Chapter 23

267 26 20
                                    

🧚🏻‍♀Abun Alfahari na🧚🏻‍♀
By
💐Teemahcutey 💐

*~DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN QAI~*

Page 23.

Duk da sun kasance turawa amma mafi yawan ci daga cikinsu musulmai ne, sossai duk abunda yafito abakin su na neman tsari suke fad'a domin sun riga da sun san cewa tasu taxo k'arshe,

K'ara ke tashi ta wannan jirgin k'asan Alamar yana k'ara nufato su, d'ayan ta iske tare da hawa ta bisa ruwan cikin sa😭 tun kan ta iso da d'ayan dake gaban wanda aka take yanzu a take zuciyar shi ta buga, ya mutum hanya mafi sauqi batare da yaji azabar hawan wannan babban train 🚊 ah cikin sa ba,

Wani irin rikitaccen k'ara mai tashin hankali tareda hau hawar k'ura da kuma hayak'i da wuta kamar tashin boom, Ya turnuk'e gurin batare da Ankarar wa'enda sukayi musu wannan d'ayyen aikin ba, wanda yasa duk wanda ke ilahirin gurin seda ya d'aga sama yadawo, kallan kallo suka shiga yi domin sunsan babu Shaka wannan boom ne ya tashi kuma basusan da wannan shirin bah,
Babu Shaka sunsan wani trap ne, without any second thought sukaga SELVADOUR Yana gudu alamun ta q'are musu kowa yayi ta kanshi,
Kamar daga sama sukaji serine in mota ai kuwa atake hankalin su ya k'ara tashi,
A loud speaker 🔊 sukaji ana fada ta harshen turanci kamar haka:

" kada ku motsa, kutsaya a inda kuke, ku aje ma Kaman hanayyen ku, ku tsugguna k'asa ku d'ora hannayen ku aka, failure to do so zamu iya harbin mutum"

Atake SELVADOUR da mutanen shi suka dakata, sukayi Abun da akace suyi domin sunsan zasu iya fasa musu kai.

Dagannan abokanan aikin su Captain da suka raba hannu suka zagayesu.

Atake suka tasa k'eyarsu gaba,.
Tambayar su sukayi akan Ina suka kai sauran abokanan aikinsu?

" gayamusu sukayi yadda sukayi dasu da abunda sukayi musu,"Domin su a tsarinsu ba k'arya ko kadan.

Atake hankalin su ya tashi domin basu yi tunanin haka bah, basusan da cewa ta kwa6e masu captain ba da ba Abunda zesa su jefa boom ah train in.

(Raba hanun da su kayi , sauran da suka wuce guri daban, da sukaga train in, kuma babu Shakka sun san kayan su SELVADOUR ne aciki, basuyi wata wata ba suka jefah boom aciki domin sunasa ran kamun train in ta isa can gurinsu Captain ta dad'e da tarwatsewa, su kuma kawai su Captain sai sukama su SELVADOUR, gani sukayi sunyi dabara)

D'aya daga cikinsu yace " Allah sarki ashe yan uwan aikinmu na cikin problem shiyasa Captain Mahmood yayi mana wannan alarm in, mu mun dauka duk na alamun nasara ne!"

Bayan sun tasa k'eyarsu dakarrun wasu suka wuce dasu, tare da umarni akan a k'aro wasu jami'an tsaro domin kula da gurin, dakuma bazama neman gawarwakin 'yan uwan nasu.

Sun samu sauran gawawwakin da aka harbe, sun daukesu an saka a ambulance 🚑 wanda atake gurin yacika da yan jarida da masu yad'a labarai ta k'afofin watsa labari live, kamada BBC CNN, radio kai harma da yan k'ungiyar labaran hausa tanan jamhoriyar k'asar Austria.

Cikin d'an k'ank'anin lokaci labarin yazaga duniya gabaki d'aya, Ko ina se alhinin Abun ake,

Sossai jikin mutane yayi sanyi saboda sunyi farinkicikin kama wa'ennan terrors Nd sunyi bak'incikin yadda aikin yazo da tangard'a.

Sossai aka baxama anan filin jirgin domin Neman gawan su Captain, bincike ya tabbatar musu da cewa wannan train in bata k'arasa Kai wa gun su ba,kawai dai akwai jini agun sossai kuma akwai some parts na train in wanda ya fantsala agun, wanda ya k'ara basu tabbacin cewa lallai boom in be k'onasu ba.

