Chapter 15

252 26 4
                                    





🧚🏻‍♀Abun Alfahari Na🧚🏻‍♀
         By
   💐Teemahcutey💐


Page 15

*****
Meenah ce ta sheqa da gudu cikin gida su domin tayi missing inshi sossai.
Bayan sun gama gaisawa da baba maigadi ne tasheqa, kai ya girgiza tare da fadin mai hali baya barin halin shi.

Mommah ce ta shigo tare da su Miemie se a lokacin ne ta samu natsuwar kiran Poppah.
Bayan sun gaisa tai mishi ya hanyar yace Alhmdllg ananne fah take t bayyanar Meenah, hamdallah ya qara yi tare dacewa ai yanzu suka gama magana da Omar ya zayyana mishi komai.

Ajiyar zuciya Mommah tayi tare dacewa Toh Abban Maneer se mugodewa Allah all this while ashe yar mu nanan cikin qoshin Lpia...... murmushi yay irin nasu na manya tare daceway, firarsu suka fara irinta manya manyan tsofaffin masoya 🌝though dai poppah da mommah ba tsofaffi bane.
Kawaidai idan kukayi la'akari da irin abunda ake fuskan ta da anyi aure aka hayayyafah se kaji ana cewa soyayya taqare sedai zaman haqury to alal haqiqanin gskia ba haka bane a wasu gidajen, domin kuwa sukam su suna gudanar da soyyayarsu kamar lokacin da ba suyi aure ba. Musamman idan yay tafiya haka yake ware mata lokaci susha firar su dagannan se ta had'ashi da 'yayanshi.
yeahh we all knew that zama kowane irine se da haquri, amma da Allah my people kada kuyi relying akan hakan, u pple should try as mush as u can to make love for your husbands koda kuwa kuna da y'ay'a d'ari, uwargida da amarya idan kina hakan ina tabbatar miki da cewa ah koda yaushe zaki kasance cikin zuciyar mijinki koda kuwa bakwa kusa da juna, kuma yin hakan yana kawo had'aka da kuma cigaban soyayya tsalkakakkiyya kuma mai d'orewa in Allah ya yadda.

ADDU'a gareku Matan aure dakuma yan mata.
{duk wadda take zaune da mijinta Allah ya qara musu danqon soyayya mai daurewa Dakuma qaunar junansu}

{mu kuma y'an mata Allah ya gwadamana munyi aure ya kuma bamu mazaje masu jinqamu kuma ya azurtamu da 'ya'ya Ye nagari masu tausayinmu}
Let me quiet here domin mu yanmata adduarmu da burikanmu yawane dasu lol.

"Sweethome I miss home wlh, Addah Miemie Hii five Meenah tace mata, bata tayi tare dayin daria tace kekam Meenah baki rabo da shirme.
Tashi tayi taje gun mommah.

Zaune ta cimmata tagama sallah tana lazimi.

Daqarfi taje tafada kan jikinta tana fadin "washhhh mommah Allah nagaji yunwa nake ji.

"Wai nikam yaushe zakiyi hankaline?
So kike ki qarasani? Yanzu koh Maneer da yake qaninki ze zo ya hauni haka kamar kayan wanki??? Nifah shine matsalata dake bakida hankali.

Tunzuro baki Meenah tayi tare dacewa "laaaaa mommah fah dazu kika gama kukan farincikin bayyanata amma yanxu kin balbaleni da masifah. Anyaa kuwa mommah kinyi missing ina???

"Ke dallah je kibani guri lazimi nake kada ki cikani da surutun ki wanda baya qarewa" mommah e tare da juya fuskarta.
Tashi tayi ta nufi qofar fita tare da dan daga muryarta yanda Mommah zataji tace; " haka kawai daga bayyanata se ah dinga takuramin bayan nayi wata da watanni banji dumin jikin uwata ba nikam dagani ma koh missing ina datace tayi batayi bah yaseen" ida ficewa tayi adakin tabar mommah sake da baki tana kallo da sauraren ikon Allah.

Mommah ce tace Har Ga Allah wani sa'n lamarin t yana bani dariya wai bayyanata?? Daria moomah tayi ah Karo na barkatai  domin kalmar nan ta bayyana da Meenah ke fad'a yana bata daria , ace daga dawowar yarinya se batun masifah da bayyana hali?
Ahhh lallai Allah ya shiryamana xuri'armu.
Shafa adduarta tayi tare da tashi.
Dawowa tayi tare da zare idan tuna bata kira haj. Ramatu ta shaida mata ba, wayarta ta dakko tare da latsa kiran.

Abun Alfahari Na✅Where stories live. Discover now