Page Nineteen

140 8 3
                                    

🌹🌹🌹🌹🌹🌹
             🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
              🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Story and written by

~Khadeejaht Hydar~ ~Young-Novelist~

~The experienced~ ~writer of~ 👇

~IHSAN~
~UQUBAR UWAR MIJINA~
~WATARANA SAI LABARI~
~PRINCE AIRAN AND MAIMOON~
~KANKI KIKA CUTA~
~DUNIYAR MU A YAU~

~And Now with the most enjoyable one~ 👇

SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).

Vote my novels and follow me on wattpad.
https://www.wattpad.com/user/YoungNovelist4
Or @YoungNovelist4

Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.

Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote  akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.

TWEETER
@Young Novelist II

BAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist Hydar

GMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.com

Ga link din  novel din SABREENA SABEER.
https://my.w.tt/PnGPV1PO2bb

Facebook page,like pls.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/

Alhamdulillah nadawo Fans aikine dama yake riƙeni yanzukam naɗan samu sukuni,ngd da ƙaunar da kukema novel ɗin nan ina alfahari da nuna kulawarku agareni na rashin jini,UP SABREENA SABEER FANS.

TEAM SABREENA SABEER ONELOVE❤️
TEAM AHMAD DOUBLE LOVE❤️🤍

PAGE NINETEEN 🖊️

    Koda yaje aiki ya tarar ana ta cecekucen akan waenda aka zaɓa za'a je wani aiki kwantar da wata tarzoma anan cikin garin Yola,koda ya gaida manyansa dake zaune C.O commisioner of Police yace"Sabeer sai yanzu kazo zauna mana,kallon duka manya ne su Hafeez ma na tsaye harsu A.S.P duka suna tsaye shida yake matsayi ɗaya dasu Hafeez matsayin Inspector bazai zauna ba,ganin yaƙi zama yasa C.O yace"Sabeer daga hukumar ƴan sanda ta jihar Yola ta yanke zaka jagoranci tawagarmu zuwa wannan gurun,gun nada hatsari sosai sbd ƴan ta'adda sun buwayi gun,ku kula sosai ina muku fatan nasara,sara wa C.O yayi yace"yes Sir Insha Allahu zaka samemu masu kwazo,D.P.O kuwa bazaka gane yanayin da fuskarsa ke ciki ba.

   Zaune suke suna karyawa takalleshi tace"Hubby yaushe zaka kaini ƙauye?yace"randa kika haifamin Baby,baki ta turo tana kauda kanta batayi magana ba ta tashi ta shige ɗakinta tana buga ƙafa,ƙarasawa yayi yabita ɗakin,tana kwance tafara kukanta na rigima gadon ya hau yafara mata wasa yace"wasafa nake ai kwanannan zan kaiki nima inason nasha ƙindirmo ai,bakinta ta sake cunnowa tace"niba ruwana da mutum,janyota yayi jikinsa yace"haba matar nida zanyi tafiya sati mai zuwa shine zakina fushi dani,juyowa tayi ta rungumesa don yanzu wani mugun sabo ne ya shiga tsakaninta da Ahmad wanda ɗaya baya iya yin komai saida ɗaya ko gun aiki yaje bini bini suna waya yana dawowa kuma suna maƙale da juna wanda har yanzu babu abinda yashiga tsakaninsu sai wasanni wanda wani gamin har jikinta zafi yake ɗauka inta sha murza gun namijin zaki Ahmad,MIYE DALILINSA NA RASHIN YINN SUNNAH,murya na rawa tace" ni banaso katafi wlh zanyi kuka ko inyi jinya,kallonta yakeyi ya rasa wane irin so yakema Sabreena,cikin tausasa murya yace"ai ai bazan daɗeba ko zaki bini,kyaɗa kai tayi tace"eh zan bika ,yace"shikenan kibari innaje nadawo naga yanayin gun saimu tafi tare,gyara kanta yayi ajikins yashiga bata darrusan datafara sabawa dashi amma kunya kan hana ta maida martani,saida yaga tayi laushi takasa motsi jikinta nason fara rawa ya ƙyaleta,shiru tayi tana mai ƙara rungumesa tana sauƙe numfashi ,shafa kanta yayi a hankali yace"Wife zomuje muyi wanka,cikin kunyarsa tace"uhm uhm bacci zanyi,yace"to yi baccinki,batason sam ta tashi yaganta a haka.

SABREENA SABEERWhere stories live. Discover now