Chapter 29

266 23 15
                                    

🧚🏻‍♀Abun Alfahari Na🧚🏻‍♀
By
💐Teemahcutey💐

Page 29.

*~DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN QAI~*

Wednesday,25, March,202k😭.
Inalillahii wa'innah ilaihir raji'un..😭😪
May soul Rest In Peace our new born baby 👶😭 Allah yasa mai ceto ne ah gobe k'iyama.....

My deepest condolences DANCHADY's FAMILYs😪..
Allah ya baki lpia Anty Fatima ya kawo rayayye....

💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎💎
Murrrr yasha kamar ba shine yake dariya agun ba.

K'arasowa tayi agun tare da fad'ar "oyoyooo baby Yh jikinka?

Yaso ya shareta but sai yasamu kanshi da rashin san mata hakan,... Amma aranshi ya danganta hakan akan wanzuwar Ammie agun..

"Lafia qlw baby, aini nayi fishi dake ba waya.., ba komai, nd instead of kizo Austrian amma kika k'i zuwa"

"Laaa Ammie baki gaya mishi abunda ya faru ba? Ko dayake beda lafia shiasa Amma hmmmm" ta k'arashe maganar kamar irin wani muhimmin abu ya faru, irin ba'ama magana innan.

Sosai Ammie take daria, tace "kai Meenah wlh akwai ki da abubuwa da damaa na dariya🤣"
Y'ar alama tayiwa Ammie alamar a bar zance.
Dariya sukayi gaba d'aya tare da shiga motor.
Captain kam baiji yana iyashiga motar da aka zo da ita musamman saboda shi ba.
Motar su Ammie ya shige.
Bayan sun k'arasa gida ne suka yada zango a parlour hadda Afrah.
"Son ya kamata kaje kaci abinci ko?
" A'a! Ammie se na d'an huta"
Ammie kam haurawa tayi sama ta barsu su ukkun anan palour.
"Cikin k'asaita da gadara yake tambayar kowacce daga cikin su yanayin karatun su"
Charaff Afrah ta fara k'arbe zancen ta hanyar fad'ar;
"Ehhh! Nasamu admission ai har nafara karatu"
Meenah dake gefe tana sauraren su d'age kanta tayi kamar bata san zancen da ake ba.
Juyawa yayi gun ta yace "hey what about you? Ya ida maganar a kasalance.

Shiru tayi batace komai ba.

Dogon tsaki Afrah tajaa kamar wata karuwa "mtswwwwwwwwwwwwww"

Shine ya k'ara janyo hankalin Meenah dama tana jinsu rainin wayo ne kawai.

"Ke wannan wane irin tsaki ne haka kamar maccen da tagoge gurin bariki?

Afrah dai imanin da ya cikata yahana tace komai sai zaran ido da take.

Captain kuwa shima ya Tsani macce tayi tsaki gabanshi gani yake duka cikon rainin hankali ne.
Kallan Meenah ya k'arayi... gani nai yasha omo yataso gadan gadan yayo gurinta...
Kallanshi Meenah take aranta tana tinanin mye tayi haka ya taso zangam zangam kamar zai maujeta?
Aiko Atake ta tuna da abunda tayi wato ta cire d'an kwalin kanta, aiko fizgawa tayi da k'arfi ta tashi anan rebborm in gashin kan nata ya cire duka, gashin ya barbazu abayanta ga tsayi ga yawa kamar wata y'ar Ethiopia tako biyu yayi ya kamota kichikichi ta dingayi alamar san tserewa.
Aiko taci sa'a ta watsa da gudu ta haye stairs 🏃🏼‍♀️🏃🏼‍♀️🏃🏼‍♀️

D'aga murya yayi yace:
"ki rage wannan gudun kada ki fad'i" aiko be ida rufe baki ba tayi missing step ai kuwa tashiga gangarowa.
Da sauri yaje ya ida tarota kada ta k'arasa fad'uwar, tarufe idonta gammm, domin ta sadak'at ta rasu kawai.
Zaga zagann eyelashes inta yake kallo kamar wacce tayi fixing wanda Lokacin da ya kawo ta gidan daya dakko ta ya dauka saka su tayi seda ya ta6a yaji lallai nata ne, cikakkar girarta ya tsurama ido kamun ya gangaro e zuwa pointed long nose nata, dagannan ya gangaro gun d'an small black black lips nata.
Jin an tarota yasa ta bud'e idonta charaff se cikin nashi, sunyi y'an sakanni suna kallan juna kamun ya murd'e mata gashi a karo na barkatai tare da cewa;

Abun Alfahari Na✅Where stories live. Discover now