page seventeen

145 10 0
                                    

🌹🌹🌹🌹🌹🌹
🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Story and written by

~Khadeejaht Hydar~ ~Young-Novelist~

~The experienced~ ~writer of~ 👇

~IHSAN~
~UQUBAR UWAR MIJINA~
~WATARANA SAI LABARI~
~PRINCE AIRAN AND MAIMOON~
~KANKI KIKA CUTA~
~DUNIYAR MU A YAU~

~And Now with the most enjoyable one~ 👇

SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).

Vote my novels and follow me on wattpad.
https://www.wattpad.com/user/YoungNovelist4
Or @YoungNovelist4

Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.

Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.

TWEETER
@Young Novelist II

BAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist Hydar

GMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.com

Ga link din novel din SABREENA SABEER.
https://my.w.tt/PnGPV1PO2bb

Facebook page,like pls.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/

Fans kufara karanta KANKI KIKA CUTA wataƙil yafimuku Sabreena Sabeer daɗi nakusa gamashi saura page ɗaya ku gwada kugani,nasan zakuyi farinciki da Billyn Hamma.😄😋😋🥰👏🏻❤️

Ƙauna ɗaya tak gareku Fans..

Page Seventeen

Da asuba ƙiran sallar farko a kunnenta tashi tayi tayi wanka tasaka doguwar riga tayi nafila har aka ƙira Sallah tayi,azkar kawai tayi ta kwanta don tagaji sosai,sake dawowa yayi wannan karon ya tadda tana bacci,shigowa yayi yacire jallabiyarsa ya haye gadon tare da kwanciya a bayanta,cikin bacci taji kamar antare mata nutsuwa donhaka tasa hannu don cirewa azatonta pillow ne,sake danna abinda taji tayi aida sauri ta buɗe idonta hannunta takalla dayake kan damtsen hannun Ahmad yana baccinsa hankali kwance, abinda yasa ta buɗe idanuwanta shine itadai tasan pillow bazaiyi laushin nan ba,buɗe idanuwansa yayi ya sakar mata murmushi yace"Morning Dear,ɓata fuska tayi tace"ina kwana,ni gaskiya banson irin hak saika shigowa mutum ba sallama kuma ka haye masa gado,murmushi ne ya suɓucemasa yace"dama sai miji ya nemi izini zai zo ɗakin matarsa ko ya kwanta akan gadonta,baki ta turo zata sauƙa ya riƙe hannunta tare da maidata kwance yace"let's sleep ,tace"ni banajin bacci fa,rungumeta yayi ya shige jikinta yace"tunda ke bazakiyiba bari kirayani,tanaji tana gani ya maƙalƙaleta yana baccinsa,kallonsa tayi yana baccinsa hankali kwance,a ranta tace"badai kyau ba,don inkaga Ahmad abin ba'a magana akwai kyau ga kwarjini da haiba,batasan lokacin da itama tayi baccin ba,sai tashi tayi taganta lafe ajikinsa kamar mage shikuma ya rufeta da hannunwansa biyu,a hankali ta zame tana turo baki,ƙasa ƙasa tace"mutum sai ya dinga taɓani ni wlh banason iskanci,kuma,,ido huɗu sukayi dashi tayi saurin tashi tayi hanyar waje,murmushi kawai yayi don sarai yaji me ta faɗa.

