DUK NISAN DARE....

By HauwaAUsmanjiddarh

23.4K 1.6K 135

Unlimited love, Countless love, limitless love, unconditional love, deep love, True love is a strong and last... More

1
2
3
4
5
6
7
8
9
10
11
12
13
15
16
17
18
19
20
21
22
23
24
25
26
27
28
29
30
31
32
33
34
35
36
37
38
39
40
41
42
43
44
45

14

394 25 0
By HauwaAUsmanjiddarh

'''DUK NISAN DARE...!'''

*(Unlimited love, Countless love, limitless love, unconditional love, deep love, True love is a strong and lasting affection between spouses or lovers who are in a happy, passionate and fulfilling relationship, It's hard to wait around for something that you know might never happen. But it's even harder to give up when you know it's everything you want.)*

*HAUWA A USMAN*
     ~JIDDARH~

'''Wattpad:- HauwaAUsmanjiddarh'''


1️⃣4️⃣


A masifar tsorace ta kalleshi tama mantawa da batun wani bashi da kaya a jikinshi, hijabin data rufe jikinta dashi ta rik'e gam had'i da saka mishi kuka...

"Please A'a..

"Dan Allah Yaya ka rabu dani banaso..

"Yanzu Maryama bazaki tsaya muyi masalaha ba?

"Duk hak'urin danayi miki amma baki gani ba..?

"Mun wuce wata uku da aure fa Maryama, gaskiya hak'urina ya k'are kara da kawaicina akanki duk sunzo k'arshe hakkina nake so yau kuma yanzu wallahi.

"Na sani Yaya!

"Nasan kayi min hak'uri, amma dan Allah ka k'ara min lokaci banda yau..

"Meyasa banda yau?

Ya fad'a yana shigewa jikinta.

Baya taja da sauri tana cigaba da kuka tace " ban shirya ba yau ka bari saina shirya please,
dariya ta bashi sosai kafin yace " au dama har shiri akeyiwa sex?

"Maryama idan na barki yau gobe ma haka zakiyi min, idan nace zan biye miki sai mu shekara a haka, ya k'arasa maganar yana shinshinar wuyanta.

Idonta ta runtse tana jin kamar yana zuba mata wuta tad'an ja baya kad'an tace " ni dai please...

"Au wai tsorona ma kike ji?

"Kinga ki bari kawai muyi abinda zamuyi zaki daina jin tsorona.

Ta bud'e baki zatayi magana yayi saurin had'e bakinsu, ya soma yi mata kiss a nutse yana bi da ita a hankali.

Garin mutsu-mutsu hijabinta ya zame breast d'inta suka rink'a gogar k'irjinshi, sosai ya tsotsi bakinta iya san ranshi kafin ya gangaro da bakin zuwa wuyanta da kunnenta ya tsotsesu tas..

Kana ya gangaro da harshenshi zuwa kan nipple's d'inta ya shiga tsatsarsu cikin salo da san jiyar da ita dad'i.

Maimakon Maryama taji tad'i saima wani iri da jikinta keyi mata, idan ya tab'a boobs d'inta ji take kamar ya zuba mata soyayyan mai, wani iri ba dad'i jikinta yak'i karb'ar sak'onshi.

A galabaice ya d'ago ya kalleta yaga kwata-kwata babu alamun tana jin dad'in abinda yake yi mata,  ranshi yaji ya b'aci sosai ganin yadda ya dage yana san jiyar da ita dad'i amma a banza,
take shima yaji gaba d'aya abin ya fita ranshi.

Ya zame jikinshi daga nata yana kallan sama yace " Maryama baki sona...

"Kina da wanda kike so daban amma bani bane  ko?

Saurin kallanshi tayi tana jin maganar shi na samun gurbi cikin k'irjinta, idonta cikin nashi suna kallan juna a tsanake, " idan bana sanshi wa nake so?

"Waye zab'in raina?

Ta tambayi kanta da kanta.

Tunaninta ya katse mata ta hanyar cewa " waye shi Maryama?

"Waye wanda kike so?

"Ban sani ba nima Yaya, ta fad'a kuka yana kufce mata.

Sosai take kukan da iya k'arfinta, ganin haka yasashi jawota jikinshi ya rungume ta sosai, yana sauke ajiyar zuciya a fili,
ya dad'e a haka sannan ya mik'e ya shiga toilet d'inta yayi wanka ya fito d'aure da towel a k'ugunshi,
anan yabarta ya fice zuwa d'akinshi ya sanya jallabiya ya fice daga b'angarensu gaba d'aya.

Ta dad'e kwance tana kuka tare da yiwa kanta tambayoyi sannan tayi shiru dan kanta ta tashi ta shiga bathroom.

