Chapter 41

214 20 7
                                    

Page 41.

*✍✍ G̾O̾L̾D̾E̾N̾ P̾E̾N̾ W̾R̾I̾T̾E̾R̾S̾ A̾S̾S̾O̾C̾I̾A̾T̾I̾O̾N̾✍✍*

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

w̶̶є αr̶̶є вєαr̶̶єr̶̶'s̶̶ σf̶̶ s̶̶σ  g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶🖊
w̶̶є w̶̶r̶̶ít̶̶є αs̶̶s̶̶íd̶̶íσu̶̶s̶̶l̶̶ч p̶̶єr̶̶c̶̶єív̶̶є n̶̶σ p̶̶αín̶̶,
s̶̶σ m̶̶αg̶̶íc̶̶αl̶̶ σu̶̶r̶̶ c̶̶r̶̶єαt̶̶ív̶̶є g̶̶σl̶̶d̶̶єn̶̶ p̶̶єn̶̶✍,вєh̶̶σl̶̶d̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶.
α p̶̶r̶̶σd̶̶u̶̶c̶̶t̶̶ σf̶̶ σu̶̶r̶̶ p̶̶єn̶̶🖊,s̶̶αv̶̶σu̶̶r̶̶ σu̶̶r̶̶ w̶̶σr̶̶d̶̶s̶̶, f̶̶σr̶̶ ít̶̶ w̶̶íl̶̶l̶̶ c̶̶αu̶̶s̶̶є чσu̶̶ n̶̶σ p̶̶αín̶̶.

*~DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN QAI~*

         ______—————________
Meenah ce a zaune a parlour dawowan ta kenan daga skul tana a zaune tana d'an hutawa domin ba k'arya yau ta gaji sosai da sosai,.

Ganin tayi Captain ya futo a gaggauce ya haye uptairs, tab'e baki tayi ta cigaba da kallon ta, coz dama ba tajin yunwa kuma tana d'an jin sanyi saboda haka baza tayi  wanka ba. Hakan yasa ta k'ara gyara zama akan kujera.
tin a wajen gida a junction in unguwar taga  tawagar mutane, se kai da kawo ake kuma gashi escort in Captain se patroll suke, though unguwar ba wasu gidaje bane a ciki, gabaki d'aya 20 houses ne, d'ayan side 10 d'aya ma hakan making 20 kenan, wanda titi ne ya raba tsakani ko wanne na facing d'an uwanshi, kamar yadda na fad'a a baya unguwar ta kasance ta manyan y'an siyasa da kuma manyan y'an kasuwa, hakanne ya k'ara k'awata unguwar domin bata da hayaniya, d'aya a cikin manyan gidajen ya kasance gidan su Naufal ne, wanda 4 houses ne ya rab'a tsakanin su da na su Captain but ba layi d'aya suke ba.
Abunda Meenah bata sani ba shine yau Naufal ze dawo, to duk wannan shirye shiryen da patroll in a kan shi ake, haka ma Captain ya k'ara saka tsaro sosai akan hanyar.
2:30pm ta dawo school. Wanda ya kasance 5:00pm jirgin Naufal zai sakko SEAT OF CALIPHATE,.

Tana cikin y'an tunane tunanen ta bacci ya d'auke ta agun.

💎💎💎💎💎💎
After like 1hour..
💎💎💎💎💎💎

Hannun kujerar da take kwance akai taji ana bugawa, farkawa tayi tana mitsitsika ido, da hartayi fuskar shagwab'a ta d'auka Ammie ce, ganin Captain ne cikin yadi mai launin ruwan madara yasa ta tamke fuskar ta kamar kunun dare.

"Lafiya malam?

"Ki rik'a tausasa kalaman ki a kai na domin ni ba warin wasar ki bane," shine abunda Captain  ya fad'a in a harsh way.

K'ululuuuuuuuu!!!!!! Shine sautin da y'ay'an hanjin ta suka bayar, coz dama tsoron nata nanan kawai iskanci ne ya rufe mata ido.

K'arasa maganar shi yayi kamar haka;

"Ni bansan abunda ya jawo reni tsakani na dake ba, ni ba wasa nake dake ba, amma duk kinbi kin renani, kada ki manta ni matsayin yayan ki ne, kiyi hankali da kan ki, ni bana dukan mata amma inada hanyoyi da yawa a matsayi na na  namiji wanda zan muzguna miki, amma bazan yi hakan ba saboda Ammie"
Ya k'arasa maganar yayi da murmushi wanda abunda yasa yayi shi yaga sak'on da yake so ya isar agun ta ya isa, domin kuwa tun sadda ya fara magana yaga hankalin ta ya tashi matuk'a gabaki d'aya tsoro k'arara ya bayyana akan fuskan ta, duk da yasan da cewa ba wai tsoron shi ne ko raina shi tayi ba A'a, kawai tsabar rigima ne da fitsara irin nata.

Wani irin tsoro ne ya ziyar ci zuciyan ta wanda bata tab'a jin irin shi ba, cikin rawar murya wacce tafi kama da ta kuka ta fara magana kamar haka;

"Ayyaaaaaa!!!! Ya baby wlh ni ban renaka ba, Allah kayi hak'urrriiiiiiiiiiiiiiiii"

bataso maganar ta tsaya iya nan ba amma kuka ne yaci k'arfin ta duk ko wannan maganar da tayi cikin i'inniya tayi ta musamman gurin fad'in hak'uri seda ta jashi.
Kuka takeyi cikin kwanciyar hankali wanda ya had'a dana shagwab'a, yinshi take bil hak'kie da gaskiya😂.
Ji yayi zuciyar shi tayi nauyi, ba ya 'iya jurar ganin kukan ta, zama yayi daff da ita ya rik'o hannuwan ta tare da aza kanta akan kaf'ad'an shi, tapping bayan ta ya dinga yi alamar rarrashi, ko wannan da yayi daurewa kawai yayi domin zuciyar shi se zafi take kamar wuta, ji yayi idan ya k'ara 2mnt agun wallahi k'onewa zeyi hakan yasa ya tashi da k'arfi ya bar gurin. Meenah kuwa tsaida kukan nata tayi ta bishi da kallo, domin ya bata mamakious😂, cigaba tayi da matsar kwallar, kamar wata zautata naji tana magana kamar haka;

Abun Alfahari Na✅Where stories live. Discover now