Tana isa parlourn aka danna door bell zata je dubawa shima Yafito,kallonsa tayi taga yayi hanyar ƙofar taja ta tsaya buɗewa yayi yace"ah Nabeela kishigo mana,shigowa tayi tana ƙarema parlourn kallo tana wani harare harare ,Sabreena kallonta tayi karon farko taji bata kwanra mataba amma saitayi murmushi tace"sannu ina kwana,a yamutse ta amsa tana hararar Sabreena ,Nabeela cousin ɗin Ahmad ce wacce take bala"in sonsa don har faɗa take akan emmatan dake sonsa dukda shi ba sonsu yakeba,lokacin dataji zaiyi aure taji baƙinciki sosai amma dataji daga ƙauye ne sai taji ta samu nutsuwa a ganinta bazata sha wahalar shiga gidan ba tunda ƴar ƙauye ce,amma da zuwanta saita tadda akasin hakan taga Sabreena ga kyau ga diri ga yarinta ga ba ƙauyanci atare da'ita,wani tukuƙin baƙincikine ya tsaya mata arai,ajiye abincin tayi takoma ta zauna kan kujera sai alokacin tace"Ya Ahmad ina kwana,amsawa yayi yace"ya Ummi ke aka aiko da safen nan?,tace"eh wlh ya amary,yace"amaryata mai kyau lfyarta lau,yakalli Sabreena dat cunna baki tana kallon Nabeela,yace"zomuje kici abinci,binsa tayi ta zauna a dining ɗin dakansa yazuba musu a plate ɗaya saiga Nabeela ta tashi zagwab zagwab wai itama abincin zataci,babu wanda yamata magana acikinsu ta zauna ta zuba,da kansa yake bawa Sabreena abaki tanaci tama masa shagwaba wacce yazamemata jiki amma ta yanzu da gayyace don Nabeela ta ƙulu ne,aikuwa taci nasara don Nabeela kamar ta tsinka mata mari amma tasan Inspector Ahamd ba wasa kuma bataga alamun sassauci a fuskar Sabreena ba,koda suka gama Sabreena ta tattara kayan takai kitchen ta wanke Ahmad yana tsaye akanta,Juyowa tayi tana kallonsa tace"ka matsa zan wuce,yace"zoki wuce mana,tazo wucewa ya riƙe hannunta tare da mannata ajikinsa yace"Sabreena bakyaso na ko?,kallonsa tayi taya zata faɗamasa batasonsa bayan tama iyayenta alƙawarin zama dashi ba saɓawa,girgiza kanta tayi tace"uhm uhm wayafaɗamaka bana sonka,yace"alamu nagani zatayi magana ya matso da fuskaraa kan tata,shiru ta masa ƙirjinta na bugawa saida yayi kissing ɗinta yagaji da kansa yaga suna neman zubewa a tiles yasashi rungumet ya jingina a jikin bango yana lumshe idanuwansa,shi sam mutum ne da Allah yayisa wanda bashida yawan buƙatar mace sai jefi jefi,ballantana Sabreena da shi sonta yake ba sha'awartaba dukda inda so akwai sha'awa amma Sabreena daban take,a hankali ta zame tace"Ya Ahmad zanje insamu Fadeela,OMG😳sai alokacin ya tuna da Nabeela,sakin hannunta yayi yace"muje,koda suka fito basu tadda taba alama dai tawuce,zama yayi yaja hannunta ta zauna akan cinyarshi,kallonta yayi yace"can i ,shiru tamasa hawaye na tarunmata a ido,kissing ɗinta yafarayi tayi gum abinta jikinta na rawa ,zip ɗinta taji yayi ƙasa,kuka tafashe dashi a hankali lokacin dataji ya kwantar da'ita kan three seater tasan bawai zaiyi bane ita wasan ma bataso,jikinsa har rawa yake lokacin dayayi arba da skin ɗinta,romance ɗinta yayi iya son ransa hartanajin kamar zazzaɓi zai kamata,rungumeta yayi yana shafa bayanta,har yanzu jikinta bai bar rawaba,kallonsa tayi taga idonsa a lumshe cikin rawar murya tace"zantashi zanje ɗaki na,ɗagata yayi tayi saurin ɗaukar Hijab ɗinta tana rufe jikinta yace"muje narakaki,tashi tayi tace"ni karka rakani zanje nikaɗai,yace"toh kije bari nima in fita zan turo maki Nabeela don nasan yanzu kaɗan baƙi zasu fara zuwa,wucewa tayi tashige ɗakinya kan gado ta faɗa tana share hawayenta,wata zuciyarta tace"kada ki yarda kibasa kanki kar salahar fuskarsa ta ruɗeki kiji tausayinsa,wata zuciyar tace"kul kiyi biyayya ko zaki samu damar shiga aljanna ta hanyar faranta ran iyayenki da mijinki,share hawayenta tayi tanajin raɗaɗin rashin SABEER tashige banɗaki.

Sabeer fa cikin kwana biyu anrasa mai ke damunsa ko Aysha tarasa kansa ,yakoma miskilinsa ko gun aiki ma baya musu fara'a ko D.P.O ma baibasa fuska wanda hakan yake damun masoyansa musamman Aysha,sai da yayi sati ahakan tukun ya dawo normal kafina nan Aysha har ƴar rama tayi don rashin samun fuskar masoyin nata,tashi tayi daga kwancen datake tafito parlour takalli Hanan tace"Sis bari inje gun Mama nadawo,Hanan tace"to saikin dawo ki kawomin fura,"ohk,daga haka tafice,motar sace ta danno kai kauda kai tayi tana ƙoƙarin wucesa,cikin zafin nama yafito daga motar tun kafin Sani ya tsaida motar,gabanta yasha ya langwaɓar da kansa gefe kamar yaro,sake wucewa takesonyi yasake shan gabanta ya kafeta da idanuwansa maiba mara gaskiya tsoro yace"am sorry mana Shona,tsuƙe fuska tayi tace"ba ruwana da mutum tunda kaima haka kamin saika bari nayi nawa,yace"dan Allah kiyi haƙuri wlh nim bansan ya akayiba dan Allah,dakyer yashawo kanta ta haƙura.

