Page 43&44

154 13 2
                                    

👩‍👩‍👧‍👧 WASU MATAN 👩‍👩‍👧‍👧
@2022

~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤

Story and Writting
by
Zainab Sardaunerh

🔔📚JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

⚜️©J.A.W📚🖌️

بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai

Ya ALLAH YADDA NAFARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA KA YARDA NA KAMMALA SHI CIKIN KOSHIN LAFIYA.

SADAUKARWA

WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA FADILA SANI BAKORI,HAFSAT ZUBAIRU SAMBO(Autar mama)AMINA MUHAMMAD BASO, MUMMYN SHUKURA,ASIYA MUHAMMAD,MAMAN AMATULLAH,MAMAN NUSAIBA,RAHMA KOISE,SISTER MIE AND HABIBTY NASMAH LOVE U ALL GUYS♥️♥️♥️

GODIYA

GODIYA MARA MISALI GA PHARTY BB,UMMU MAHIR,MOM ISLAM,UMMU ABDALLAH DA KUMA DAUKACIN MEMBERS NA JARUMAI WRITTER'S ASSOCIATION,MY DEAREST FAN'S SON SO FISSABILILLAH💓💓💓

BOOK 2
  Page 43&44

"Shashashar banza kábarinmu dáya dake ne,idan ke ke bada aljanna idan muka zo shiga ki hanamu"

“Allah ya kiyaye ķabarimu ya zama guda,kowa da nasa ko a lahirar ma nafsee-nafsee ake watakil ma har a kàre hisabi bazan hadù daku ba idan ba shedun miyagun ayyukanku a ka tsayar dani ba kíla a sannan ne zamu gana ko shi watakil ne ba tabbaci,Aljanna kuma bani ke bayar wa ba kuma idan aka káddara zaku shiga ban isa na hana hakan faruwa ba domin hakan shine fatana amma ki sani mai bayar da Aljannar shine wanda kuke wa shirka kuna hada sa da wani batare da jin kunyar sa ko tsoronsa ba alhali yana sama yana kallon ku kuma yana sauraren duk wani makirci,tuggu,sharri,shirka da kuke kullawa dama wanda kuke aikatawa “Innallaha sami’un baseer" duk wani motsinku yana kan idon mai bayar da aljanna wanda ya yi duniya da abunda ke cikin ta, ya yi ku ya yi mutunen da kuke zalunta,taya kuke tunanin zai yafe hakkin wadánda kuka cutar! kunyi shirka kun hadása da wani a hakan kuke tunanin aljanna batare da kun tuba ba?”

Umma hawwa tace “Nafeesat ki bar dákin nan kar na miki mugun baki“

“daga fadár gaskiya sai mugun báki?Allah kyauta,ko yanzu akwai kingin lokacin tuba a gare ku tun kafin mala’ikan mutuwa ya riskeku..”
Duka Maryama ta kawo mata tabár dákin da gudu

karamar shedaniya ni zaki yiwa wa’azi tun ina karama nake jinsa a redio “

A raina nace duk wasu shedanu suna bayanku (Allah kasa mucika da imani mu mutu batare da hakkin kowa a kanmu ba Alfarmar mai alfarma nabiyu na Muhammad Sallallahu alaihi wasallam Ameen)

************************

ALEEYU HAIDAR

Me yasa ka tsaya sweetheart?nice Amrar ka bazaka káraso gareni ba"

Amrah

na’am yah Zaki “

bud’e mata hannuwa yayi da niyar tazo ya rungumeta sai ga wata yarinya mai kama da ita sak a bayansa with a baby face tana cewa

ya kake kokarin huggin d’inta sweetheart look at me nice Amrar ba ita ba “

karya take nice Amrah “

WASU MATAN✔Where stories live. Discover now