13

449 33 0
                                    

'''DUK NISAN DARE...!'''

*(Unlimited love, Countless love, limitless love, unconditional love, deep love, True love is a strong and lasting affection between spouses or lovers who are in a happy, passionate and fulfilling relationship, It's hard to wait around for something that you know might never happen. But it's even harder to give up when you know it's everything you want.)*

*HAUWA A USMAN*
     ~JIDDARH~

'''Wattpad:- HauwaAUsmanjiddarh'''


*Please masu yi min Slm na amsa a tambayeni ya kike na amsa bayan kwana d'aya ko biyu a sake cewa slm ya kike, should you stop it please, haba wannan wanne irin abu ne, kayiwa mutum sallama ya amsa, ka tambayeshi ya yake ya amsa meye kuma bayan kwana d'aya ko biyu ka sake yi mishi sallama da tambayar ya yake? Baku da abin cewa ne? Ko kawai jin dadin hakan kuke yi? Ni dai dan girman Allah ku daina yi min bana so, idan anyi min sallama na amsa an tambayeni ya nake na amsa please don't repeat it, just go to the point na abinda kazo dashi direct please*

*Masu Tambayar* '''SAKI RESHE...'''
*yana Wattpad ko YouTube channel d'in TSAKAR GIDA*


1️⃣3️⃣

Ganin idan batayi da gaske ba zai rabata da budurcinta yasata tattaro gaba d'aya k'arfinta, ta yunk'ura ta hankad'a shi baya,
da wani irin mugun sauri ta mik'e bata tsaya bi takan kayanta da pant d'inta ba da gudu ta shige bedroom ya mik'e da gudu shima yabi bayanta kafin ya k'araso Allah ya bata sa'a ta rufe k'ofar.

Wani irin mugun bugu ya shiga yiwa k'ofar da iya k'arfinshi yana kiran sunta.

"Maryama! Maryama!

"Ki bud'e k'ofar nan tun kafin na shigo ranki ya b'aci.

"Wallahi idan baki bud'e ba na shiga sai nayi miki fata-fata da karfi ba tausayi.

Ya fad'a da k'arfi cikin fad'a da masifar da bata san ya iya ba, while yana cigaba da bugun k'ofar da k'arfi bayyi la'akari da a family Estate suke ba za'a iya jinshi.

Tun yana masifa har ya dawo lallashi da rok'onta had'i dayi mata magiya, dan ji yake matuk'ar bai sadu da mace ba yau yana iya mutuwa.

Maryama tana shiga d'aki ta fad'a toilet ta rufe k'ofar ta zauna kan masan zama a mugun tsorace, yadda yake bugun k'ofar da k'arfi  yayi masifar d'aga mata hankali tayi muguwar razana jikinta sai b'ari yake.

Bai bar k'ofar d'akin ba sai da aka kira sallar asuba ya juya ya shige bedroom d'inshi ya fad'a toilet had'i da sakarwa kanshi ruwan sanyi a fili sauke nannauyar ajiyar zuciya tare da fitar da wahalallen numfashi.

Ya dad'e cikin band'aki shower na zuba kanshi kana ya kashe ya fito, bayyi alwala ba dan bazai iya fita salla ba, bai saka kaya ba illa male pant daga saka ya jefa gangar jikinshi saman bed tare da lumshe yana jin komai yana lafa mishi.

Tunda Allah ya halicce shi a iya tsayin rayuwarshi bai tab'a jin sha'awa irin ta yau ba, sai da garin Allah ya waye tangaren kafin ya samu wahalalen bacci me nauyi ya d'auke shi.

Jin an kira sallah yasata mik'ewa cikin sand'a yadda kasan munafuka, tayi wanka tare da d'auro alwala ta fito tana bin bango, yau sallar asuba kad'ai tayi batayi raka'atainin fjr da sauran abubuwan data saba yi ba, ta kwanta.

Saboda basu samu baccin dare ba yasa daga shi har ita basu farka ba sai wajen karfe uku na rana.....

A hankali ta farka ta bud'e idanta tana kallan kanta jikin mirror d'in wardrobe abubuwan da suka faru cikin dare tsakaninta dashi suka dawo mata kamar lokacin suke faruwa.

Idanuwanta ta runtse da k'arfi tana jin takaicin yadda tayi sakaci har hakan ta faru, amma daga yanzu zatana mugun kiyayewa zata kiyaye duk abinda zai kuma kawo faruwar hakan a tsakaninsu.

DUK NISAN DARE....Where stories live. Discover now