Chapter 26

215 17 6
                                    

🧚🏻‍♀Abun Alfahari na🧚🏻‍♀
By
💐Teemahcutey 💐

*~DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN QAI~*

Page 26.

Tashi tayi a sukwane Domin tad'an harhad'a mata kayand a zata tafi dasu acan d'in.

Bayan ta gama ne tazo gurin Ammie domin batun koma wanta gida, Domin bazata iya zaman gidan ba Ammie ba.

" kada kidamu, kibari idan kika rakamu airport dagannan se a maida ke kinji"

"Tau Ammie" Meenah ta fad'a tare da haurawa sama.

1:00pm dai dai suka shirya gabaki d'aya.

Convoy ne na tarin motocin gidan dana sauran guards in Captain suke jere reras suna tsumayen futowar Jama'ar gidan.

Batare da 6ata lokaci ba Meenah ta fito tare da Ammie bayan sun umarci ma'aikatan gidan sun kaimusu y'an tarkachen da zasu je dasu acan d'in.

Ko da suka futo already Daddyn Captain ya dade da futo wa har an tada motorn da yake ciki,.

Batare da 6ata lokaci ba Ammie ta zaga ta d'ayar motar ta shiga tare da Meenah, su kuma Su hajja da Afrah suka shiga sauran.

Isan su airport keda wuya gabaki d'aya hankalin mutan gurin ya Koma can kachokam, badan komai ba sedan tsarin kyawawan motocin da ke tafiya cikin kwanciyar hankali tare da natsuwa, ko ba'a fad'a  ba mutan gurin sun san ko alhalin gidan waye base sun tambaya ba.

Bayan  Daddyn Captain ya futo ne atake muk'arabban Shi suka take mishi baya suka shige Departure Domin lokaci yasoma tafiya.

Ammie ce tsaye tare da hajjah da kuma Afra suna ban kwana inda Hajjah ta shaidawa Ammie cewa da yaddar Allah zatazo zuwa bayan 2days.  Afrah kuwa se jifan Meenah take da mugayen kallo Domin duk a tunaninta atare zasuje,

sallama Afra da hajjah suka yiwa Ammie tareda juya wa suka wuce tare da nata muk'arraban,

Y'an nasihu Ammie tayiwa Meenah kamun tace maza taje ana jiranta akaita gida, Sallama sukayi Meenah tace tana gaida Baby tare da wucewa. Bayan Ammie taga juyawar Meenah ne tashige departure.

A d'ayan b'angaren kuwa wani guy ne ya hard'e hannayen shi yana kallan duk Abunda yake faruwa tsakanin Meenah da Ammie, kallanta yake sossai har takusa kai paking Lort da Alama dai rakiya tayo kuma zata koma ne.
Though yagama Abun da yake ganin wannan y'ar kyakkyawar budurwar ne ya dakatar dashi.

Da sauri ya nufe gurinta Amma kashhhhhh!!!!!!
ta dad'e da shiga motar har sun wuce da sauran ragowan 2 cars  inda suka rage wa'enda sukayo rakiya kawai Amma guard in Captain ne aciki.

Da sauri ya juya akalar tafiyarshi izuwa motorn shi wanda cikin kwanciyar hankali ya tada motar dan yaga Alamar convoy in su yarinyar basada hayaniya sossai so the're  evolved enough.

A hankali ya murza starring motarshi yabi bayan su.

Ganin an nufaci bafarawa estate se yay murmushi.
Basuyi wani nisa ba yaga an parker daidai wani cute house, batare da 6ata lokaci ba tafito daga cikin motor Domin tace a ajiyeta kawai base sun shiga gate ba.
Batare da 6ata lokaci ba tashige gida abunta. Inda sauran motocin suka wuce wansu.
Wannan d'an saurayin dayaa biyosu tun daga airport naga ya karya kan motor shi yad'an tafi kadan dai dai wani gida daga gefen dama ya shiga gidan.

Ko da ta shiga gidan ta taradda Poppah nanan, sossai taji dad'in hakan dan tayi missing nashi, bayan xama da sukayi suka gaisa suna fira jefi jefi suna maida abunda yafaru da Captain, ananne ta kwasheee yanda sukayi da Ammie ta gaya musu nacewa da da ita za'aje tana qarasa maganar tana wasar hauru,😁 shidai Poppah dariya yayi kawai Mommah kuwa ta girgiza kai.

Tashi tayi ta shiga chan d'akinsu Domin tad'an huta.

A kwana a tashi ba wuya agurin  Allah yau kwana su Ammie ukku a Austria, sossai condition in Captain yake tsoratar dasu domin har Yanzu bai farfad'o ba, amma dika  injuries inda yasamu a jikinshi sunyi healing, abunda ake jira kawai shine ya tashi. Amma idan ya farka cikin rud'un abunda ya faru to zai iya samun big problem "he may end of going mad"
Wannan kalmar itace take tayarwa da Ammie hankali, a kullun addu'arta shine Allah ya tada kafad'ar d'an nata cikin k'oshin lafiya.

