Page Seven

206 18 2
                                    

🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Story and written by

Khadeejaht Hydar Young-Novelist

The experienced writer of 👇

IHSAN
UQUBAR UWAR MIJINA
WATARANA SAI LABARI
PRINCE AIRAN AND MAIMOON
KANKI KIKA CUTA
DUNIYAR MU A YAU

And Now with the most enjoyable one 👇

SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.

Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.

Follow and vote on

WATTPAD
@YoungNovelist4

Blog:
https://khadeejahthydaryoungnovelist.blogspot.com/?m=1

INSTAGRAM
Khadeejaht-hydar -youngnovelist

TWEETER
@Young Novelist II

FACEBOOK
Khadeejaht Hydar YoungNovelist

BAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist Hydar

GMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.com

Ban yarda wani ko wata ba ya juya min littafi ba.

Novel is free just need ur support dearies,visit me on wattpad,,@YoungNovelist4 to read more of my stories.ga link ga masu buƙata ku shige kai tsaye.
https://my.w.tt/PnGPV1PO2bb

Wannan page din nakine Mummyn Afnan kyauta daya tak gareki.
Inamiki jinjina da yabo mai girma,inayinki over sosai.

Page Seven

Koda zai tafi yace"baba ni zan koma inason kabani dama nayi magana da Sabreena kafin in tafi don inajin cikin satin nan zan koma jigawa sai dai wani watan kuma,Baba yace"bakomai ai kaima ƙanwar kace,fita yayi amma Sabreena taƙi binsa saida Baba ya ɗauki sanda tukun tafita idonta tap da hawaye,tana fitowa tace"waini kam mena makane saika dinga tsareni da idanuwa tafaɗa cikin zallar yarinta da shagwaɓa,shikuma a rayuwarsa yana bala'in son mace mai sha'awa yace"kiyi haƙuri ina damunki ko,shiru yayi can kuma yace"am Sabreena dama inason faɗa maki abinda ke zuciyata,shi sam bai damu da yarintar taba yaci gaba "tun kafin a sameki daga ɓatan dakikayi yadda naji labarinki naju kinshiga raina,nasan yanzu dai kina ganin kinyi ƙanƙanta nikuma hakan bai dameniba fatana kawai babu wanda ya rigani shiga zuciyarki,harararsa tayi a fake a zahiri kuma tace"uhm to Hamma Ahmad ngd amma ni yanzu karatu nake kuma kasani,yace"uhm nasani Sabreena fatan dai zaki karɓeni da zuciya ɗaya,kallonsa tayi a ranta tace"kalleshi ba dai kyau ba amma Manga yafishi kyau,murmushi yayi ganin yadda take kallonsa a ransa ya furta Silly girl,suna haka saiga Hafsa,gaida Ahmad tayi ya amsa yana murmushi yace"yauwa Hafsa ganinan nazo da ƙoƙon bara ta fatan zaki tayani yaƙi a soyayya ,da murmushi Hafsa tace"Insha Allah zamukai ga ci ina bayanka,hannu yasa a aljihu yafito da bandir ɗin ɗari biyu ya miƙa musu amma fir suka ƙi karɓa ana haka Baba yazo fita masallaci yace"ah Ahamd baka tafiba cikin ladabi yace"e Baba yanzu nake shirin tafiya amma nama ƙanwata kyauta taƙi karɓa,Baba ma bai goyi bayan ta karɓa ba dakyer dai Baba ya amsa ya raba kuɗin yabawa Sabreena da Haafsa,daga haka Ahmad yama Baba sallama Baba ya wuce masallaci,Sabreena kam cikin turo baki tace"mungode Allah ya saka da khairi ya kare daga haka tayi shigewarta gida tana turo ƙaramin bakinta yace"Hafsa dan Allah ki taimakamin,da murmushi tace"Insha Allah daga haka sukayi sallama Hafsa ta shigo gidan,a waje ta tadda Inna da Sabreena,zama tayi tana mai nunawa Inna kuɗin tace"Inna kinga kufin da wannan Ahmad ɗin yabamu,gala la Inna take kallon Hafsa tace"oh ni Aisha yanzu bayan daya bani saida ya baku,yanzu wannan ɗin na kune,Hafsa tace"a'a fa Inna wannan nawane Sabreena nata na hannunta,Inna tace"oh dama kuɗin dakikace anbani nakine saboda ya nuna kulawarsa gareki zaki fara masa halin naki ko,to Allah yabada sa'a naga kwanannan kina neman sani magana inbakiyi hankali ba wlh Ɗan liti zansa ya turo a aura makishi,don daga gani yaronnan Ahmad sonki yake amma kina koƙarin saka wasa da iskanci,gaban tane ya faɗi tace"Inna Ɗan liti zaki auramin bayan kinsan yadda yake wlh nidai bazan auri wannan abun ba fuska kamar ɗuwawun biri ga ƙaton baki wlh Allah yakiyaye,dariya ce taso kuɓucema Inna da Hafsa amma suka fuske Inna tace"ke kika sani dai daga haka tabar musu gun,Hafsa ta kalleta tace"Sabreena keda kanki kinsn Ahmad yana sonki gashi kuma yanzu ya furta me zai hana kibashi dama,a wannan zamanin damuke fa maza na kirki tsada suke karkiyi wasa da damar ki,cikin fusata tace"ki kyaleni Hafsa ni banson kowa bazan auri kowa ba inba Manga ba saidai wlh na mutu ba aure,"ai kuwa baki isa ki mutu agidan nan ba aure ba,saidai in muka miki da Ɗan liti ki gudu,Baban tane mai maganar yana ƙatasowa cikin gidan,da gudu tayi ɗakinta ta faɗa kan katifa tana kuka sosai don duk duniya babu wanda ta tsana kamar Ɗan liti,acewarta duk ƙauyen babu wanda yakaisa muni da ƙazanta,kukanta take bilhakki da gaskiya ,Hafsa ta shigo ɗakin ta zauna tare da dafata tace"tashi ki zauna Sabreena muyi magana,tashi tayi tana share hawayenta tace"Hafsa i love him,i can't livw without him,i tried so hard to get him out of my mind and thinking,but the more i try to do that,the more his love deep in my hrt help me out please taƙarasa zancen tana kuka sosai,cikin tausayin ƙawarta ta saboda yanzu sam tadaina jin haushinta abune mai ciwo kaso wanda bai san kana yiba wannan shi ake cema DAKON SO a hankali tace"Sabreena kiyi haƙuri haka Allah ya kudurta maki amma kisani yakamata kina ɓoye soyayyar Sabeer a ranki saboda in kina nunawa, to hakan zaisa suna miki zancen wani daban,kina addu'a kidaina bacci,in mijinkine saikiga kun haɗu kunyi aure ,inkuma ba mijin ki bane shikenan,tace"Ngd Hafsa Allah yabar ƙauna,amma inacikin wani hali,kullum so nake Allah yaciremin sonshi amma sai inga kamar ana daɗamin,wlh ko baya sona ina sonsa kuma nasan wataƙil ma sonsa ne sanadi...bata ƙarasaba Hafsa ta rufe mata baki tace"haba mana Sabreena bansan ki da karaya ba kici gaba da zama jarumarki mara tsoron abubuwa,haka dai Hafsa tayita bata haƙuri harta samu tayi bacci tukun Hafsa tabar ɗakin ranta ba daɗi.

