Chapter 14

247 26 4
                                    

🧚🏻‍♀Abun Alfahari Na🧚🏻‍♀
By
💐Teemahcutey💐


Wannan page sadakaurwa ne gareki khady shinkafi, ngde ssai akan irin qaunarda kk nunawa wannan novel nawa... Allah ya barqauna ❤❤❤❤❤

*Addu'a Idan Ka Sauka A wani masauki a Halin Tafiya ko waninta.*

أَعُوذُ بِكَلِمَاتِ اللَّهِ التَّامَّاتِ مِنْ شَرِّ مَا خَلَقَ.
A'oothu bikalimatil-lahit-tammati min sharri ma khalaq.

Ina neman tsari da kalmomin Allah cikakku daga sharrin abin da Ya halitta.

Page 14

Su Ammie da qarfin hali da harzata ce itakam bata yadda da wa'ennan mutane bah.

Amma ganin hajia fareedah wato Mommah yasa tayi kwatakes, saboda tsananin kamanni da suka fito fili qarara tsakanin ta da Meenah wanda w wanda ya kallah base ya buqaci qarin bayani bah.

"Ina kika shiga 'ya ta? Allhamdulillah da dikkan alama baki fad'a mugun hannu ba, me faru da rayuwarki iya tsawon wannan lokacin Meenah?????
Lpianki qlw kuma baki neme mu bah???
Ammie ce ta matso kusa ga su Mommah, dafa kafad'ar Mommah tare dacewa"

"baiwar Allah ki kwantar da hankalin ki kinji, labarin mai tsawone kada ki tsawaita yi mata tambayoyi Domin itama karan kanta bata da takamammiyar amsarda zata baki,she's very tense nd confuse, Just don't aks her too much of question ma'am"

"Tau mommah tace tare da shiga alhinin jin wa'ennan maganganu a bakin matar former senator mahaifiyar gun sannanen matashin saurayinnan maiji da gayu da kudi wato Captain Mahmoud Tijjani Hadr (captain MJ) sanannu Ne ah fadin jahar sokoto.

Captain ne ya tako ya matso tare da Dafa mahaifiyarshi yace "mata to Ammie yakamata...
Kamun ya ida maganar shi se gawani guard inshi yaxo ya sanar mishi tare da gaya mishi jet in ya iso shikadai ake jira.
Hankalinshi ya rabu gida biyu,
Alal haqiqanin gaskia ayanxu tafiyar taqara fice masa arai musamman ah ynxu da Meenah ta dawo daidai, yaji real name nata ne ah yayinda Maneer ya fad'a ah lokacin da ya ganta.
Ga damuwar rabuwa da Ammie shi da zeyi, ga rashin Meenah akusa da Ammie ga yanayin aikinda zejeyi, gaaaagaaagaaa.... kai alort dai wlh yama rasa yanda zeyi, da yana da dama ba abunda ze hana shi d'aga tafiyan shi harse sun fahimce juna tsakanins u da familyn w tare da musu gamsashshen bayani akan duk Abunda ya wakana.

Badan yaso bah a darare yaywa Ammie shi bankwana tare da mata kiss ah hannu, haka zalika ma gurin Meenah ya nufah tare da mata peck ah goshi yace" baby natafi ur prayer is needed hanunta yariqa tare da fadin: as I told u before kinsan aikin nada hatsari right? So please don't forget me kinji, nasan the little memory we shared it will remain their in ur heart sedai xakiga Abun kamar ba gaske ba, so plz don't easily forget ur bros kinjiii sannan ga Ammien ki nan koh da ayau xaki komawa familyn ki I beg u kada ki manta ta kinjii, Allah yasan banji dad'in wa'ennan abubuwa da suka zomin ah haka ba, amma ba komai haka Allah yaso.
Naso ni zanyi setling komai Ammah Allah be qaddara ba.
Juyawa yay gun Ammie yace amma nasan Ammie na zata Yi komai,"please Ammie try to set all things right kinji, nasan they've alort of questions to us, so ki musu dallah dallah yadda zasu fahimta, natafi"
Tafiya yafarayi irin ta xaratan maza masuji da qarfi da mulki, Koh ayanayin tafiyarshi ka kallah baka buqatar wani bayanni domin tafiyar tashi kadai gamsashshiyace ga dik wani mahaluqi wanda yake buqatar sanin waye shi.... to tafiyar zata tabbatar maka dacewa wannan kykykyawan saurayine mai ilimi da kudi kuma dan masu kudi..... gawanka ga wanki,,, gaba salamun baya salamun.... sunkuye maxgaye taka Lpia dan jarummai masu arziqi agani a kallah maganin aji qamshi..... Captain MAHMOOD TIJJANI HADR KENAN.😂

wani abune ya daki xuciyar Meenah tashi tayi da qarfi tare da kwala mishi kira "babyyyyyyyyyyy..." chak ya tsaya ya daina tafiya tare da juyowa, hannu ta d'aga mishi tana mishi bye bye idanunta suncika tuna irin qaunarda yake nunamata ah mafarki ayanda tace.
Shima hannu ya d'aga mata tare da jan kunnenshi alamar banda jan fad'a ahaka yake mata sometimes idan xe fita...
Domin har security's na gdnsu suna kawo mishi qararta akan tana yawan tsinka flower 🌷 tana lalata gidah dakuma tsarin flower....
Idan yay mata magana tofah yajawa duka securitys in gdan masifah domin ba wanda take ragawa... dikda da yar bindigarda take tsoro ganin irin wa'enda Captain yakeda su kuma tana gani idan yana wasar harbi hakan yasa take basarwa take musu yanda taga dama...
su kuwa ba halin mayarwa kasantuwarta yar gata ah gidan.

Abun Alfahari Na✅Where stories live. Discover now