31

392 42 3
                                    

'''DUK NISAN DARE...!'''

*(Unlimited love, Countless love, limitless love, unconditional love, deep love, True love is a strong and lasting affection between spouses or lovers who are in a happy, passionate and fulfilling relationship, It's hard to wait around for something that you know might never happen. But it's even harder to give up when you know it's everything you want.)*

*HAUWA A USMAN*
     ~JIDDARH~

'''Wattpad:- HauwaAUsmanjiddarh'''


3️⃣1️⃣


Hawaye Maryama ta goge had'i da zubawa Bintu ido cikin ranta tana mamakin wannan wacce irin mutum ce da bata fushi, bata shiga damuwa ko k'unci duk girman abu sai dai tayi mishi murmushi, "anya da zuciya a k'irjinta kuwa..?

"Ita bata fushi ne?

"Bata nuna emotions ko d'aya?

"Tashi ki gyara kafin azo tafiya damu d'akin shiri, Bintu tayi maganar batare da kulawa ba.

Wani abu ne yake bud'ewa a jikinta da ciwon gaske, ta rasa meke yi mata dad'i a rayuwarta, muryarta na shak'ewa tace " dole ne?

"Dole ne Maryama!, ya zame mana tilas muddin muna san tsira daga sharrin Mania.

Jikin Maryama a sanyaye ta mik'e ta shige toilet, bata jima ba ta fito d'aure da towel a jikinta, tana fitowa Tangaran da Nini suka shigo..

Kallan k'urilla yayi musu batare daya furta komai ba, kallo d'aya sukayi mishi suka fuskanci akwai abinda yake damunshi, " kuyi sauri ku fito nan da minti biyar za'a shiryaku..

Nini tayi maganar had'i da ficewa batare data jira amsar d'ayansu ba, d'an juyawa tayi ganin Tangaran bai biyo taba, " taho mu tafi mana!

"Gani nan zuwa, ya fad'a cikin daudanci.

Kamar zatayi magana sai kuma ta fasa ta juya, kallan Maryama da Bintu yayi yace " duk hirar da kukayi a tsakaninku naji har labarin Bintu da labarinki Maryama,
na tausaya muku matuk'a kuma na k'uduri niyyar taimakon koda d'aya daga cikinku ce, kallan juna sukayi kafin suka kalli Tangaran, murmushi ya sakar musu yana k'ok'arin b'oye wani abun...

D'aya bayan d'aya aka shigar dasu d'akin wankan turare, kana aka shigar dasu wajen gyaran gashi, daga nan akayi musu kwalliya me d'aukar hankalin maza,
aka basu wasu irin kaya siket d'in me baza, d'an mitsitsi, irin na rawar club a indian film, bra da kan nipples d'insu kad'ai ta rufe duk nononsu a waje,
bayanta wayam sai zare da aka d'aure, ba namijin bariki ba ko malami ne yagansu sayya ji wani abu matuk'ar yana da ishashshiyar lafiyar mara...

Su 20 ta zab'a, aka rabasu kaso 4 mutum 5-5 kenan, anan Maryama da Bintu suka rabu, dan Maryama na  kasan farko yayinda Bintu ke kaso na uku..

Su Maryama aka yiwa umarni dasu fito stage su fara rawa, yadda kasan wacce kwai ya fashewa a ciki haka Maryama ke tafiya, itace acan k'arshen baya,
tana rurrufe jikinta da hannunta, wani irin tarkad'add'an kallo Mania ta watsa mata wanda yasa Maryama sakin k'afa batare data sani ba..

Maza da Mata ne kame akan kujerun zama kallo d'aya zakayi musu kasan isassune, masu ji da kud'i, farare tas wasu indiyawa wasu larabawa wasu turawa,
reras aka jerasu batch A akan stage aka sakar musu wak'ar Al-layla bn Layl,  rawa suka farayi cikin salo da burgewa dan dama an dad'e ana koyar dasu rawar,
d'aya daga cikin matan ta taso tana takowa tahau kan stage d'in, kallo d'aya zakayi mata kasan baturiya ce, ta sanya hannu tajawo d'aya daga cikin matan dake rawa,
ta mannata da jikinta, ta kai hancinta ta shak'i gashinta kana ta had'e bakinsu ta zira hannu ta zare igiyoyin da aka d'aure bra jikinta da ita, bra d'in ta zame k'asa nonon yarinyar ya bayyana a fili,
ba kunya ba tsoran Allah baturiyar ta sanya baki tana tsotsar nonon.

DUK NISAN DARE....Où les histoires vivent. Découvrez maintenant