Ni Alhaji Hydar bin Sabeer na janye batun auren ɗana Sabeer da ƴar Alhaji Falalu Fadeela,bazan bar ɗana ya auri ƴar saba saboda ba haɗin Allah sukeson yiba sannan sam yarinyar batada kamun kai,Baban Sabeer ne yake maganar nan cikin iyalansa,Ammee tace"Masha Allah ni dama banason yainyar nan saboda halinta amma ban maka musu bane saboda ka yanke hukunci,Abee yace"aida kin faɗamin kinsan zan ɗau shawararki,tace"nasani amma banson abinda zai taɓa dangar takarku dashine,Sabeer da Hanan kam murna ce tacikasu musamman Sabeer dayake jinsa kamar an sauƙe masa wani nauyi a kansa,yace"Ngd Abee amma Abee uh...saikuma yayi shiru,Abee yace"inajinka feel free ka faɗamana bakada wanda zaka faɗawa inba mu ba ,yace"dama zancen Aysha ne,murmushi Abba yayi irinna su na manya yace"Sabeer bama cikin iyaye masu tauye haƙƙin ƴaƴanmu dukda a farko an samu mishkila,munyi magana da Baban yarinyar,kuma mun tsaida akan sai nan da shekara ɗaya da wani abu ko ince biyu,kafin nan tagama karatun ta,ko lokacin yama nisa?da sauri yace"a'a Abee hakan ma yayi,"to madallah Allah muku albarka,ameen suka amsa duka.

Da sauri ya tashi daga baccin daya ɗaukeshi sanadiyyar ciwon maganin ciwon kan dayasha bakinda dauke da addu'a,kallon gefensa yayi yaga su Bappa a zaune suna harkar gabansu sai alokacin ya tuna ashe a parlour yake,cikin zafinsa yace"damn this bastard dream,what the hell is happening to me,da sauri Bappa yace"Sabeer meyafaru,cikin haushi yace"that idiot ce tazomin a mafarki wai tana kuka wlh ko a mafarki nasake ganinta i will make sure i deal with her,Bappa dashi kaɗai ya gane inda ya dosa yace"calm down man ai mafarki ba gaskiya bane ,me ma zai kawota nan ina tasan inda kake ma,cikin sanyi yace"this shows she ia coming in to my life sooner or later(hakan yana nufin zata shigo rayuwata ko ba jima ko ba daɗe)inajin hakan a raina amma wlh dako na ɗanɗana mata abinda bantaɓa yima kowa ba,i will make her understand am a LION,zai sake magana Bappa yaja hannunsa ya kaisa ɗakinsa yace"go and refresh ur self then we talk later,haka yashiga bathroom ɗin ransa na suya,bayason ta ko kaɗan he hate her like hell.

Uhm to Fans yakuke gani kuwa,anya haɗuwarsu zatayi kyau kuwa,tohm kudaici gaba da bina..

Karkumanta kuyi follow,kuyi comment da vote Fans na wattpad.

Saura kuma kuyi share.zuwa sauran groups,sannan kuyi comments.

Comment!comment!!comment!! I will be glad tnx.

Ina miƙa jinjinata ga SABREENA SABEER fans whatsap grps i love u all,masu comment inayinku over.

If u dont vote i wont update tomorrow

SABREENA SABEERWhere stories live. Discover now