Chapter 7

247 22 0
                                    

      Page 7

🧚🏻‍♀️Abun Alfahari na🧚🏻‍♀️
           Na
    💕Teemahcutey💕

***********************
Mommah kuwa hankalinta ya matuqar tashi na rashin ganin Meenah har 8;48 bata dawo bah.

Haka ta shiga neman layin matar da ta aike ta gurinta amma se tace Meenah kam bata zo bah domin tayita tsammanin ta har ta d'auka ta fasa aiken ne!

Katse kiran tayi da matuqar tashin hankali akan fuskar ta.

Zarya ta shiga yi a parlour koh da Meenah xata dawo domin tasan halin ta da shiririta zata iya zuwa wani gida ta boye idan taga kamar lokacin da ya kamata ta dawo daga gurin aikenne se tadawo tacewa mommah ai koh da taje bata nan. while bata je ba kawai bata son zuwa ne,tuna hakan da tayi  yasa hankalin ta yad'an kwanta tayi kwafa tayi zaman jiran ta.
***************

Mahmood ne tsaye yana qarewa gidan kallo, daga bisani ya nufi qofar gidan, babban padlock ne amaqale akan qofar, qaton dutse ya samu domin balle padlock in, cikin rashin sa' a sau 3 yana bugawa amma yaqi b'allewa, da na hud'u ne da ya bugashi da qarfi dole ya bude.

Ahankali ya shiga gidan tare da rufeshi,
nazarin gidan yakeyi sosai, parlour ne wanda ba komai a ciki face wasu yan kujerin guda biyar ko ina a gdan yay qura ga wani irin wari wari da yake alamar gidan ana shaye shaye a ciki

6angare na hagu ya juya yay Arba da qofofi guda ukku a jere, biyu da padlock dayan kuwa ba komai a jiki, d'ayar ya nufah wadda  batada padlock, qarasawa yayi gaban qofar tare da bud'e ta, ahankali qofar ta bud'e ya saka kanshi ciki,wata yar drower ce ya gani a ciki, tare da babban fridge guda biyu, drower ya bud'e a hankali, gwala gwalai ne a ciki da lu'u lu'u nagani na fad'a, baki sake capt.Mahmoud yake biyar kayan da kallo,
wayar shi ya ciro tare da capturing kayan.
Rufe drower yay tareda Nufarm qofar fita, kawai wata zuciya tace mishi yaje ya bud'a fridge a hankali ya dawo ya je ya bud'e fridge, abunda ya gani ne ya bashi matuqar mamaki domin kuwa wasu irin kalolin giyoyi ne irin su;
scotch whisky , Bordeaux wine, Pinot Grigio made in Italy 🇮🇹 , Chardonnay made in USA 🇺🇸, Pinot Nior, Rose,Cabernet Sauvignon, da dai sauran manya manyan wines, da na qananan kwalabe da manya ga sunan daii ba kyan ganii, yayi matuqar mamaki da irin wa'ennan wines da ya gani mussamman domin querterquartically beyi tunanin anyi wayewarda tsaurin idon da za'a ringa safarar irin wa'ennan giyoyin ba Nigeria,
idan bazai manta bah koh ah Scotland, da suka tafi gurin wani aiki akan irin wa'ennan harkokin duk wanda aka kama da irin wa'ennan wines ko acan hukuncisu babba ne, yayi mamaki sossai domin beyi tunanin zai samu such a thing ba, amma duk yanda akayi wa'ennan sune manya manyan terrorist ne, kuma basu kad'ai ke wannan aikin ba, bcx they are not wise enough suyi irin wannan harkan amma dai he knows koma menene ze sani with time.

D'ayar qofar ya nufah wacce keda padlock B'alla padlock in yay tare da shiga ciki, he doesn't see anything suspicious but yaga ghana most go guda biyu d'aya akan d'aya, bud'e daya daga ciki yayi, aiko yayi araba da wata qatuwar leda, bud'e ledar yayi, abunda ya gani ne ya saka shi zama dabasssss a qasa, mamakine qarara ke bayyana akan fuskar shi, wasu yan sachets ne kamar na pure water masu qunshe da wata red powder.... if he can't remember wannan powder itace wacce ake suspecting wani mai suka SELVADOUR yana producing inta, he's leaving IN AUSTRIA
Austria 🇦🇹 $48,005 Austria has the 10th  largest GDP pEr capital based on PPP in Europe standing at 48,005 international dollars......
Qasar Austria is among the richest country in Europe .
Qasar babbar qasace wacce ke qunshe da abubuwan mamaki, but har yanxu basuyi nasarar chafke SELVADOUR red handed , but he knows komai daren dad'ewa se anqara turasu Austria domin qara gudanar da bincike akan lamarin.

Powder ce wacce har yanzu ba'a kai da sanin takamammen sunanta ba domin kuwa saboda tsaro ba abunda aka rubuta a kan ledar kayan balle akai ga batun sanin sunnan campanin da ke buguta.

Ah iya bincike nsu powder idan aka shaqawa mutum ita to babu Shakka zefita hayyacin shi, idan akayi rashin zata iya juyawa mutum qwaqwalwa ya manta da mutanen da yake mu'amala dasu nadan wani lokaci. amma dazara tagama aikinta xakadawo normal amma zaka ga rayuwar da kayi cikin mayen powder kamar a mafarki. mutum ze koma shashashaa kamar yaro qarami thats idan ta tabamaka brain 🧠 kenan..... let me quite here but powder batada wani amfani facee lalaata koh Illata rayuwar wanda aka shaqawa ita.....
Gashi kuma an shaqawa Meenah itaacikin daya daga cikin ilolin powder bumusan wane illa xatayiwa meenah bah

Plzz Ina masoyan meenah??
She needs you guys right know because she's ineed of ur prayers 🙏🏻...

Wane hali dangin meenah xatashiga idan suka gane kindnapping nata akayi?

Wane wane irin mataki mahmood xai dauka idan yay toxali da meenah ce ahkayi kidnapping ah wannan dare?
Anya kuwa ze taimake ta idan yaga itace dai wacce tamishi rashin kunya??
Ah wane hali meenah zata tsinci kanta idan tafarka?

Domin samun amsar waennan tambayoyi to ku biyoni Ni Fateemah basheer Aleeyu known as Teemahcutey Domin jin amsar su....

Taku ce ah koda yaushe maison ganin farincikinku Teemahcutey ❤️❤️

Wannan shafi naki ne ke kadai ammyn khairat... kiyi yanda kkso💕💕 i love I favourite 😍

🧚🏻‍♀️Abun Alfahari na🧚🏻‍♀️
       Na
💕 Teemahcutey 💕
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️
❤️❤️❤️❤️❤️❤️
❤️❤️❤️❤️❤️
❤️❤️❤️❤️
❤️❤️❤️
❤️❤️
❤️

🧚🏻‍♀️Abun Alfahari na🧚🏻‍♀️ https://www.wattpad.com/story/203815299?utm_source=ios&utm_content=story_info&utm_medium=link&wp_page=story_d
❤️cute writing association ❤️
CRA🧚🏻‍♀️🧚🏻‍♀️🧚🏻‍♀️🧚🏻‍♀️🧚🏻‍♀️🧚🏻‍♀️

Abun Alfahari Na✅Where stories live. Discover now