Page 29&30

139 12 8
                                    

👩‍👩‍👧‍👧 WASU MATAN 👩‍👩‍👧‍👧
@2022

~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤

Story and Writting
by
Zainab Sardaunerh

🔔📚JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

⚜️©J.A.W📚🖌️

بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai

Ya ALLAH YADDA NAFARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA KA YARDA NA KAMMALA SHI CIKIN KOSHIN LAFIYA.

SADAUKARWA

WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA FADILA SANI BAKORI,HAFSAT ZUBAIRU SAMBO(Autar mama)AMINA MUHAMMAD BASO, MUMMYN SHUKURA,ASIYA MUHAMMAD,MAMAN AMATULLAH,MAMAN NUSAIBA,RAHMA KOISE,SISTER MIE AND HABIBTY NASMAH LOVE U ALL GUYS♥️♥️♥️

GODIYA

GODIYA MARA MISALI GA PHARTY BB,UMMU MAHIR,MOM ISLAM,UMMU ABDALLAH DA KUMA DAUKACIN MEMBERS NA JARUMAI WRITTER'S ASSOCIATION,MY DEAREST FAN'S SON SO FISSABILILLAH💓💓💓

BOOK 2
  Page 29&30

{Masu tambayar ko na chanza star din littafinne na mayar da Amna,ba haka bane Agla itace tauraruwar Wannan littafin duk da cewa labarin ya kasance part_part ne amma kowa da rawar da yake takawa😇}

Tafiya suke cikin mota so silent kowa da abunda ya damesa,kowa da abunda ya ke thinking a zuciyarsa,sosai Ayshert tayi zurfi cikin tunani;Idan tace Haidar na sonta a yanzun ta sake yiwa zuciyarta karya amma kuma alamu na nuna ya fara da ita idan ba haka ba meyasa suka fita a tare harda yiwa Amna tsawa d'azu da tarika hannunta ba dai dai ba!kenan damu da rashin lafiyar ta da har zaya kaita Asibiti domin a dubata?ita kanta shaidace Haidar mutum ne mai tausayi da jinkai ga kowa,gareta ne kawai yake baudadden mutum.She's so excited,tanajin zuciyarta cikin farin ciki kasancewar a mota daya dashi tabbas kusancin su na kara karuwa tazarar su na kara raguwa gabadaya tayi nisa batasan lokacin da yayi packing motar ba.

Totally ba comfortable suke a zaune cikin motar ba since fitowarsu daga gidan heart din su ke beating so fast musamman Amar da yake zaune kusa dashi a gaban motar.

Amna kuwa tsoronta biyu ya kasance, na farko tana cikin motar yaya zaki wanda zuciyarta ke tabbatar mata cewa bazasu dawo gidan ba baiyi taking action akansu ba,na biyu gata a mota daya da mai Aljannu kuma kusa da juna;idan har iskokanta suka kara tashi itace farkon wacce zasu fara illatarwa kuma ba halin
korafi,ko dazu da ya daka mata tsawa akan Ayshert saida ta rikice har ga Allah batason su dinga kusa_kusa da Ayshert tun da ba isasshiyar lafiya ke gareta ba.

Cikin mamaki suke kallon Asibitin da yaya Aleeyu yayi parking ciki with so much surprise ko nace shock suka fito a motar  MELVILLE HEALTHCARE RESOURCES wato Asibitin masu matsalar kwakwalwa!to wake da mentality problem a cikin su?ko kuma yau kalar punishment din nasu a hospital zasuyi shi?basu da mai basu amsa kowa ya kama bakinsa ya gimtse har yanzu zuciyoyinsu na cikin fargaba.

Ke taji saukar voice dinsa a kunnuwanta da sauri ta kalli direction din da yake "je ki fito da ita"

Direction d'in Ayshert ta kalla sau yanzu ta kula cewa ita bata fito daga cikin motar ba cikin subul da baka tace "NI WAI"
Wani matsiyacin kallo ya watsa mata ba yadda ta iya haka ta nufi side din Ayshert ta kwankwasa glass din motar.

WASU MATAN✔Where stories live. Discover now