page twenty six

138 14 0
                                    

🌹🌹🌹🌹🌹🌹
             🍃🍃🍃 🍃
SABREENA SABEER
              🍃🍃🍃🍃
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹

Story and written by

~Khadeejaht Hydar~ ~Young-Novelist~

~The experienced~ ~writer of~ 👇

~IHSAN~
~UQUBAR UWAR MIJINA~
~WATARANA SAI LABARI~
~PRINCE AIRAN AND MAIMOON~
~KANKI KIKA CUTA~
~DUNIYAR MU A YAU~

~And Now with the most enjoyable one~ 👇

SABREENA SABEER
(Love,fight,saga,sacrifice).

Vote my novels and follow me on wattpad.
https://www.wattpad.com/user/YoungNovelist4
Or @YoungNovelist4

Ban yarda wata ko wani ba su juya min littafi ba.

Ga masu son samun wannan littafin updated ba tare da neman jira ba a duk lokacin da nayi post to a neme shi a wattpad ,kuyi follow sannan ku danna vote  akan kowane pages na littafin SABREENA SABEER.

TWEETER
@Young Novelist II

BAKANDAMIYA
Khadeejaht Young-Novelist Hydar

GMAIL
NanaKhadeejamusa@gmail.com

Ga link din  novel din SABREENA SABEER.
https://my.w.tt/PnGPV1PO2bb

Facebook page,like pls.
https://www.facebook.com/Khadeejaht-Hydar-Hausa-Novels-YoungNovelist-101121485268631/

Beelayyada nayaba da votes ɗinki da comment a wattpad ngd sosai Allah yabar ƙauna👏🏻,da dukkan

PAGE TWENY  SIX🖊️

     
Suna fita Hanan tazo kusa da'ita tace"Sister waimeke damunki ne?kallon Hanan tayi tace"uhm bakomai fa kawai kaina da ƙafata ne ɗaxu dana bige kemin ciwo amma nasha magani,cikin  tausayi Hanan tace"sannu kinji zomuje kiyi sallah,tashi tayi tana ɗingisawa sukayi sallah tana idarwa ta kwanta a haka har aka ƙira la'asar suka gabatar,da sallama yaturo ƙofar Hanan ta amsa kallonsu yayi yace"kuzo muci abinci,Hanan takallesa tace"Bb ƙafarta naciwo fa kaga dakyer take tafiya ga idontama,Sabeer yakalleta yace"ai tasha magani zaiyu sauƙi kije muna zuwa,fita tayi shikuma ya ƙarasa inda take ya ɗagata ya ɗaura akan cinyarsa,hannunsa ya ɗaura akan kanta ya ɗago fuskarta yana kallo,yace"har yanzu baidaina ciwon ba MINE sunan dayafara ƙiranta kenan,kanta tamaida tana kallon ƙirjinsa,ya sake maimaita tambayarsa ,kwalla ne ya taru a idanuwanta yace"haba mana MINE kuka kuma kiyi shiru kinji zomuje kici abinci,ɗagata yayi yakama hannunta suka fito,kallo ɗaya Lukman yamusu ya ɗauke kai,abinci sukaci amma ita sam bataci na kirki ba,haka suka gama cin abincin,suna gamawa Lukman yace"Sabeer bari muje makaranta mudawo zamu dubo Arfan,yace"shikenan saikun dawo amma da kunbari munje tare anjuna,Lukman yace"a'a ka zauna kaga Aysha ba lfya kaje zuwa jibi,yace"ohk saikun dawo akabar dagashi sai Aysha don Hanan tace itama zataje taga babbar makarantar Madeena.

    Zamewa tayi ta kwanta akan rug ɗin dake shimfiɗe a parlour shima zama yayi kusa da'ita ya ɗaga kanta ya ɗaura aka cinyarsa yace"muje ɗaki ki kwanta a take tace"nidai kabarni anan zan kwanta ,murmushi yayi yace"shikenan yi kwanciyarki.
    

     A hankali wata ya zagawo inda saura kwana uku ya saura Ahmad yatafi Madeena inda Sabreena ta damu sosai har rama tafara,kullum cikin kwantar mata da hankali yake,tana koƙarin ɓoye damuwarta amma abun yaci tura sbd yanzu wani sabo ne ya shiga tsakaninsu mai ƙarfi wanda komai tare sukeyi hatta wanka,bacci haka basa iyayi sai ajikin juna,zuwa lokacin tadaina tsoron kowanne wasanshi amma har yanzu da kunya a tsakaninsu,sukanje gaida Inna harda Hajiyarsa inda inkaga Sabreena zaka rantse cikine da'ita don wani cika tayi taƙara haske fatarta na sheƙi,hakama Ahmad yayi kyau sosai kana ganinsa kaga angon dake jin daɗi.

SABREENA SABEERWhere stories live. Discover now