Chapter 18

239 18 13
                                    




🧚🏻‍♀Abun Alfahari Na🧚🏻‍♀
By
💐Teemahcutey💐
(Fateemah basheer)

Page 18.
Abban Captain ne zaune tare dab baqin da yay, bayan sun gama lissafa mishi abunda yace suyi sun aiwatar, suka daura da

" amma fah Alaji an samu matsala daya, domin wanda muka dakko last ashe bai ida mutuwa bah, da har munyi tunanin mu qarasashi amma se nace bara mufara tun tubarka muji ta bakin ka "???

Kallan su yay dai bayan daya kamun daga bisani yace " ehh Toh!! Kada amishi komai, nd nasan duk wanda ya shiga kabari yafito se ya dauki lokaci ba daidai bah, so just keep him safe, nd kada ku bari yaga fuskar ku, lastly inaga kamar da akwai abunda bokanya tace zatamin da rayayyen mutum, so I think zeyi amfani nan gaba kadan."

Daria suka kwashe da ita "hahahahah"
Tare da fadar "se ogahhh!!!"

Tashi yay ya shiga ciki su kuma suka wuce.

♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️♠️
"Damn it! Shiyasa kwata-kwata ba nasan haduwa dakai wlh, wai yaushe zaka changa halin ka ne?? Iye?? Nace yaushe zaka changa???? " captain ya fada.

"Come on captain kai fah har yanzu baka waye bah" inji fahad.

"Zuwa club in ne waye wa"?
Fahad ya katse shi ta hanyar cewa " saqo ne fah kawai zan karba"

"Dauke kai" Captain yay, ganin haka yasa fahada fita amotar domin yasan idan shekara zasuyi baze qara ce masa qanzil bah.

Bayan ya dakko saqon kawai direct ya mai dashi NORDIC.

Fita yay kawai batare da sunyi sallama bah.

Sauri yay ya kwanta domin yasan ah gobe ze wuce Austria.
Tashi yay ah gaggauce domin yaso yay latee wanka kawai yay tare da shiryawa ya wuce airport.

Jirgin ya lula dasu sararin samaniya, sai fatar sauko wa lafiya.

Zaune yake acikin jirgi kamun yaji wata baturiya tana sanarwa koh waya gyara zasu sauka ah VIENNA INTERNATIONAL AIRPORT (AITA CODE VIE).

VIENNA babban birni ne ah qasar Austria,
Saukowa yay ah matattakalar jirgi, sanye yake cikin kakinsu, yayi kyau matuqa, guards in sane ke biye a bayan sa, yayinda yake sakkowa yasaka sunglases, yay kyau matuqa, tafiyar shi yake irin ta zaratan maza masu ji da qarfi da kuma mulki.

Direct drop suka bida suka wuce MEINNINGA HOTEL , ba anan yay niyar sauka ba kawai ya nasan ya d'an yo wani bincike mai dan nauyi so he prepares yajecan tinda sunada free Wi-Fi. So bunciken zai fimishi sauqi acan din.

..()()()()()()()()()()()()()()()()()()()..

Bayan kwana biyu 🌷

Yau ah Gidan Alaji Usman Shehu ba dama, sun tashi cikin farin ciki da kwanciyar hankali, idan aka sauke wannan ah daura wannan, ba wanda yakai Meenah farinciki domin tafi kowa zumudi da san ganin mahaifin nata,
Gashi yanzu 10:39am, kuma ah 12:30pm jirgin nashi zai sauka.

Girke-girke sukai mishi mai su rai da Lpia, kama daga juice, snacks, na sauransu sai da suka taba ko wane.

Koh da 11:10 tai sun kammala komai, ayayin da kowa yadan huta kana sukai wanka suka shirya suna jiran lokaci ya ida domin suje dakko shi.

Zazzaune suke ah parlour idan ba farinciki bah ba abunda suke,
Qara gaisawa yay da Iyalan nashi tare da tambayar su bayan rabuwa?
Lpia qlw suka amsa, maida kallanshi yay da Meenah ganin tanata jin dadin ganin mahaifin nata after a long period of time,

"Ameenatou!" Poppah Yakira sunan nata tare da changa fuskarshi izuwa ta alhinin abunda yasame su, qara tambayar ta yay abunda yafaru,

Gaya mishi tai iya abunda tasani har izuwa wayuwar gari datai taganta ah gidan Tijjani Hadr,

Numfashi yaja, shida Fatanshi daya shine; Allah yasa ba'a lalata rayuwar diyar shi ba! A rai yay wannan furucin.

Mommah ce taqara daura mishi dallah dallah ta warware mishi zare da abawa domin tabbas tasan abunda ke cikin zuciyar mijin nata.

Sun ci, sun sha, sun godewa Allah.

Zaune take tana tunanin abubuwanda suka faru ah wannan dan qan qanin lokaci mamaki take kawai, tayi xurfi cikin tinaninta, firgigit taji ana qwalamata kira Meenah! Meenah!! Tashi tayi da sauri ta tafi tare da fadin am coming mom.

Hmmmmmmmmmm.

Tau jama'a ayanzu ne zamu shiga cigaba na wannan littafi na Abun Alfahari Na,

Idan baku manta bah chapter one ☝🏻 haka yafaru Meenah na a zaune, to anan ne tayi wannan tunanin na abunda ya faru da ita gabaki daya,

So ina mai baku haquri akan rashin nuna muku duka wannan tinanin abunda yafaru da itane, bawai alokacin ya faru da ita ba kawai tunani ne take, yariga ya faru..

wannan ya Samo asaline akan sabon salon nawa tsarin rubuta novel, dafatar kun gane ayanzu???????

Dafatar kuma kunji dadin haka?🤓

To da yaddar Allah SWT zaku jini nan bada jimawa bah dan cigaban wannan labarin,,,,,..
Labarin Abun Alfahari Na ayan zu ya fara insha Allahu,

Ayanzu ne zamu shiga cikin tsagwaron littafin ABUN ALFAHARI NA.

Ku biyoni ni Fatima Bashir Aliyu, wacce aka fi sani da Teemahcutey, domin cigaban wannan littafi. Wanda yake qunshe da

(1) cuta
(2) munafurci
(3) tausayi
(4) qaddara
(5) son zuciya
(6) sakaci
(7) rashin dabara
(8) nadama
(9) fadakar wa
(10) nishadantar wa.
Dik acikin wannan littafi naku mai farin jini......
Nagode sossai da qaunar da kuka nunamin....

Ina qaunarku matuqa gayaaa 💕💕💕💕
#ANATARE 💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋

Abun Alfahari Na✅Where stories live. Discover now