu ko wata kwangila ta samu zasu gayamasa ayi tare
Da fari yayi tunanin yan uwane saidaga baya yaji ashe amintace takaisu ga zama haka
Dama yana bak'in ciki akan yadda suke kuma kowa ya tashi neman wani abu wajan su za'aje shiyasa yaci alwashin saiya raba Kansu kuma duk wata dukiya tasu da kwangila da mutanen su saiya kwace
Wajan Abban Deen yafara zuwa yana kai sukar Abban Saleema ada yana cewa zaiyi magana amma daga baya yaga abin munafurcine tunda Idan yana wajan yaringa haba haba dashi bashiri yafara d'aure masa fuska
Zuwan sa na k'arshe kaca kaca sukai akan Idan yanason kansa da arzik'i yadena kamasa maganar kowa bare aminin sa
Kuma tundaga lokacin yayi baya dashi harya kasance ko wani aiki aka samu baya sauraren sa bare yagaya masa
Ganin yadda Abban su Deen yayi masa nan fa ya harzuk'a yace tabbas saiyaga k'arshen amintar su kamar yadda yaraba kan wad'anda suka gabata kafin su
Kwafa yayi yace dani kake zancen Alhaji Raheem, saina yimaka abinda zakayi danasanin sanin Sani Tsanyawa lol
Daga wannan rana ne yafara shiga jikin Abban Saleema baisami karb'uwa ba wajan sa, baikuma sakar masa fuska ba
Har kawo Yau da sukayi baran baran akan sukar abokin sa daya kamasa akan wai shi anbashi kwangila shi yana zaune shine musabbabin fad'an da Abban Saleema yadawo yanayi

°°°°°°°°°°
LABARI
Saleema bayan gama wayarsu da Deen bacci ne ya d'ebeta mai nauyi har akayi kiran Sallah bata jiba kwata kwata Illa k'ara gyara kwanciyar ta datayi
Deen har calling nata yayi amma no respond, nan ma bataji ba
Ba Ita ta farka ba sai 6:47 Idon ta ta bud'e ganin gari yayi fari ai da sauri ta dirgo agogon dake manne a d'akin takai Idonta nan taga time
OMG ya Ilahi nama kara fuska ta d'aure tace Deen duk Kaine ai
Bata k'arasa tunanin ba tayi toilet nan tayi wanka da perfumes masu k'amshi da kyau ga gushirin wanka duk na gargajiya k'amshi ta fito tanayi dama abinka da yan Maiduguri
Zani ta janyo ta yafa bayan tasaka rigan Sallah tafara jerota agurguje ko Addu'a mai tsayi batayi ba ta shafa kana ta zaune kan stool tafara shafa manta kayan Oriflame ne suna kyau ba haufi
Kayan Senegal tasaka kana taka mayafi ta d'ora school materials ta d'ebo tayo downstairs
Ba kowa tasan suna bacci kitchen tayi nan taga meat pie da samosa d'iba tai taimaza ta kunna Oven tayi reheating nasa
Mai aikin su itama tana ciki tana fara gyara kitchen d'in batama d'ora komai ba, shiyasa bata tsaya sanya ba taimaza tagama pool paper ta yaga ta zuba ciki
Key ta ciro a Jakarta tayiwa Iya Bena sallama ta tafi
Security ta danna ta bud'eta saijin k'arar wayarta tai, Deen ne amsawa tai
"HELLO ya ma'abociyar kyau da kwarjini"
"Hello Imamu ya kake?
Kut me kikace?
Deen nace ohoo aijinayi kince wani abu, ina zaki shuga bayan ni nace zan kaiki da kaina?
Dariya tai tace wasa kake kana baccin zaka Iya fitowa koni daurewa nai amma badan haka ba babu inda zani
Wallahi I'm serious duba bayan ki kiga?
Juyawa tai kai ! shine a hankali cikin tafiyarta ta k'arasa kafin ta k'araso ya fito ma da kansa
Dariya yaimata yace wow Yaya Saleema kinyi kyau kamar kinfi ko Yaushe Wallahi
Kaima kayi kyau inason irin kayan nan. Shadda ce blue irin d'inkin nan Iya k'ugu ya hannunsa zube cikin aljihun da agogonsa Rado daya k'arawa hannun sa kyau
Sai takalmin sa Batozi yayi kyau kamshi yake zubawa yamata kyau tace
Tnx My love amma duk kyau na ko quater naki ban kaiba
Anya kuwa baka kallon kanka mudubi shiyasa amma kafini kyau
Wayyo lovers amma kun burgeni irin wannan kod'a kai haka?
Sultan ne abayansu yaga shigowar sa shine ya fito
Wayyo kaikuma shugaban gulma ka kware, kai dai kullum kana mak'ale kaji mai ake cewa?
Saleema ce tace rabu da shi yayi zuciya shima yayi tasa
Haba kasan ni mai dozen ne, STYLICH FULANI KWAISEH dukkan su yammata nane jiya ma Na had'u da wata Ita wai Sahaf kingan su kuwa son kowa kin wand......
Kada ka k'arasa kasan My Choice tafisu komai structure nata badai duk mata ba
Naji haka sukai masa sallama ya bud'e mata gaba tashiga shima ya shiga yaja
Hira suke a mota gwanin dad'i, yana cemata Saleematuwa Ita kuma tana cemasa Imamu sai dariya sukai har ya kata bakin ajin su, ya gyara motar saitin class en su sannan ya zagayo ya bud'e mata
Jakarta ya karb'a har seat nata ya kaita sannan ya juya kamar bazai tafi ba
Nace huum Soyayya dad'i, shima gida ya koma saboda yanada class by 11 zuwa 1pm shima d'an bacci ya koma kafin time en da tsarabar mafarkin masoyiyar sa
@ut@r h@jiy@

SHI NAKE SOWhere stories live. Discover now