SANARWA

110 16 10
                                    

GODIYA! GODIYA!! GODIYA!!!

Na rasa da waɗanne kalmomi zanyi amfani dasu gurin nuna godiya gareku masoyana!

Nasan duk kalmomin da zanyi amfani dasu baza su isa bayyana godiyata a gareku ba,ina matuƙar godiya mara adadi a bisa ƙauna da soyayyar da kuka nunamun kuka kuma nunawa littafina,tabbas kune ni idan baku babu ZEESARDAUNERH,kune abun alfahiri da tinƙahona,ina matuƙar alfahari daku masoyana aduk inda kuke a faɗin duniya,ina muku fatan alkhairi duniya da lahira.

Sai mun haɗu daku a littafina na gaba mai suna MURADI {SOJA}

Nagode da kaunarku gareni,Son So Fissabilillah♥️♥️♥️

©♤♡ Zeesardaunerh
08135882322

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Dec 31, 2022 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

WASU MATAN✔Where stories live. Discover now