Page Three

274 27 3
                                    

🌹🌹🌹🌹🌹🌹
             🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
              🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Story and written by

Khadeejaht Hydar Young-Novelist

The experienced writer of 👇

IHSAN
UQUBAR UWAR MIJINA
WATARANA SAI LABARI
PRINCE AIRAN AND MAIMOON
KANKI KIKA CUTA
DUNIYAR MU A YAU

And Now with the most enjoyable one 👇

SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.

Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote  akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.

Follow and vote on

WATTPAD
@YoungNovelist4

Blog:
https://khadeejahthydaryoungnovelist.blogspot.com/?m=1

INSTAGRAM
Khadeejaht-hydar -youngnovelist

TWEETER
@Young Novelist II

FACEBOOK
Khadeejaht Hydar YoungNovelist

BAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist Hydar

GMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.com

Ban yarda wani ko wata ba ya juya min littafi ba.

Novel is free just need ur support dearies,visit me on wattpad,,@YoungNovelist4 to read more of my stories.ga link ga masu buƙata ku shige kai tsaye.
https://my.w.tt/PnGPV1PO2bb

Page Three

Aisha budurwar Sabeer(Manga) ce wacce take bala'in sonsa,tun yana shareta harya fara kulata dukda bawani sake mata yakeba,Bahaushiya ce wacce a duniya samun irinta sai an tona gun kyau,ilimi,haƙuri da juriya,ga girmama na gaba,wanda suna daga cikin abubuwan daya saka Sabeer yafara kulata,dukda hakan bai saka ta daina sonsa ba ,Allah ne ya jarabceta da sonsa dukda kasancewar mahaifinta yaka sance mai gadin gidansu Sabeer,bari mu ɗan baku lbrin soyayar su kaɗan.

"Assalamu alaikum ,"wa'alaikas salam Baba mai gadi ya gida,lfya lau Hajiya,dama akan maganar damukayi da Alhaji ne nacewa insamo maku mai gadi tunda ni zama na yaƙare a cikin binni zan koma ƙauye da zama,to ga ɗan'uwana Malam Ukashatu nakawomuku yanada mata ɗaya da ƴarsa ɗaya Aisha,mutumin kirkine sosai nasan bazaku sami matsala dashi ba,masha Allah Baba mungode Allah saka da alkhairi mungode sai watarana,gaisawa sukayi da mahaifin Aisha tukun ɗan'uwan nasa yakaisa don yaga yanayin gidan.

Cikin sati ɗaya su Aysha suka dawo gidan su Sabeer,mahaifinta yafara aiki a matsayin mai gadin gidan,babu abin da ba'a musu na alkhairi a gidan,abinci mai rai da lfya ake basu ,mahaifiyarta mace mai dattako bafulatanar asali mahaifinta kuma bahaushene,mahaifiyarta sunanta Ameena,suna son Aysha sosai saboda a haka da take tagama secondary kuma ta haddace alqur'ani mai girma.

Tana zaune Abbanta yaji horn buɗe gate ɗin yayi wata dalleliyar mota ta faso kai nan taji mahaifinta nacewa Alhaji sannu da dawowa ah,Sabeer kaima kadawo kenan,fitowa sukayi Abba yagaisa da Baba mai gadi shima Sabeer ya gaidashi cikin girma mawa yace"Baba ina furar tawa kwana 2 bansamuba,cikin dariya yace"bari akawomaka ai kullum Umman ku tana damawa,Aysha!Aysha!!Aysha!!!na'am Abee ganinan ,alokacin data iso harsu Sabeer sun shige ciki,Abeen  nata yace" ki ɗau furar Sabeer ki kaimasa karki daɗe fa ba ruwanki da maza da matan dake cikin gidan kar ƙanwarsa tajaki da surutu ki tsaya ki dawo ki taya mamarku aiki,"to Abee daga haka ta wuce ta ɗauki furar mai sanyi tanufi ɓangaren Mummy dashi,cikin sanyinta tayi sallama aka amsa,cikin fara'a Umminsu Sabeer tace"ah Aysha ƙarasomana ya akayine?,cikin ladafi tace"Uhm dama Abee nane ya bada inkawowa Yaya,ƙanwarsa mai suna Hanan tace"nima zansha kinji kice ma Abee ina nawa kawo na Yaya na miƙamasa,ƙarɓa tayi a hannunta ta miƙama Sabeer wanda hankalinsa nagun firar dayake da Umminsa,Aysha kuwa ta dage tana ta kallonsa don tun ranar da ta ɗaura idanunta akansa taji tana sonsa dukda kasancewarta ƙarama don batafi sa'ar ƙanwarsa hanan ba ko ta fita batakai 20 ba kwata-kwata 19.

Haka take rayuwa da soyayar Sabeer a ranta wanda kullum sai takai masa fura  daga haka take samun kallonsa tun tana ɓoye feeling ɗinta har kowa ya gane,wanda hakan yake ɓatama Sabeer rai shi ba talaucin suba a'a ƙanƙarta ta,shi tamasa ƙarama hasalima shi baida budurwa baisan yanda ake soyayay bama,haka de ƙaɗan-kaɗan tafara burgeshi tun yana ƙin amsa gaisuwarta har yafara har wani gamin yakan tambayeta Ammeenta,haka dai haryafara sakar mata fuska take nuna masa soyayya shima yakan biyemata saboda shi mutum ne mai tausayi bazaiso yaganta acikin wani halin ba ko babu komai wanda yace yana sonka yafi ƙarfin wulaƙantawa,har zama yake agunta suna fira dukda Aysha akwai kunya amma takan daure su ɗan zanta,shi kam halayyarta yana daga cikin abunda yasa yake kulata.

Maganar su tayi nisa sosai wanda iyayensa sam basu bada goyon baya ba musamman Abbansa wanda yakeson haɗasa da wata ƴar abokinsa mai suna Mufeeda wacce itama take bala'in son Sabeer don har marinta ya taɓayi akan Aysha,da taje gidan tagansu tare ganin ai ƴar mai gadi ce kawai tana zuwa ta ɗauketa da mari tace"ke wacece dazaki tsaya kinama mijin da zan aura dariya,sauƙar mari taji a kumatunta a razane tace"Sabeee nika mara akan ƴar talakawa,yace"eh na mareki kuma nazaɓi ƴar talakawa akanki don tanada tarbiyya da nagartar dake bakida shi,sannan this is my last warning to you karki sake ko kallon banza ki mata,tafiya tayi fuuu kamar ta tashi sama tayi gidansu.

"Yanzu Aysha ke kinyarda ki aureshi bakya tsoro,"a'a Mama bau abinda zai faru kinamin addu'a,to Allah ya tabbatar da alkhairi,amin Ammee na.

Sabeer bazan lamunci hakanba sam taya zaka wulaƙanta ƴar abokina akan ta haka zakamin ko,cikin ɗacin rai yace"Abba ni banasonta nafaɗamata  to akan me zata daki Aysha agabana,ai inna barta nayi rashi adalci kuma ni Aysha nakeso zan aura,Umminsa tace"Alhaji mubi mgnar a sannu Allah ya kare gaba.

Pls kuyi manage ba yawa tnx.

YoungNovelist taku ce.

Pla vote and follow as u read tnx

SABREENA SABEERWhere stories live. Discover now