Ta dad'e saman sallaya tana addu'o'i sannan ta shafa ta mik'e ta shiga kitchen.

Bayan sati biyu tana zaune falo tana karatun novel a wayarta tayi nisa sosai dan ba bak'aramin burgeta soyayyar jarumin littafin da jarumar yake ba,
wayar ta kifa saman cikinta tace " wata soyayyar sai dai ka karanta a novel ko ka gani a films d'in turawa.

"Haka kike gani ko?

Da sauri ta juya ta kalleshi dan bata san ya shigo ba, cikin hanzari ta mik'e ta wawari hijabinta zaka saka, tana fad'in " Yaya meyasa idan zaka shigo baka sallama?

'Yar siririyar dariya yayi, yana kallan yadda take kokawar sanya hijabi a jikinta saboda ya shigo...

"Cire hijabin nan Maryama...

Ido ta zuba mishi batare data cire ba...

"Nace ki cire hijabinnan ko?

"Yaya dan Allah ka barni da abuna..

"Bana san musu Maryama...

Ya fad'a yana tsaida idanshi akanta...

Ganin bata da niyyar cirewa yasashi cewa idan baki cire ba zanyi miki abinda baki so..

"Me..!?

Tace tana kallanshi

"Tab'a no...kafin ya k'arasa tayi saurin rufe kunnenta da hannayenta tana cewa " kabari Yaya.

"To cire!

Shiru tayi mishi tare da zubawa tv ido, mik'ewa yayi yana fad'in " bari in taso in cire miki da kaina tunda kinfi san hakan...!

Da hannayenta daka biyu ta dakatar dashi tana fad'in " a'a bari in cire da kaina Yaya, wajen saurin cirewa har tana yaga hijabin.

Murmushi yayi me kama da dariya kana ya zauna kusa da ita, tayi saurin matsawa tana murmushin yak'e, bai matso kusa da ita ba, ya tsaida nutsuwarshi akanta yace " ki bani dama muyi irin soyayyar da kike gani a films d'in turawa ko wacce kike karantawa a novel...

Ya fad'a yana rik'e hannuwanta had'i da nazartar yanayinta..

A wayance ta zame hannunta cikin dabara ta d'an k'ara matsawa kad'an, "hmmm Yaya!

Tace tana gyara wuyan rigarta daya d'an zame tashi yayi tsam ya koma ya kan kujerar dayake zaune tun farko ya zauna had'i da zuba mata ido,
duk sanda ta d'ago kai sai sun had'a ido sukayi haka har wajen sau uku.

"Yaya! tace tana mik'ewa zata bar wajen.

"Maryama dawo ina san magana dake!.

Yadda yayi maganar ba alamun wasa yasata dawowa ta zauna a d'arare kamar zakace mata arrr ta ruga,

"Zan tambayeki ki bani amsa tsakaninki da Allah.

Batayi magana ba illa kallanshi da tayi nad'an lokaci kana ta sunkuyar da kanta k'asa.

Marairaice murya yayi sosai yace " meyasa baki sona Maryama?

"Meyasa kik'i bani damar shiga zuciyarki?

"Meyasa kika hanani samun soyayyarki?

"Meyasa  Maryama?

Kanta ta girgiza hawaye na k'ok'arin zubowa saman fuskarta tace " bani nak'i ba Yaya.

"Bani nak'i baka damar shiga zuciyata ba!.

"Kaine bakabi hanyar dazaka shiga ba Yaya.

"Kaine ka kasa bud'e k'irjina ka shiga Yaya, bani nak'i baka dama ba Yaya.

Ta k'arashe maganar hawayen na zubowa, ta sanya bayan hannunta ta goge hawayen gami da had'iye wani abu daya tokare mata wuya.

Yana san yayi magana amma ya kasa, sai da aka d'an d'auki lokaci kafin yace " bakya sona ko?

Hawayen na kuma zubowa tace " nima ban sani ba!.

Idonshi ya lumshe yana jin wani abu cikin kanshi, dakyar ya daure yace " kina so na?

Saida ta goge hawayenta kana tace " ban sani ba!

" Na kasa gane komai, tambayar da nake yiwa kaina kenan a kullum amma na rasa amsa.

A tsawace yace " duk abin aka tambayeki kice baki sani ba, nace kina sona kince baki sani ba, na tambayeki baki sona ince baki sani ba tome hakan ke nufi?

Zatayi magana ya daka mata tsawar data firgitata sai da kayan cikinta suka motsa, kuka ta saka mishi wiwi, ya naushi sofa tare da cusa hannunshi cikin sumar kanshi, ya juya mata baya tsaki yaja had'i da ficewa ya banko mata kota ta zabura.

Tun daga ranar bai k'ara yi mata maganar komai ba, haka bai sake neman wani abu a wajenta ba.

