Chapter 28

252 15 4
                                    

🧚🏻‍♀Abun Alfahari Na🧚🏻‍♀
By
💐Teemahcutey💐



*~DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN QAI~*

Page 28.

Abuja Nigeria.
"Allhamdulillah" shine abunda Captain ya fad'a bayan jirgin nasu yayi landing🛬🛩safely.
Bayan sun sakko ne already anzo d'aukan su direct suka wuce gidan su na Abuja.

💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠💠
DUNIYA BUDURWAR WAWA!!!

ﺃﻭﻝ ﻣﺎ ﻳﺴﻘﻂ ﻣﻨﻚ ﻋﻨﺪ ﻣﻮﺗﻚ ﻫﻮ ﺍﺳﻤﻚ ..
Farkon abinda zai bace maka shine
...sunanka

ﻟﺬﻟﻚ ﻋﻨﺪﻣﺎ ﺗﻤﻮﺕ ﻳﻘﻮﻟﻮﻥ ﻋﻨﻚ ﺃﻳﻦ ﺍﻟﺠﺜﺔ .. ؟
Saboda haka ne idan ka mutu zasu ce
gameda kai: Ina gawar?

ﻭﻋﻨﺪﻣﺎ ﻳﺮﻳﺪﻭﻥ ﺍﻟﺼﻼﺓ ﻋﻠﻴﻚ ﻳﻘﻮﻟﻮﻥ ﺍﺣﻀﺮﻭﺍ
ﺍﻟﺠﻨﺎﺯﺓ .. ؟
A lokacinda za su yi ma sallah su ce, "A
kawo mamacin"

ﻭﻻ ﻳﻨﺎﺩﻭﻧﻚ ﺑﺈﺳﻤﻚ
Ba za su kiraka da sunanka ba

ﻭﻋﻨﺪﻣﺎ ﻳﺸﺮﻋﻮﻥ ﺑﺪﻓﻨﻚ ﻳﻘﻮﻟﻮﻥ ﻗﺮﺑﻮﺍ ﺍﻟﻤﻴﺖ ﻭﻻ
ﻳﻨﺎﺩﻭﻧﻚ ﺑﺎﺳﻤﻚ !..
Idan za su turbudeka zasu ce "Ku miko da
gawar". Ba za su kiraka da sunankaba

ﻓﻼ ﺗﻐﺮﻙ ﻗﺒﻴﻠﺘﻚ ﻭﻻ ﻳﻐﺮﻙ ﻣﻨﺼﺒﻚ ﻭﻻ ﻧﺴﺒﻚ ..
Kada ka bari kabilarka ko matsayinka ko
asalinka ya rudeka ...

ﻓﻤﺎ ﺃﺗﻔﻪ ﻫﺬﻩ ﺍﻟﺪﻧﻴﺎ ﻭﻣﺎ ﺃﻋﻈﻢ ﻣﺎ ﻧﺤﻦ ﻣﻘﺒﻠﻮﻥ
ﻋﻠﻴﻪ ..
Duniya itace mafi kankantar abu. Inda muka
fuskanta ne mafi girman abu.

ﺳﻄﻮﺭ ﻣﻦ ﺫﻫﺐ ..
Ga Wasu Shedaru na Zinari..
ﺍﻟﺤﺰﻥ ﻋﻠﻴﻚ ﺳﻴﻜﻮﻥ ﺛﻼﺛﺔ ﺃﻧﻮﺍﻉ؟؟
Nau'i uku na bakin cikin ne za su kasannce
a gareka??

1- ﺍﻟﻨﺎﺱ ﺍﻟﺬﻳﻦ ﻳﻌﺮﻓﻮﻧﻚ
ﺳﻄﺤﻴﺎً ﺳﻴﻘﻮﻟﻮﻥ
ﻣﺴﻜﻴﻦ
1- Mutaneda suka sanka sama-sama za su
ce: Miskini (Bawan ALLAH)

-2 ﺃﺻﺪﻗﺎﺅﻙ ﺳﻴﺤﺰﻧﻮﻥ ﺳﺎﻋﺎﺕ ﺃﻭ ﺃﻳﺎﻣﺎً ﺛﻢ ﻌﻮﺩﻭﻥ ﺇﻟﻰ ﻭﺿﺤﻜﻬﻢ
2- Abokanka za su yi bakin ciki na Awowi ko
Kwanaki daga nan sai su koma ga
hidindimunsu da dare-darensu

-3 ﺍﻟﺤﺰﻥ ﺍﻟﻌﻤﻴﻖ ﻓﻲ ﺍﻟﺒﻴﺖ ﺃﻫﻠﻚ ﺃﺳﺒﻮﻉ
ﺃﺳﺒﻮﻋﻴﻦ ﺷﻬﺮ ﺷﻬﺮﻳﻦ ﺃﻭ ﺣﺘﻰ ﺳﻨﺔ ؟؟
-3 Tsananin bakin-ciki a cikin gida zai kau
bayan Mako guda ko biyu ko kuma har
tsawon shekara??

ﻭﻣﻦ ﺛﻢ ﺳﻴﻀﻌﻮﻧﻚ ﻓﻲ ﺃﺭﺷﻴﻒ ﺍﻟﺬﻛﺮﻳﺎﺕ
Daga nan kuma za su saka kwandon
mantuwa

ﻭﻫﻜﺬﺍﻭﻫﻜﺬﺍ
Haka ne

ﺍﻧﺘﻬﺖ ﻗﺼﺘﻚ ﺑﻴﻦ ﺍﻟﻨﺎﺱ
Labarinka ya kare a tsakanin mutane.

ﻭﺑﺪﺃﺕ ﻗﺼﺘﻚ ﻣﻊ ﺍﻟﺤﻘﻴﻘﻴﻪ؟؟؟؟؟
Kissarka zata soma a Matabbata??????

ﻭﻫﻲ ﺍﻵﺧﺮﺓ
Ita ce Lahira

ﻟﻘﺪ ﺯﺍﻝ ﻋﻨﻚ؟؟؟
Lalle ka rasa???

-1 ﺍﻟﺠﻤﺎﻝ
-2 ﻭﺍﻟﻤﺎﻝ
-3 ﻭﺍﻟﺼﺤﺔ
-4 ﻭﺍﻟﻮﻟﺪ
-5 ﻟﻘﺪ ﻓﺎﺭﻗﺖ ﺍﻟﺪﻭﺭ ﻭﺍﻟﻘﺼﻮﺭ
-6 ﻭﺍﻟﺰﻭﺟﺔ ؟؟؟
1. Kyawo
2.da Dukiya
3.da Lafiya
4. da 'Ya'ya
5. Lalle ka rabuda Gidaje da Benaye.
6 da Mata???

Abun Alfahari Na✅Where stories live. Discover now