page 93&94

144 12 4
                                    

👩‍👩‍👧‍👧WASU MATAN 👩‍👩‍👧‍👧
          @2021

~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤

Story and Writting
           by
Zainab Sardaunerh

🔔📚
JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
             
          ⚜️©J.A.W📚🖌️

Assalamu Alaikum sunana Ummu Maleek

Muna siyarda kayayyaki masu  kyau da inganci

munada maganin Ni’ima macce duk rashin ni’imarta Insha allahu rabbi zataji ni’ima tamkar korama ±💃💃💃💃

Muna da maganin infection ko wanne iri duk nacin infection Insha allahu rabbi kikayi amfani dashi zai rabu dake

munadasu Tsumin kala kala Munada gumbar nonon rakumin munadata dabino

Akwai mallakar miji masu zamu🔥🔥wanda inki kayi amfani dashi mijinki ko dutsene shi saiya tanka

Munada Emergency thghting duk yadda kika kai da budewa zaki hade tsaf Insha allah’ akwai hips Elargenment akwai breast Elargenment

Munada kayayyakin mata kala da iri masu zafi🔥🔥tamkar boom😻😻sha yanzu magani yanzu

Duk abinda kake da bukata zaka iya nemana ta👉07037112549

©️♤♡ Zeesardaunerh

Page 93~~94

Suman tsaye yayi yana kallonta ba tare da ya mayar mata da martanin runguma ba.Ita kuma bata damu ba domin tasan dole ne ya shiga shock amma sai ta fuske kamar batasan yanayin da ya shiga ba.

  Kiss ta sakar masa a kumatu da kuma lips dinsa tare da jan hannunsa tana cewa..

"Muje ciki ka watsa ruwa nasan ka kwaso gajiya"

da "umh" ya bita domin yama kasa magana jin yake makogwaronsa a bushe, ga sarawar da kansa ke yi masa ga kuma mamakin Gimbiyarsa na neman kashesa.

Direct taja sa izuwa dakinsa, suka shiga ta zaunar dashi kan gadon tana cire masa talkami da safa,da kyar ta bari yashiga toilet domin wasa ruwa ji take wani abu na fisgarta tabbas tayi missing dinsa ba kadan ba.

Da kyar yaja kafafunsa ya wuce toilet aransa kuwa tunani ne kala_kala.
Bayan ya fito ne ya saka riga da wando mara nauyi,yana ciki n saka turare ta shigo cikin dakin, dago kansa yayi ya kalleta idanunsu suka shiga cikin na juna wani irin abu yaga yana fitowa daga cikin idanunta izuwa nasa,da sauri ya kauce yana karanta "Auzubikalimatullahi tammati min sharri ma khalaqa"

Hannunsa ta kamo tana cewa "ur dinner is ready yayana"ta idar da kalmar cikin salo mai jan hankali.

Bin bayanta yayi zuwa madai-daicin dining dinsu,sarving dinsa ta fara yi a plate dama ta saka nata tun dazu kafin tasa magani ciki.

Ita da shi duk wani iri suke ji har ta manta rabon da ta girka masa abinci yaci duk da wannan ba ita ta girka ba amma ko girkin ta mance rabon da a yishi gidan sai dai na siye.

   Tun bayan aurensu da wattani ta daina girki ganin cewa ta mallakesa yadda takeso sai abinda tace,shi kansa baya son yaga tana aiki,wanke-wanke da shara duk shi yake yi.

Ba irin tunanin da baiyi ba a cikin ransa wani sashe na zuciyarsa na ce masa Maryama ta shiryu ya yinda wani sashen ya ki yarda haka kawai maryama bazata sauya lokaci guda ba tabbass akwai dalili! taya zai san wannan dalilin yana bukatar sanin miye ya sauya Gimbiyarsa! anya wannan sauyin na Allah da annabi ne ko kuma zancen da abokaninsa ke fada gaskiya ne? kai ina!! duk rashin hankali na Maryama bazata aikata shirka ba.

WASU MATAN✔Where stories live. Discover now