page twenty-two

143 13 0
                                    

🌹🌹🌹🌹🌹🌹
             🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
              🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Story and written by

~Khadeejaht Hydar~ ~Young-Novelist~

~The experienced~ ~writer of~ 👇

~IHSAN~
~UQUBAR UWAR MIJINA~
~WATARANA SAI LABARI~
~PRINCE AIRAN AND MAIMOON~
~KANKI KIKA CUTA~
~DUNIYAR MU A YAU~

~And Now with the most enjoyable one~ 👇

SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).

Vote my novels and follow me on wattpad.
https://www.wattpad.com/user/YoungNovelist4
Or @YoungNovelist4

Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.

Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote  akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.

TWEETER
@Young Novelist II

BAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist Hydar

GMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.com

Ga link din  novel din SABREENA SABEER.
https://my.w.tt/PnGPV1PO2bb

Facebook page,like pls.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/

PAGE TWENTY TWO🖊️😋.
 
Da sauri Ahmad yayi parking yakalleta yace"Sabreena bari inje gunsa,wannan wanda nafaɗamaki baida lfyane jami'in mu za'a fita dashi Madeena,jinjina kai kawai tayi don wani bala'in sanyine ke shigarta ga jikinta dayafara rawa,fita yayi yana mai rage mata sanyin ac ɗin,koda yafita zamewa tayi ta kwanta takai dubanta kan zoben hannunta,da sauri ta tashi zaune ganin zoben wani ɓangarensa yayi baƙi ƙirin wani kuma fari sol,mamakine yacikata to ko dama haka zoben yake nice ban luraba  ta tambayi kanta tana ƙara kallon zoben.

Ahmad kuwa yana fita yayi gun motar ambulance ɗin ,yana isowa ana sauƙe Sabeer daga motar su suka kama aka sauƙar dashi,inka kalli fuskar abokansa saika ji tausayinsu don damuwace ƙarara akan fuskokinsu,Ahmad ne yamusu jaje sanann ya tambayi mai jiki,Lukman ne yamasa bayanin komai,Ahmad yace"yanzu dawa za'a tafi?,Lukman yace"eh da wasu ƴan uwansa Bappa da sani za'aje sai Seargent major Abbakar,fatan alkhairi yamusu,Shareef yace"kaje Ahmad tunda kabar amarya a mota ga gajiyar hanya,tare da Lukman suka ƙarasa gun motar,gaisawa sukayi da Sabreena wacce takeson taga wannan majinyacin,baƴan sun gaisa tace"Ya Lukman dan Allah ku kaini naga majinyacin nan wataƙil nasanshi ji nake kamar nasanshi a wani gun,cikeda mamaki suke kallonta Ahmad yace"Wife dakyer zaki sansa don ko aurenmu baisamu halarta ba,Lukman yace"fito muje ƙanwata kimasa addu'a,haka suka fito jikinta a sanyaye tundaga nesa taga alamun an ɗaukeshi kafin su ƙaraso kuma an sashi cikin jirgi ,Lukman yace"ƙanwata bakida rabon ganin Sabeer kam kinga ansashi a jirgi amma karki damu inmun dawo saiki gansa kina daiyi masa addu'a jinjina kanta kawai tayi,Ahmad yace"Lukman ka turomin hotunanku harda Sabeee ɗin sai in nuna mata,itafa tun randa taji abunda yafaru ta tashi hankalinta ita tanada rauni sosai ne,Wife akwai tausayi,murmushi Lukman yayi yana mai kallon zoben hannunta,cikin ransa yana koƙarin tuna inda yasan zoben amma ya kasa,jikin Ahmad taje ta jingina tace"kaina ciwo yakemin,kallonta sukayi cikin kula Lukman yace"ka kaita gida Bro sai mun haɗu gobe,"to shikenan ngd sai goben.
 
Ko a mota kwanciya tayi shi kuma yakama hannunta yana murzawa,sai bayan magrib suka isa gida,koda suka isa tayi bacci bai tashetaba ya ɗauketa sai ɗakinsu,yana sauƙeta zaitashi ta maƙale wiyansa da hannuwanta wanda yasashi faɗawa kanta,rungumesa tayi tsam tana tura hannuwanta cikin kansa,cikin murmushi ya raɗamata"kitashi lokacin sallah zai wuce kar mu makara,buɗe idanuwanta tayi tace"bacci nakeji Allah,"to tashi muyi sallah bayan isha'i saiki kwanta ,dakanshi yakaita toilet tayi alwala yajasu sallah,abinci sukaci yana kallonta ƙasa ƙasa yace"baby i missed u fa yaushe rabon danaji ɗuminki,cikin shagwaɓa tace"Ya Ahmad bacci,janyota jikinsa yafara shafata,shiru tamasa jikinta na saki a hankali tace"Yayah  dan Allah kadaina zanma kuka,bai sauraretaba don yasan kawai rigimartane,tun tana mustu mutsu har jikinta ya saki tafara shigemasa ,hot kiss yake bata tana maida masa can dataga abinnasa bana ƙarewa bane kusan awa ɗaya tafara zamewa daga jikinsa tanajan bargo,bai hanata ba illa kallonta da yayi da runannun idanuwansa,a ransa  yace"gaskiya yakamata nakoma India tunkafin komai ya kwancemin,ita kuwa baya ta juya masa tare da jan bargo tasauƙa don maida kayanta,tana maidawa ta kwanta tana cewa"saida safe,yace"zoki kwanta anan Allah tashemu lfya yana nuna mata ƙirjinsa,mirginawa tayi takoma jikinsa tana mai lumshe idanuwanta nan danan bacci ya kwasheta.
SPECIALIST HOSPITAL MADEENA

SABREENA SABEERKde žijí příběhy. Začni objevovat