Page six

224 20 0
                                    

🌹🌹🌹🌹🌹🌹
             🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
              🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Story and written by

Khadeejaht Hydar Young-Novelist

The experienced writer of 👇

IHSAN
UQUBAR UWAR MIJINA
WATARANA SAI LABARI
PRINCE AIRAN AND MAIMOON
KANKI KIKA CUTA
DUNIYAR MU A YAU

And Now with the most enjoyable one 👇

SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).

https://www.facebook.com/Golden-Pen-Writers-Association-102095951667849/

Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.

Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote  akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.

Follow and vote on

WATTPAD
@YoungNovelist4

Blog:
https://khadeejahthydaryoungnovelist.blogspot.com/?m=1

INSTAGRAM
Khadeejaht-hydar -youngnovelist

TWEETER
@Young Novelist II

FACEBOOK
Khadeejaht Hydar YoungNovelist

BAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist Hydar

GMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.com

Ban yarda wani ko wata ba ya juya min littafi ba.

Novel is free just need ur support dearies,visit me on wattpad,,@YoungNovelist4 to read more of my stories.ga link ga masu buƙata ku shige kai tsaye.
https://my.w.tt/PnGPV1PO2bb

Duk wanda ya canzamim suna ko wani abu a novel dinnan to wlh ban yafeba,ni novel dina free ne ko akan naira biyar aka sayarma an cuceka bada yawuna bane,sannan masu cewa su keda novel din suda Allah.

Page Six

Sabreena tace"wlh Hafsa nima bansan meyasa nakeson saba hasalima abin namin ciwo in natuna wai sonshi nake,i can't help it wataƙilma yanzu yabar garinan gaba ɗaya don da alama yabar jejin MANGA,kuma naji zuciyata tamin nauyi dayake zancen budurwar sa da alamun tana sonsa sosi,Hafsa wacce haushin Sabreena yacikata taji kamar ta wanketa da mari kota dawo hayyacinta tace"dalla Malama yimana shiru kinzo kina tunanin wanda ya cutar dake damu gaba ɗaya,wlh inhar da raina bazaki ƙara ganin saba ko kuma ki auresa kuma zansa anemosa akamasa,cikin fushi Sabreena tace"enough(ya isa) me kike taƙama dashi?,kinada hurumin zaɓarmin rayuwane Hafsa,duk abinda yamin nayafemasa koda bazan samesa ba,tunda nasan tabbas yamin nisa amma kisani wlh bazan daina sonsaba,"kinyi ƙarya Sabreena wlh saidai in bayan raina,a razane suka jiyo don ganin sake maganar,Inna ce tashigo ɗakin wacce taji duk abinda suka tattauna ,cikin tsoro Sabreena tace"Inn,tunkafin taƙarasa Inna tace"yanzu ke Sabreena wanda yasaceki wanda yazama ɗan daba kowa na tsoronsa shi kikeso har kina shorin ɓatawa da ƙawarki wacce kuke tare tun yarinta,aini bansan bakida hankali ba sai yau,wlh banyi zaton rashin wayonki yakai haka,kuma ku buɗe kunnuwanki kiji dakyau yau zansa aje akamasa a kulle nakuma sanar da mahaifinki kinsan sauran ai daga haka tabar musu ɗakin,fashewa da kuka Sabreena tayi harda majina,cikin ɗaga murya tace"Inna dan Allah karki faɗawa Abba na tuba na daina,dakyer dai Hafsa tashawo kanta tayi shiru ta zauna jugum ba magana sai hawaye.

Washe gari polisawa da ɓata garin dakejin haushin Manga sukayi jejin don kamasa saboda alokacin dayake nan ɓatagari basa zuwa sata basa kuma tsayawa hanyar ƙauyen suyima mutanne ƙauyen sata,da zuwansu suƙa zagaye dajin amma shiru ba kowa,gidan suka afkawa amma da mamakinsu babu kowa aciki duk dube dubensu basu samu komai ba sai wata hular Manga da zoben azurfarsa wanda zaikai dubu ɗari biyu,haka suka jiyo zuwa gidansu Sabreena.

SABREENA SABEERWhere stories live. Discover now