Chapter 4

496 37 2
                                    

4
🧚🏻‍♀️Abun Alfahari na🧚🏻‍♀️
Na
💕Teemahcutey💕
Mahmood ya kasance d'a d'aya tal ga former senator: Alhaji Tijjani  Hadr.
Matan shi biyu ta farkon  ce Hauwa'u ta biyun kuma Fad'imatou wadda aka fi sani da Ammie, itace   Mahaifiya a gurin Mahmood.

Bayan aurensu da hawwa, har suka shekara goma basu samu qaruwa ba, ba tare  da b'ata lokaci bah Ya qaro aure inda ya aure Ammie, fatima kenan,  bayan aurensu da wata biyar se ga shigar ciki ba qaramin farinciki sukayi ba saboda alaji yana son  yasa mu magaji,  wata tara da kwana 7 Allah ya azurtata da samun y'ay'a biyu maza twins.

Tun farkon zaman su da Hawwa da Ammie suna zaman doya da manja ne,  hawwa tana jin haushin ta sosai  musamman da ta samu juna biyu amma  kasance warta  wayayya yar Boko bata taba nuna kishinta ahfili bah.

A qa'idar Alhaji baya kai matan sa a asibiti, yafi son ya kira family doctors inshi a gida, bayan haihuwar y'an biyun ne Ammie ta jigata sosai  saboda haka bayan  haihuwar su bata san inda ka  ta yake ba a take ta fita hayyacin ta.


Lokacin da ta haihu Alaji baya k'asar, daga se hawwa da wasu nurses.

Hankalin hawwa ya tashi sosai da taga twins kuma maza duka, without any second thought ta umurce d'aya daga cikin nurses in akan su je su kashe daya abar daya, bayan jan kunne da barazana da ta musu akan idan taji a bakin wani seta aikasu lahira.

Kuma idan suka tona mata asiri su ze shafa saboda  sen.Tijjani ya yadda da ita baze tab'a tunanin za tayi hakan ba.
Bayan wannan jawabin da tayi musu ta basu jaririn farkon akan shi za'a salwantar.

Bayan awa d'aya ta farka  she was very happy  da tayi tozali da gudan jininta, mai kama da ita.

Anyi buki aka rad'awa yaro suna Mahmoud. Anyi biki bidiri masha Allah.

Mahmood ya taso cikin jin dad'in
rayuwa  domin ba abunda ya  nema ya rasa... so yayi karatu a Sri Lanka 🇱🇰 a republica on the island of Ceylon that's India kenan..
Mahmood is a superior to a commander and a junior to a rear admiral of the lower half.

Ay anxun ya kammala karatun shi, yana da kud'i sosai fiye da tunani saboda ga kudin mahaifin shi kuma ga na aikin shi.

Suna zaune ne a wani GRA sokoto wanda daga wane se wane ake  ganin gilmawar sa unguwar.

Wani tangamemen gida me wanda  a bakin gate in gidan akwai wani board silver Wanda yake Rubuce da sen. Tijjani Hadr.
Tiun a bakin gate in gidan wasu scurities ne na ban mamaki kowa na  aikinsa.

Had'uwar gidan ba'a magana domin duk yanda kuke tunani abun ya wuce haka, idan nace zan bada bayanin had' uwar gidan zamu kwana mutashi bamu kammala ba.
Gidan ya hadu beyond your expectations...
Wannan kenan a bangaren Mahmood ..

Bayan ya gama dube duben shi kawai ya qarasa inda zai je dama wani boutique zeje,
daidai wani tangamemen boutique naga ya Parker car nashi swanky luxurious *boutique*shine sunan boutique in.

Wani haddaden clothing line ne and fashion design boutique mai girma 15 storey building da akayi separating nashi section by section.

Kowane designer da section nashi mai dauke da accumulation of fancy and expensive contraband kama daga:
Bvlgari,Salvatore, ferregamo , miu miu, Prada, dolce and gabannah, vinchi, fendi, YSI, Dior, Arman cavalli, fendi,mickel kors, Italian suits and taxidos, Turkish gowns  and jackets suits, Maria zakir materials/collections, Dubai gowns MSc Gucci.. dadai sauransu..
Hadadden ginine straight curve shatterproof glass ne da steel.

Abun Alfahari Na✅Where stories live. Discover now