6

123 5 0
                                    


Deen yana katse wayar wani murmushi ne yake zuba a fuskar sa
Lover boy na Saleema sha alwashi bada kanka asare, su Aunty Fatee suka iskeshi yana waya basuyi magana ba illa tsayawa da sukayi suna kallon yadda yake
Kansa ya sunkuyar yana dariya k'asa k'asa, enye lallai Yaro yafada tarkon so
Pillow ya d'auka yarufe fuska yana dariya yace Aunty Plx kubari ba kyau lab'e amma shi kukayi
K'arasowa sukayi agefen gadon suka zauna, Yaya Ummi ce tace broth kasan Allah Idan ka auri Saleema kayi dace yarinyace tagari halin Maman ta ta d'akko zakaji dad'in zama da ita, sannu a hankali zakana fad'a mata kuyi sabo sosai, sannan saika furta mata
Shawara suka ringa bashi. Sosai ya ware shima yana tayasu hiran har anfara hiran irin yadda bikin zai kasance
Saleema ita suna gama waya jin ta tai wani fresh batada damuwa hartana d'okin lokaci yayi taga masoyin ta
Waqa tasaka ma takeji tana rausaya kai, aikin ta bai d'auki lokaci ba tayi ta gama
Sama ta hau wanka tai simple doguwan riga ta Atamfa tasaka orange, sakkowar da zatayi tajiyo hayaniyar yan gidan su Deen
Abin dariya Ita datake zuwa asha hira yau kuma kanta a sunkuye taje, gaisawa sukai maganar ma a hankali take
Ummi ce ta tab'o Fatee tace ke kinga kodai itama tana sonsa?, to kunyar mu takeji
Aikam na lura da haka, takasa sakewa amma Idan Hakane zanyi murna abin bazaizo da wahala ba
Tsam ta mik'e kitchen tai, tuwan semo da miyar ayayo dataji busashen kifi da manshanu shi ta zuba musu, sai Roman kan sa da lemuka haka ta zube a gaban su
Saleema ak'oshe muke amma bara muci, muji ko girkin yayi dad'i Kada mijin ki yaci yace baiyi dad'i ba
Dariya tai tace Aunty Ummi ai mazan yanzu basusan tuwo barsu da kayan kwalama da cin snacks dai
Kai Deen kuma fa yanacin tuwo sosai jinayi dama yana nan yaci muga santin da zaiyi
D'agowa tai tace Deen yanacin tuwo? Eh mana, Huum sainaga kamar ba zaici ba
Yanaci kuwa sosai baran yasami kunun tsamiya wayyo anan zakiga rowar Deen
Hira sukarunga sosai har Maman su Saleema kafin ayi la'asar kowa yatashi tare da ita zasu tafi majalisa shiyasa suka rashe anan
Suna idar da Sallah gyara wa sukai, aka fita a kayan abincin cikin boot
Lace pitch colour tasaka tayi kyau, haka suka jera sai sharada
Daidai lokacin shima Deen yazo shima, kallon kallo sukayi kowanne yaiwa kowa kyau
A hankali bakinsa ya furta u look so gargouse nd busty, itama da hannu ta masa jinjina tace tnz u too u look so nice
Zama akayi maza daban amma saiga Deen cikin mata kusa da Saleema rad'a yamata Yaya Saleema muje garden Plx ansamana ido anan
Kai maikake cemata haka, tashi maza mik'e wa yai yana dariya yace I'm waiting Yaya Saleema
Ok kasa tashi tai, suna lura da ita Ummi ce tace cewing gum d'in naki yana magana
Kitashi mana kikasani ko wani abu zaice miki?
Lah yanzu dama zan tashi, mik'e wa tai
Sultan ne yace a'a Yaya Saleema ina zaki haka zamuji komene nan gaba, tunda kunk'i ku nuna hhhhh afito lafiya lover gal
Hararan sa tai, tace gulma idonka zai k'are kullum cikin saka ido anji kunya tana fada ta shige
Akan grass ta ganshi ya tankwashe k'afa yana murza hannu, d'agowa yai wani kallo yafeta dashi Wanda baisan ya Iya shi ba kuma baisan lokacin da yayi ba
Sannu ga guri
Zama tai. Gaisawa sukai. Kana kowa yayi shiru, saidai satar kallon juna da suke
Bakin su yayi nauyi, sai wasa suke da ciyayin wajen, Sultan munafuki yana lab'e cikinsa kamar ya kulle saboda dariya baran Deen yafi bashi dariya ganin yayi wani zama kamar liman
Ganin lokaci yana k'uremusu Saleema tace Deen Bara natafi tunda zaman kurame kakeson muyi
A sanyaye yace Yaya Saleema Plx kitsaya inason gaya miki wata magana Bansan ya zaki d'auke taba kuma wallahi bansan lokacin da Allah yad'oran ba banida ja akan hukuncin ubangiji shine yatsara haka bayin kaina bane
Kansa a k'asa yayi tsuguno mai ban sha'awa yake mata wannan bayanin
Huum kasani a duhu ban fuskanci mai kake son cewa ba
I fall in love with U, yana fad'a ya d'ago ya zuba mata ido yaga yadda zata karb'i zancen
Maimakon tai murna saita d'aure fuska tace Deen repeat what u said, banji da kyau ba
Cikin sanyin jiki yace Yaya Saleema ina sonki ina k'aunarki Allah shaida kuma su Yaya Ummi shaida Sultan shaida akan halin dana shiga akan sonki
Kada kice a'a ki amshi soyayyata kiyiwa rayuwa adalci kiyimin rai kada kice a'a
Ina sonki..... bai qara saba tace Deen banson k........
@ut@r h@jiy@

SHI NAKE SOWhere stories live. Discover now