Kowa zaman kanshi yake babu me yiwa wani magana, inyaji yunwa ya shiga kitchen ya d'ebo abinci yaci, in yana san wani abu ya bata umarni,
tun tana yawo da hijabi harta daina danta kula bata ita yake yi ba, dan haka ta sake take abinda taga dama har da d'aurin k'irji fitowa take yi ko yana nan ba ruwanta,
tunda ya tattara ta gaba d'aya yayi watsi da ita yadda kasan da namiji d'an uwanshi yake zaune.

A haka har suka shafe wata shida da aure, babu abinda ya tsab'a shiga tsakaninsu.

Ban d'aki ta shiga zata d'auro alwala taga period d'inta yazo, ta cire pant d'in ta saka pad a wani pant d'in.
daga ita sai towel ta fito yana zaune a falo yana ibadar tashi kallan ball a fili taja tsaki ya d'ago ya kalleta batare dayace komai ba ya mayar da idonshi kan tv.

Cinnamon (Girfa) ta tafasa ta tace a kofi ta fito tana sha kamar shayi.

*(Cinnamon) Girfa tana da kyau da amfani ga mace me period tana wanko dattin mara dana maifa duka su biyo jinin period, zaki iya sha gaf da period d'inki haka zaki iya sha idan ya fara zuba amma amfi san kisha kamar saura kwana biyu ki fara period dan ya fara wanko datti*

Tana fitowa idonta ya sauka akan wani bature matashin d'an ball fari sal an d'aga shi sama ana "Gooooooooo!.

Alamar yaci wasa, da k'arfi taji k'irjinta ya buga, gabanta yayi matsananciyar fad'uwa.

Idonta kan d'an ball d'in , bata san sanda ta zauna kan d'aya daga cikin kujerun falon ba.

Cike da bayyanannan mamaki Yuraam ya d'ago ya kalli Maryama, ganin yadda take kallan ball d'in sosai bak'aramin mamaki yayi ba, bakinshi bud'e yana kallan ikon Allah yaji tace " ya sunanshi...!?

"Wa..!?

Yace yana yana binta da kallan anya lafiyarta kuwa!.

Da hannunta ta nuna masa shi tana d'orawa da " wannan d'an ball d'in wanda yaci yanzu.

Abun ya wuce mamaki ya koma mishi wani abu, fuskarshi cike da bayyanan mamaki yake kallanta.

Dan a saninshi tunda aka haifi Maryama bata tab'a kallan ball ba, balle ta zauna a inda ake kallan harta tambayi sunan d'an wasa.

"Dan Allah ya sunanshi Yaya?

Ta fad'a a k'agauce har lokacin idonta na kan tvn

Kwayar idonta ya kalla sosai kafin ya sauke ajiyar zuciya a fili yana fad'in " *MARSHALL...!*

'''MARSHALL''' ta maimaita sunan k'asan ranta tana murmushi......!

"Fad'a mun wani abu akanshi please?

"Kamar me kike sanji akanshi?

Yayi maganar yana tattara hankalinshi akanta.

"Komai...!

Ta fad'a tak'aice, d'an shiru yayi kafin yace ..

"An haifi *LEO MARSHALL* a America a North Carolina a shekarar 1995, cikekken bature ne gaba da baya,
Dan addinin Critanci ne na a mutu, yana da ak'idar addininsu sosai,
amma yana zaune a England, a Cardiff,
a halin yanzu a duniya babu d'an ball kamarshi, duk duniya dashi ake ji a b'angaren ball, ana yi mishi lak'abi da *GOLDEN LEGS* saboda a tarihi bai tab'a buga ball bai ci ba.....

" 1995 shekara nawa kenan?

"25yrs mana.

Ni kuma yanzu inada 17yrs yabani shekara 8 kenan.!

"Meya had'a lissafin shekarunki da nasa kuma?

"Ba komai.

Tace tana cigaba da kallanta....



*JIDDARH...* ✍🏻

Continue Reading

You'll Also Like

19.3K 777 30
What happens when promises are made? Will the heart quiver? What about faith? Stay tune as I bring you the entrick and suspense that comes with this...
23.8K 1.5K 23
*အားး!! ခင္မ်ားကဘာႀကီးလဲ" "ကိုယ္ကလား။ အြန္း ကိုယ္က မွင္စာ" 🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤🖤
903 100 29
YADDA NA KE SO burin Ummi ta auri mijin novel ,Mai arziki ba ta son talauci ya rayuwa zata juyawa mata a sanda ta rasa gatan mahaifiya ta tsunduma ci...
590K 19.8K 84
Child of the Eldest Gods from the East, Heiress of Earth and Legacy of Stars and Magic, Has the Affinity to Balance the Peace of Nature, Fated Love i...