Chapter 17

291 24 2
                                    




🧚🏻‍♀Abun Alfahari Na🧚🏻‍♀
By
💐Teemahcutey💐

Page 17.
Jin motsin Dariya da kuma kyekykyewa, shiya tabbatar musu dacewa su Meenah ne da walida ke tafe.

Bayan tsayuwan su agaban ya haidar da Miemie se Meenah tayi qasa da murya tare dacewa "ya dakta

..(haidar be wani dade da kammala karatun likitan cinshi bah, so ayanzu yana aiki ah uduth babban consultant ne ah bangaren ENT. Eye, Nosa Nd Throat )"

Dan Allah idan dare yayi ka kaimu havillah da 10-10 kaji? Se muyi celebrating na bayyanu wata.

"Harara Miemie ta banka mata"

Daria ya Haidar yay Domin dik sanda Meenah koh walida suka kirashi da ya dakta to yasan akwai abunda sukeso.
"To yace musu tare dacewa su shirya after magrib"

Murna suka hauyi tare da godiya suka wuce.
Haba ya w nasha gayama ka ka daina sakewa yarannan kana musu abunda suke so plzzz!!!

Kauda kai yay tare dacewa ai ba komai idan ban musu bah waze musu???

Kin manta cewa nine babban yayansu??
Ba suda wani yaya wanda ze biya musu irin wannan buqata idan bani bah, kuma ai kinga na murnar bayyanar Meenah ne yafada yana dage gira daya.

Dariya Miemie tayi tare da sadda kanta ah qasa.
Toh sarkin kunya kema ki shirya tare zamuje.
Okay tace tare da masa sallamah ta shige gida.
*
Goge suman kanshi yake, da sauri sauri ya shirya kasancewar yaso yayi delay
Black jeans yasaka tare Tshirt ta LIOUS VIUTTON red in colour, Rolex wristwatch gold in colour ya daura ah tsintsiyar hanunshi,
black hula ta CHARLIE CHAPLIN BOWLER HAT yasaka hular ta karbeshi sossai, sumar kanshi ce ta kwanta luff luff kamar ta india saboda gyara da yake mata
Ah gaggauce ya dauki;
Diamond studden mercurial CR7 rare gold Nike boots yasaka.
yayi matuqar kyau look like takeaway
Car keys nashi ya dauka tare da wayoyinshi yasaka ah aljihu.

Dakin Mama yaje ya dauki turarenshi DUNHILL Desire blue men kusan shine favourite perfume nashi, domin daxu anan ya manta shi.
Fesawa yay kamar ah banza ake sayenshi, anan take gidan yadau haramin qamshi.

Chewing gum take tauna yana bada sautin qaqasss, at the same time tana operating system nata.
Chak! ta tsaya sakamakon Jin qamshin turarenda tafiso ah duniya, ah iya saninta duka sunfita bakowa ah gidan,
Kai tsaye ta Tashi tabi hanyar da take jiyo qamshin turaren, arangama suka tashiyi ah take ya watsamata wani bahagon kallo.
Ganin irin kallan da yake mata yasa tahade wani kakkauran yawu yabada sautin muqurt!

"Watch your step next time"
Shine abunda taji yafada kamar wanda bayasan magana.

Shagala tayi da kallan irin wannan kyau da daukar hankali da yayi, atake wani kishi ya turnuqeta.
Ganin ya zagaye ta yana shirin wucewa yasa da kyar ta hado kalmomi cewa; ya haidar Ina zaka haka?
Har yanzu fah su mama basu dawo ba..
Am all alone here, please can I join you?
Tafada ta sigar shagwaba,
Daria abun yaso bashi because kwata-kwata yaga shagwaban batai mata kyau ba setakoma sandammdamm kamar wata muziii 🤣Without any second thought yace " get ready am waiting for you"

Dadine ya lullubeta saboda tasan tabbas gurin wata zeje sbda dole tabishi taga wacece akewa wannan wanka haka.

Da sauri zeenatu taje ta saka arabian gown pitch in colour, powder ta murza tare da saka lip balm kawai tafito.

Doguwace amma ba can bah because tanada jikii, she's chocolate in colour nd tanada damammen yanci duk da haka bema fuskarta muni bah, batada wasu idanu qanana ne sedai eyeball inta brown ne, tanada tsawon baki sannan kuma lebenta na qasa yanada fadi, haurunta kuwa kyawawane jere rerass tare da yar wushirya da Allah ya bata, idan aka gangaro ta dukiyar fulaninta kuma tanada wadatarsu, hakama tanada shape amma ba sossai bah coz tanada dan tumbi dai dai gwargwado, Batada wani baya sossai Domin abuge take batada komai kussuwar kashi ne da ita kawai.. (haka wasu kecewa sbda batada komai ah baya)

Abun Alfahari Na✅Where stories live. Discover now