Haka mutane suka dinga zuwa gidan Sabreena,Nabeela ta hakimce saikace itace mai gidan ko kulata Sabreena batayiba tanaji da baƙinta takawo musu drinks da kayan motsa baki babu abinda Nabeelan ke tayata,ta girmi Sabreena amma batada tunani ko kaɗan,sai la'asar kusan magrib baƙin suka lafa ,itakuwa Sabreena ta kimtsa ko'ina tayi shigewarta tayi wanka tasa atamfa doguwar riga tasa hijab tayi sallar magriba tana zaune aka ƙira isha'i tagabatar tukun tafito parlour,Nabeela na zaune inda tabarta tana faman hura ƙaton hancinta,"sannunki inji Sabreena,Nabeela zatayi magana yayi sallama yashigo,amsawa sukayi ya rufe ƙofar amma bai ƙarasoba,hannunsa ya buɗemata donshi akwai sanyi da iya kula da mutum kuma shi inyayi abuma zaka rantse bashi yayiba,zuwa tayi ta shige jikinsa ,ajiyar zuciya yayi yace"kinyi kyau,"ngd daga haka ta karɓi ledar hannunsa takai dining,zama yayi Nabeela tace"sannu da zuwa Yaya,yace"sannu da koƙari baki tafiba har yanzu ko anan zaki kwana,tace"eh anan zan kwana Mama ce tace inzo ina tayata aiki kafin zuwa jibi,yace"ohk yayi,plate Sabreena ta ɗakko takawo gabansa bayan ta juye gashashshiyar kazar dake tururi da ƙamshi agabansa yace"ki bawa Nabeela nata kizo muci anan,wani plate ta ɗakko tazubamata itakuma ta zauna anan ƙasa kusa dashi tace"Bismillah yanka yafara yakai bakinta,turo bakin tayi tace"kaci nima zanci kaji,yace"zo inbaki tukun haka yabata taci ta ƙoshi yace"saira ni,cikeda kunyarsa tafara basa shikuwa yana jinsa kamar wani sarki baisan yaci dayawa ba yakalleta yace"kinmin over feeding yau sai kin biya,murmushi kawai tayi takalli gefen Nabeela wacce kacokam hankalinta na kansu,tana kaiwa plate ɗin shima ya tashi yabi bayanta,a ƙofar kitchen ɗin sukayi kiciɓis ya janyota jikinsa cikin raɗa yace"bacci,tace"to kaje kayi,yace"ɗakina zamuje mu kwanta,tace"Ya Ahmad Nabeela fa anan zata kwana fa,yace"to ai tasan gidan amarya tazo kawai dai kizo muje,tace"to kaje ina zuwa,sakinta yayi taje takalli Nabeela tace"ga ɗakinan inkingama ki kwanta ni zanje na kwanta daga haka tawuce,tana tsaye a ƙofar ɗakin takasa fita sai taji ya buɗe ƙofar,hannunta yakama yashigar da'ita yace"to da inkingama shawarar komawa zakiyi,batace komai ba zuciyarta sai bugawa yake,alwala yayi yace"kitashi kije kiyi alwala,tace"da alwalata,darduma ya shimfiɗa musu suka gabatar da raka'a biyu,addu'a yamusu sosai,ya mata tambaya akan addini ta amsa daidai gwargwado,Sabreena fa taƙi tashi daga kan sallayar shikuma kwanciya yayi tare da kashe komai na ɗakin sai bes sidelamp,tana zaune taji anyi sama da'ita,cikin ƙara tace"wayyo Allah Inna,yace"wai Inna tana gidanta zakina ƙiranta,tace"ya Ahmad Allah kabarni na kwanta a ƙasa ni...direta yayi akan gadon yana murmushi yace"ni zakinama wayo ko,tace"nifa bahaka bane,bakinsu ya haɗe yana zame...addu'ar daya karanto cikin kunnenta yasata zabura cikin tsoro da kuka tace"Ya Ahmadd zanmutu dan Allah kadaina banaso wlh zanma ihu,Inspector Sir Ahmad👮‍♂️anyi nisa,am sorry Sabreena,tsagaitawa yayi da abunda yayi niyya ya ƙenƙemeta ajikinsa yana sauƙe ajiyar zuciya,ajiyar zuciya itama take ta jerawa ,MEYASA TO BAI IDA NUFINSA BA AKANTA,shikuwa Ahmad ko ahaka yasamu nutsuwa,wanka ya umurceta datayi,ƙin tashi tayi yana shiga bathroom ta tashi cikin sauri tabar ɗakin ta nufi nata,Nabeela ta tadda akan gadon tayi barci,itama wanka tayi tashige ɗaya ɗakin tayi kwanciyarta,yana fitowa yaga batanan,murmushi kawai yayi yafura Shy Wife.

Ku kasance da YOUNGNOVELIST.

COMMENT
SHARE AND
VOTE ON WATTPAD.

AUTAR✍️💃
Billyn Hamma.

SABREENA SABEEROnde histórias criam vida. Descubra agora