Page Twelve

166 18 0
                                    

🌹🌹🌹🌹🌹🌹
             🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
              🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Story and written by

~Khadeejaht Hydar~ ~Young-Novelist~

~The experienced~ ~writer of~ 👇

~IHSAN~
~UQUBAR UWAR MIJINA~
~WATARANA SAI LABARI~
~PRINCE AIRAN AND MAIMOON~
~KANKI KIKA CUTA~
~DUNIYAR MU A YAU~

~And Now with the most enjoyable one~ 👇

SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).

Vote my novels and follow me on wattpad.
https://www.wattpad.com/user/YoungNovelist4
Or @YoungNovelist4

Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.

Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote  akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.

TWEETER
@Young Novelist II

BAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist Hydar

GMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.com

Ga link din  novel din SABREENA SABEER.
https://my.w.tt/PnGPV1PO2bb

Facebook page,like pls.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/

Wannan page din nakune ƴan amana.

*Aishat B Umar aminiya ta amana ina ƙaunarki kamar raina.
*Antyn Beauty
*Bloody(Fateema Mazadu)ƙauna ɗaya tak agareki.
*Asli Smasher
*Safeeya ƙawas.
*Gimbeeyah Rahma
*Ummy Y Abass.
*Fateema Yousrah wali.
*Maimoona Abdullahi(Deen writer)
*Real Saddeeqerh Yahyah.
*Anty Duduwa.
*Mom Islam,sunayenku dayawa,
Duka ina yinku harda waenda bansakaba.

Join and chat on telegram.
https://t.me/joinchat/VEBIqgPgRZUwMoIN

~Page Twelve~🖊️
       
           Washegari saturday suka kama hanya suka nufi wani babban Mall dake cikin lagos island sukaje kusan su talatin kowa sai kallonsu yake sunsha ado mazan kaya iri ɗaya matan ma haka,Abee da Ammee ma kayansu iri ɗaya ga motocin alfarma abin sai wanda yagani,abin gwanin ban sha'awa,Mall ɗin suka shige kowa yafara ɗaukar abinda zai ɗauka,Sabeer da Hanan da Aysha sun tare basu ɗau komai ba gwarama Hanan,yakalli Aysha yace"wai my Lady bazaki ɗau komai bane?,tace"ka ɗaukarmin kai nima na ɗaukar maka,murmushi yayi yace"to muje,gun turare suka fara zuwa,wasu tsadaddun turare ta ɗauka kala huɗu sai wata body hug fara tas da wata rigar sanyi baƙa mai kyau,juyowa tayi don masa magana sai taga ashe shi a tsaye yake yana kallonta,kayan hannunsa takalla dayawa,murmushi tayi tace"ga wanda nazaɓarma duba kaga koyayi kyau,ajiye abundake hannunsa yayi ya ƙarba da murmushi shimfiɗe a fuskarsa yace"Ayshaaahhh itama yanda yaƙira sunan saida tayi murmushi yace"ya'akayi kikasan waennan sune abinda nazo saya ni tunda na shigo nan nagansu kuma gashi kin ɗakkomin,wani farincikine ya kamata tazaɓar masa abinda yakeso ,cikin murmushi tace"ni nasan abinda zaima kyau ai,kaga kuma zuciyoyinmu suna aiki a tare,kayan daya ɗakko mata ta duba cikin murmushi tace"komai sunyi dai-dai sunyi kyau Allah ya ƙara budi ya...katseta yayi cikin haɗe fuska yace"zaki fara godiyar taki ko Allah banaso,tace"am sorry Sir nadaina,murmushi yayi shiya ɗaukar musu kayan gaba ɗaya sukaje suka tadda su Hanan wacce tayi siyayya sosai yau ,haka aka jidi kayan aka shiga ajiyesu a boot,koda akazo biyan kuɗi Abba ne ya bada aka cire kuɗin kowa,suda suka fita sha biyu sai ƙarfe uku suka dawo gida a gajiye,kowa ɓangarensa ya nufa don hutawa,wanka kawai Hanan tayi tafito parlour ta ciro duka kayan data siyo ta rabasu gida biyu dai dai,tana zaune Sabeer ya shigo yamiƙa mata siyayar dayaima Aysha takai mata,tashi tayi ta haɗa da wanda tamusu ta nufi gun Aysha shikuma ya zauna yana waya da gun aiki.

SABREENA SABEERWhere stories live. Discover now