33

437 47 1
                                    

'''DUK NISAN DARE...!'''

*(Unlimited love, Countless love, limitless love, unconditional love, deep love, True love is a strong and lasting affection between spouses or lovers who are in a happy, passionate and fulfilling relationship, It's hard to wait around for something that you know might never happen. But it's even harder to give up when you know it's everything you want.)*

*HAUWA A USMAN*
     ~JIDDARH~

'''Wattpad:- HauwaAUsmanjiddarh'''

*YOUTUBERS Masu tambayata Duk Nisan Dare please ku daina bazan bada littafina ba, idan kuma mutum ya d'ora batare da izinin ba duk hukuncin daya biyo baya shiya sani...*

3️⃣3️⃣

Sosai Maryama ke ihuuuu tana kiran sunan Allah da duk addu'ar datazo bakinta, Jorn na aikin shan lips d'inta, while d'aya yaranshi na sucking breast d'inta, d'ayan na tsotsar sassan jikinta,
ta had'a uban gumi, while tana jin zuciyarta na tarwatsewa, k'irjinta na bud'ewa da wani irin yanayi, tasan yau tashin duniyarta ne yazo, tasan daga yau ta gama farin ciki da walwala,
tasan mutuwa zatayi yau, "innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, ta furta da wani irin nauyi a k'irjinta dake danne zuciyarta.

Sosai take a tsorace, ganin komai take tamkar a mafarki, ta gwammaci mutuwarta sau dubu dasu cimma burinsu akanta..

Suna gaf da keta mata haddi Jorn ya saki razananniyar k'ara, ya hantsila baya da ka, yayi zaman dirshin a k'asa yana ihuuu,
sauran mazan biyu ma ihuuun suka saki had'i da sakinta suka koma can nesa da ita, suna murza jikinsu...

A mugun tsorace suke kallanta, Jorn kam kamar mahaukaci, sai soshe-soshe yakeyi idonshi kanta cikin firgici da d'imauta, "mutum ce kuwa?

Yaran Jorn ya fad'a muryarshi na sark'ewa, cike da tashin hankali Jorn yace " are you spirit or witch?

Jikinta na wata irin kerrrrma ta mik'e had'i da yayar kayanta da kayansu dake watse a k'asa ta rufe jikinta, kuka ta saki mai cin rai tana jin wani abu nayi mata yawo cikin kanta...

"I'm very sorry!.

D'ayan ya fad'a yana sakin kukan rud'ewa, Jorn ko danya tambatar da zatonsu mik'ewa yayi ya nufi Maryama cikin dakiya yakai hannunshi jikinta,
kamar daga sama yaji an d'agashi sama an warb'ar dashi gefe, lokaci d'aya duk ilahirin jikinshi ya d'auki zafi kamar wuta da wani irin mugun k'aik'ayi.

Duk sun cika jirgin da ihuunsu da soshe-soshe sauk'i suke nema koyaya ne amma sun rasa ta inda zasu sameshi, ji suke kamar yauce ranar mutuwarsu,
Jorn kam har  gurnani yake, jinshi yake kamar ba'a duniya ba saboda azaba, sun dad'e kwance k'asa suna tumurzu kafin suka samu zafin jikin da k'aik'ayin suka lafa..

Yana tangad'i da had'a hanya ya tashi ya shige toilet ya sakarwa kanshi shower kozai k'ara samun sassauci,  har dare baya cikin nutsuwarshi, duk yabi ya firgici, ji yake kamar ya tsundumata cikin ruwan ta mutu ya huta da firgici,
amma gudun abinda zai biyo baya ya hanashi, dan tsoran Maryama yakeyi sosai cikin ranshi, ya hak'ik'ance she is witch.

Spain...

Kwanaki arba'in da biyar suka k'ara suna tafiya suka isa k'asar spain, dayake sun gaji sosai yasa su tsayawa a k'asar Spain, satinsu biyu suna yawo da motsa k'afafuwansu,
amma Maryama na d'aure a d'aki bata tab'a fito konan da can ba, sai dai idan sun dawo yasa a watsa mata d'an guntun abincin,
Jorn yaso ya gudu yabar Maryama a k'asar Spain amma ba hali saboda k'asar akwai manyan matakan tsaro,
siyayya yayi sosai kana suka d'au hanya.

Bayan wasu watanni...

Kimanin watanni bakwai kenan da barowar Maryama gidan Mania, suna tafiya cikin ruwa, sau d'aya Jorn ya sake k'ok'arin yin sex da Maryama,
shima saida aka d'auki lokaci me tsayi da faruwar wancan al amarin, kasan d'an adam da saurin mutuwa,
daya ji bala'in dayafi kowanne bai sake gigin tab'ata ba, shi tsoro ma take bashi sosai,
sun wuce Italy suna gaf da shiga France, a tsakiyar dare, gab'ayansu bacci sukeyi illa Captain dake ta faman aikin tuk'i.

DUK NISAN DARE....Where stories live. Discover now