➰➰➰➰➰➰➰➰➰➰➰➰
Zaune take abunta a harabar gidan ta Chaka earpiece a kunne ta d'ora k'afa d'aya kan d'aya tana kad'a kai alamar wak'ar da takesha tana mata dadi.
Sanye take cikin riga da skirt na yadi kalar peach mai touch in maroon colour aciki.
Ganin mai gadi ya bude gate afujajan yasa ta tashi domin tanada tabbacin cewa Ammie ce ta dawo, baro b'angaren sashen su tayi tayo gun inda taga motar da Ake jan Ammie ta Parker.
Tsayawa tayi still kamar wacce aka dasa tana jiran fitowar Ammie domin ta kwashi gaisuwa.( nace gaisuwar munafurci ba😒).
Abun da ya bata mamaki be wuce ganin wannan mayyar da ta tsana taga tafuto daga motar ba, sossai suke aikawa juna kallan banza domin Meenah tasoma ganeta saraiiii, ana haka se ga Ammie tafuto, gaida ita Afra tayi.
Amsawa Ammie tayi cikin sakin fuska tare da fad'ar
" Afrah Sannu da gidah, kinga naje na zo da k'awarki domin naga kamar zaman kad'aici kike"

"Aa nikam Ammie na nazo tayawa zama ba kowa ba, kamun baby ya dawo"
Meenah ta fad'i haka bil hak'i da gaskia tana wani yatsina, daga k'arshe ta idarda maganar ta sigar shagwab'a.
Sororoo Afra tayi tana kallan Meenah,
Dariya Ammie tayi tare da fad'ar

"to y'ar Ammie muje kici abinci"

Juyawa sukayi suka wuce da alama sun manta da tsayuwar Afrah agun.

Sossai ranta ya b'ace da wannan abun!
"the old nick is back again" Afra tafad'a tare da binsu da sight glance, dogon tsakii tajaa tare da barin gurin.

Bayan sun ida k'arasawa cikin gidan sossai duk abunda yafaru a cikin gidan yake dawo mata, murmushi take zabgawa ita kad'ai, y'ar hanyar da zata sadaka da b'agaren Captain tabi da kallo, tana k'ara tuno wasu moment nasu.
" baby mye kika tsaya kina kallo ne? Oyaa lets go now kiyi wanka kici abinci kinji" ta tsinkayo muryan Ammie tana fad'in haka.

Y'ar kunya tad'an kamata saboda kada Ammie ta aza k'auyanci ne take, basarwa Meenah tayi tare da k'arasawa suka hau sama.
Wanka Ammie ta saka ta yi, acikin ran Meenah kam bataso yin Wankan ba acewar ta ai badaga daji tafito ba,(nace ohh🤦🏿‍♀️ su Meenah ko Ammien baza'a Ragama ba).

Bayan ta kammala wankan ta shiya abunta cikin wani red gown mai ratsin silk, tayi kyau abunta, parking kanta tayi tsakiya. Yar kwalliya tayi ta k'arbi wayan Ammie acewarta pics zatayi.
Bata wayan Ammie tayi, tana mai Jin dad'in yanayin halin Meenah saboda takula da bata da matsala, duk abunda taso yin abunta take straight forward, sossai ta yaba da kyau da hankalin yarinyar, kuma takula da tsiwa tayi mata yawa, Amma hakanne yasa taji tak'ara sonta domin tasan ta ko'ina baza'a iya ha'intar ta ba se wani ikon Allah,tayi maraba da irin wayo da rashin tsoro da tagani tattare da yarinyar, Ammie takasance d'aya daga cikin mutanen da kesan masu wayo, rashin tsoro da kuma tsiwa, saboda ko ina zasu iya protecting kansu.( nikam nace a'a Ammie, Meenah fa nada tsoro🤣 amma dai tasan inda take nuna rashin tsoron nata, amma ida wani gu ne... hmmmmmm)

Acan Gardiner gidah tanufa,a hanyar ta kamun ta k'arasa duk wani security's nagidan seda ta bishi da kallan banza, sun ganeta Sarai shiyasa suka fita batun ta.
Acan Gardiner kuwa zama tayi bisa wani y'ar kujera mai lilo, ta dauki pics da dama domin Meenah gwanace gurin d'aukar selfie.
Wani ta saka a screen wallpaper wayar k'irar Samsung galaxy S20+kasancewar cameran wayar ta had'u shiya k'ara haskaka pictures in.

Daga d'ayan b'angare ta hango iccen fruit gashi sunyi bulbul jajur wasu kuma yellow dasu gwamin sha'awa, atake taji sha'awar sa taje ta nasan da ka6o Amma sunk'i fad'owa, tayi tayi har tagaji.
Daga k'arshe dai ta yanke hukuncin hawa iccen, tattara rigarta sama tayi, atake ta d'ane iccen, acan sama nake hango Meenah tana shan Fruit abunta, ko damar saukowa batayi ba balle ayi maganar wanke wa.
Daga sama take shanyewa,kawai se fad'owar k'odago ake gani a k'asa.


Hlo guys, hp ur'll fine?
Thanks for you chats nd comment, sorry for the late update...

Teemahcutey.............
Published on
8:55pm Sunday
16/02/2020

Abun Alfahari Na✅Where stories live. Discover now