Wayar sace a hannun sa sai tab duka suna rik'e, waya yake dan naga earpiece akunnan sa

   Sultan gani nazo, plx kayi sauri we don't have enough time da zamuje Munjibir park mu dawo a time d'in da muke so kaji?

   Maganar dana saurara kenan lokacin dana k'arasa wajan sa
  Daga d'aya b'angaren naji yace Deen I'm coming right now, Yaya Saleema tasani aiki, amma ganin  fitowa
Ok! ina jira, yana gama fad'a kamar da gayya ya juyo yana wani yatsine fuska

  Gayu nace, Allah yayi Hallita Deen kyau sai kace mace, Lallai Allah shikeda Ikon sa

   Kai yake kad'awa maybe wak'a yake saurara naga bakin sa na motsi

Deen kenan, yayi makarantar sa a Musa Iliyasu, ta islamiyya kuma a gwadabe maitasa dayake dukkan su Makaranta d'aya suke

    Saleema itace kad'ai makarantar ta ta banbanta data kowa
   Yayi sauka ta Al Qur'an da kuma sauran littatafai na addini
  Bayan k'are makarantar sa yaci gaba a Jami'ar Bayero University Kano, inda yake karantar accounting yana level 200 a yanzu, yana da k'ok'ari sosai

   Baya wasa da karatun sa, kullum cikin research yake, ya kware a fannin computer sosai, yana cikin BUK amma yana taking lecture a Kazaure Informatics dake yankin Jigawa Dutse

   Bashida buri daya wuce ya ganshi a matsayin Banker, karatun sa yake cikin kwanciyar hankali da kwarewa

  Wani lokacin yayun sa dariya suke masa akan wai Marketer zaizama ba wani abu ba yadena Boxing akan shi zaizama accounter

  Murmushi yake yace ko security aka bashi kafin yazama accounter yana so

   Tare da Sultan suke karatu, amma shi yana karantar Business ne, amma dai tare suke
   K'aran bud'e gate din gidan itace tasaka shi juyawa, Sultan ne shima cikin suit ash colour sai takalmi Cover yaci neck til yayi kyau kan nan yasha gyara
  Dariya yasa ki yanadaga cikin motar, wow Maza kayi kyau, kaganka kamar wani manager Lallai ka k'ara tsokanoni akan nak'ara k'aimi wajan ganin nazama Banker Malam
   Hannu suka tafa, yace dama tsokanarka nakeson guy, yah mutafi koh

   Ok let's go, amma fa ka shanyani nayi wajan 30 minutes inaji ran ka fah

  Kaidai bari *Yaya Saleema* tasani aikin wanke motor, nayi nayi tace wallahi ni zanyi, bayanda zanyi

  Huum, Lallai Yaya Saleema kasan fa wallahi ni bazan gane taba, Bata zuwa ko'ina amma?

   Eh to kusan haka, kasan low take karanta so batada lokacin kowa Idan kaga ta zauna hira nine ko Autar hajiya wata cousin sister d'in mu

   Itama dan tanada kirki ne, ta maida wannan karatun kamar farilla like u guy

   Sultan ni kuma babu abinda natsana Sama da Lawyer wallahi bana sonsu dazaka yadda kabata shawara data canja course, dan baikamace taba

  Tab kasan yadda take son course d'in kuwa?, Abba da kansa yake bata hop akan haka ganin shita zab'a, tana level 300 zata canja impossible, badai *Yaya Saleema* ba

   Kai ita kuma ta tsani Banker kodan rashin enough time da basuda dashi wajan kula da zumunci matayen su yaran su addinin su, always busy ita shiyasa bata so

  Nakamata examples akan ba haka suke ba, ganin dai haka ake musu, tak'i yadda

    Waih ita halin ta sai ita, hhhh wallahi kuwa, nikam zanso ganin ta ranar dataje gida bana nan naje FUD wajan Dr A'eesh, amma ta iya girki dan abincin ta mukaci wallahi. Haba? zan maka karya

   Ok, naji basaika zubamun wannan Idan naka ba, kamar zakayi kuka ko kana neman....... duka ya kaimasa ahaka suka isa munjibur park party akayi inviting nasu na 'yan Northwest University abokin sune yai graduation

    Kirrr wayar sa tafara ringing, kamar ya share saiya duba oh babban oga ne Sultan
  Abba kake nufi? Eh Huum shine oga kuma?, to Waye tsaya na d'aga
Hello Abba"
"Hello Son ina kake naga shiru bangan kaba?
" Abba wato ina BICHI jiya naji Mom na magana itada Mama wai yakumbo batada lafiya d'azu da safe kuma tamun waya shine muka tafi nida Sultan

  Ok IMAMU Allah damun daku lafiya agaida ita da Hajiya kafin muzo, OK Abba, amma Plx wannan IMAMUN bansan shi sai abokaina sunji dan Allah

   To IMAM DEEN haka kake so nace?
  Eh Abba, yauwa yanzu kai magana, sallama sukai yana saka masa albarka

  Hoo da Abba yasan nan muka tawo aiba kanta, shiyasaka nace muna Bichi, mushiga

   Wajene aka keb'e maikyau anan abokan su suke, kowa hannu yafara bawa *Deen* gayen ya had'u matik'a

   Kallo kansa ya koma, baran da sukaga yana basarwa ba'a damu ba, shi waya yake yi da Auntyn sa, akan maganar bikin wata cousin nasu Ummulkhairi da za'ayi akan gudummawar me za'a bayar

     Yammata kowacce shawagi tafara tana son kula sa amma ba fuska ya iya jan class guy d'in, shi dai baya kula yammata badan komai ba saidon shi baya da ra'ayin aure yanzu kuma karatun sa bai buk'atar haushi ni, Idan kuma kaganshi cikin family nasa bakace Deen bane yana bajewa ayi hira aci waina da rake

   Sultan dariya ce tasa, ganin yadda dramar take kasance wa, haka suka zauna drinks suka sha ba'a gama ba sukayi sallama suka juya

   Sultan dai saidaya bawa wata number na Deen ganin yadda ada take gayu amma ganin sa yasaka ta hauka cewa

   Basu tsaya koina ba, sai gida sultan ya ajiye shima ya juya lokaci yayi nisa 8:00 so gara ya koma Abba zai iya fad'a

SHI NAKE SOWhere stories live. Discover now