page twenty-three

152 12 3
                                    


Gaskiya in babu votes ɗinku zan daƙata da typing i mean

🌹🌹🌹🌹🌹🌹
             🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
              🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Story and written by

~Khadeejaht Hydar~ ~Young-Novelist~

~The experienced~ ~writer of~ 👇

~IHSAN~
~UQUBAR UWAR MIJINA~
~WATARANA SAI LABARI~
~PRINCE AIRAN AND MAIMOON~
~KANKI KIKA CUTA~
~DUNIYAR MU A YAU~

~And Now with the most enjoyable one~ 👇

SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).

Vote my novels and follow me on wattpad.
https://www.wattpad.com/user/YoungNovelist4
Or @YoungNovelist4

Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.

Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote  akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.

TWEETER
@Young Novelist II

BAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist Hydar

GMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.com

Ga link din  novel din SABREENA SABEER.
https://my.w.tt/PnGPV1PO2bb

Facebook page,like pls.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/

PAGE TWENY THREE🖊️

      Shiyafara farkawa yakai kallonsa kan Aysha dake kwance atakure,fuskarta ya tsurawa ido yana kallo  ,farkawa tayi d addu'a abakinta,idonta bai sauƙa akoinaba sai cikin nasa saurin kauda kanta gefe tayi tana koƙarin tashi tana cewa"sannu wani abun kake buƙata?,hannunta ya kama ya maidata kwance ya matso daf da'ita yace"yau ki kike gudu ko my Eesha?,girgiza kai tayi kawai,a hankali yace"to hug me mana ko zanji daɗi yafaɗa yana ware mata hannunsa,fuska ta kwaɓe kamar zatayi kuka shima ya ɗaure fuska yace"bakiji me likita yace ba ko,yace duk abinda nakeso amin inba hakaba jikina zai motsa ko bakyason nasamu..bai ƙarasa ba saikuma yafara tari,da sauri ta ƙaraso tafaɗa jikinsa tace"dan Allah karka kuma jinya zanbi abinda kace,murmushi yayi amma batagansaba kuma bai daina tarinba,hankalintane ya tashi tayi saurin barin jikinsa ta ɗakko ruwa tafara basa abaki shayayi kaɗan saikuma ya daina tarin,ajjiye ruwan tayi takoma jikinsa tayi hugging ɗinsa cikeda tsoro,kwanciya yayi da'ita ajikinsa ya rungumeta dakyau a hankali yace"Shona tsorona kikeji?girgiza kai tayi alamun a'a,yace"then hug me tight,cikin rawar murya tace"ai nayi Bb,dariya ma tabasa yau ba Kushi sai Bb,yace"then kiss ur husbanda,dum gabanta yafaɗi,kiss kuma wlh ita bazata iyaba,ba zato taji bakinsa cikin nata,a hankali yake kissing ɗinta sbd yanayin jikinsa da babu lfya,kuka tafashe dashi tace"dan Allah kadaina banasoo taƙarasa tare da fizge jikinta daga nasa tana rawar jiki,baisake kallontaba ya kwanta tare da lumshe idanuwansa dake masa ciwo kaɗan kaɗan,itakuwa gefe ta koma ta jingina da jikin kujera tana maida numfashi a hankali tafurta nidai banason irin haka,sarai yajita amma ya kyaleta a ransa yace" zamu haɗune don yanzu shi sam baida lfyar wata hayaniya.

   Zaune take Ahmad dayayi pillow da cinyarta ya miƙomata wayarsa yace"ga hotunan su Lukman harda abokinnasu majinyacin,karɓar wayar tayi tafara kallon hotunan tundaga kan na aurensu hartafara zuwa waenda Sabeer ke ciki,tana shirin buɗe wanda tagansu su 5 cur sanye da kayan aikinsu wayar ta tsaya cak ta mutu battery shut down,tsaki taja tace"ashe wayartakama ba caji nadaiga hotunan auren zanbuɗe na masu uniform ɗin wayar ta mutu,yace"to aini na uniform ɗin nace ki kalla sbd nasan wayar ba caji baizama dole ki gama kalloba,tace"ayyah ai bansaniba amma bakomai inka caza saika bani ingani ko ka turamin ta whtsap,yace"tohm Gimbiyar mata,suna zaune suna shan 💙aka ƙirasa a waya akan yaje Office ana nemansa,dakyer ya lallaɓata ta yarda yatafi da alƙawarin zai dawo da wuri yau.

SABREENA SABEERWhere stories live. Discover now