Haka ma likitocin sun tabbatar musu da cewa idan ya farka Lafita qlw to lallai ko ah ranar za'a iya discharging nasu.

Hakama wanna kalmar idan ta tuna da ita tana sakata cikin farin ciki.

Bayan sati d'aya da aka ga Abun ya gagara kawai se suka yanke hukuncin musu transfer zuwa:
Rudolfinerhaus Private clinic GmbH.
Ko wannan hospital in babbar ce a k'asar Austrian domin akwai kayan aiki sossai, tinda aka kai Captain acan ba wanda ya k'ara ganinshi domin kuwa ana bashi kyakkyawar kulawa ta musamman a wannan asibitin, lokaci zuwa zokaci President na k'asar yana kawo mishi ziyara Domin tantance sanin takamammen halinda yake ciki, hakama gabaki d'aya anjona wa jikinshi wasu irin na'urori na musamman wanda kachokam an maida rayuwanshi a computer, ko kuma nace health status nashi, Domin dik numfashin da zai fitar suna fahimtar halinda yake ciki, kawai dai tsammanin farfad'o warshi ake domin sun tabbatar da cewa babu wani internal injury daya samu.
Bayan kamar 2days haka Ammie ta dame likitocin akan itakam tagaji da wannan kawai abari taje taga d'an nata, saida aka sha famaaa kamun aka barta tashiga,
  Tare da wata y'ar kykkyawar Austrian nurse aka had'ata ta kaita.
Wani d'an siririn corridor sukabi atake se gasu gaban wata lifta, jira sukayi domin da alama akwai wa'enda zasu sauko kamar 5sec haka kawai sai liftan ta bude se gawasu manya manyan likitoci sun fito daga ciki seda wannan nurse in ta gaisa dasu  hakama Ammie ta ce dasu " morning".   bayan sun shiga ne se liftan ta rufe dasu.
Bayan kamar 3mnt sai kawai tabud'e Alamar su k'araso inda duka danna.

Futowa sukayi se gasu a wani k'ayataccen guri mai kyau da tsarii, yar tafiya sukayi kad'an sai suka shiga wani door Ammie kam ta gaji da wanna zagayen da suke, Ammie na dubawa daga hagunta ta hango Captain ta wani glass window atake Ammie ta nufe door inda take tinanin zata sadata da room inda yake, atake nurse in ta tsayar da ita ta hanyar fad'ar ;
" excuse me ma'am!! please you've to change your cloth before entering the room, this is the policy of this place; no 1 should enter with his clothes unless if he changes it to VCP gown"
(D'an Dakata hajiya! Zaki canga suturar jikinki kamun kishiga wannan d'akin, wannan shine k'aidar gurin; kada wanda yashiga face se ya changa kayanshi izuwa VCP gown.

"Okay😊" Shine abunda Ammie ta fad'a.

Shiga Ammie tayi taje tana kallan tilon d'an nata.

Sossai taga ya canja yayi wani fayau dashi, Amma dai ba wani rama da yayi coz ana saka mishi drip akai akai, baya tattare da yunwa saidai abunda ba'a rasa ba na kwadayin baki, Saboda lips inanan nashi sun bushe qayau, duk da akai akai ana saka mishi lipbalm

Sossai take kallan shi. Hanunshi tariqa tana tofa mishi Addu'oe, gani tayi kamar hanunshi ya motsa , k'ara dubawa tayi da kyau Tagani koda gizone idanta ke mata.
Sossai hanunshi yake shivering dake damqe ah nata hannun, sunanshi tarinqa kira, Amma har gadon nashi yafara motsi saboda yanda yake, sossai Hankalin Ammie yafara tashi, kamar daga sama taga dandazon likitoci sun shigo d'akin. Mamaki tayi, Amma abunda bata sani ba shine dik suna monitoring nashi true computer so da zaran sunga sudden change zasuyi applying Domin ganin ko ya, musamman ma abunda suke jira kenan yay wani yunquri.

Sossai Abun nashi yay k'amari. Umartar sauran F.Nurses sukayi akan su fita da Ammie waje domin sunga tana batun burkice musu, da kyar da sudin goshi suka fitar da ita Domin awannan k'arnin gani abunda Captain keyi azaahiri bazata iya haquri ba, kuka ta dinga Yi wiiiwii, kamar small girl, dawowa tayi dai dai window glass inda take iya hangoshi anan taga sun dakko oxygen, zare ido tayi tare da salati a bakinta atake tayi luuuuuuuuuuu tafad'i timmmmmm....


Hii.. how u oll?? I miss u guys...
nagode da Addu'ar ku❤️ we've already finished our exams💃🏻 by God's willing zaku dinga jina ayanzun.

#teamcaptainmahmood😭
#teammeenah?🤥
#teamammie😭
#temateenahcutey💃🏻😁.

Vote
Comment comment comments wattpadiants❤️❤️ Idan naga ruwan comments on next page I'll type type nd typeeeeeee....

Thank you so much
Abun Alfahari na
Teemahcutey72
Ig. Official_teemahcutey
Fateedanchadi@gmail.com
Typing.....

Abun Alfahari Na✅Where stories live. Discover now