page 95&96

170 12 0
                                    

👩‍👩‍👧‍👧WASU MATAN 👩‍👩‍👧‍👧
          @2021

~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤

Story and Writting
           by
Zainab Sardaunerh

🔔📚
JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo
             
          ⚜️©J.A.W📚🖌️

Assalamu Alaikum sunana Ummu Maleek

Muna siyarda kayayyaki masu  kyau da inganci

munada maganin Ni’ima macce duk rashin ni’imarta Insha allahu rabbi zataji ni’ima tamkar korama ±💃💃💃💃

Muna da maganin infection ko wanne iri duk nacin infection Insha allahu rabbi kikayi amfani dashi zai rabu dake

munadasu Tsumin kala kala Munada gumbar nonon rakumin munadata dabino

Akwai mallakar miji masu zamu🔥🔥wanda inki kayi amfani dashi mijinki ko dutsene shi saiya tanka

Munada Emergency thghting duk yadda kika kai da budewa zaki hade tsaf Insha allah’ akwai hips Elargenment akwai breast Elargenment

Munada kayayyakin mata kala da iri masu zafi🔥🔥tamkar boom😻😻sha yanzu magani yanzu

Duk abinda kake da bukata zaka iya nemana ta👉07037112549

©️♤♡ Zeesardaunerh

Page 95~~96

A hankali ta dago manyan idanunta masu dauke da zara-zaran eyelashes ta kalli kujerar dake gabanta,caraf idanuwanta suka sauka cikin na yayan su Batul sai kuma wani mutum a tare dashi,gaida su tayi a hankali tare da dukar da idanuwanta kasa a ranta tana cewa ko shine?

KABEER

Wani sanyi yaji a cikin ransa a lokacin da ya yi tozali da sahibarsa ga kuma sanyayyiyar muryarta ta rasa kunnuwansa a lokacin da tayi sallama,wani irin kyau take kara masa a dak lokacin da ya yi tozali da fuskarta.

   Kallonta yake har tazo ta zauna batare da ta lura da shi ba,wani irin yanayi ya shiga a lokacin da dara - daran idanuwanta masu haske kamar madara suka shiga cikin nashi.

Shiru dakin ya dauka na d'an wani lokaci kafin abokin Kabeer ya fara  magana.

************

MARYAMA

Tsafi aka ce gaskiyar mai shi tabbas hakane domin kuwa duniya tayi mata dadi ba kad'an ba duk abunda tace Kabeer nayi mata ba jayayya sannan baya iya mata korafi ko kadan.

       ita kuma ta rage kazanta ganin cewa har da itace karin abunda ke kara sasu samun sabani ita da shi,bazata iya aikin ba kuma bata bukatar y'ar aiki saboda tana da tsanin kishin bala'i mara iyaka.

    Almajiri tasa Ummanta ta nemo mata, shi yake mata shara da kuma wanke-wanke.Girki kuma wani lokacin Nafeesat ke zuwa tayi wani time kuwa ya siyo musu na waje,tsawon sati guda kenan ba ta da matsala duk tana son tabbatar da cewa yana zuwa gidansu ko aa amma ba wata hanya domin sun samu sab'ani da Inna dije wacce ke kawo mata rahoto.

A ganin ta yawan zuwa gidan su da yake yi shike saka aikin da take yake warwarewa

************

WASU MATAN✔Opowieści tętniące życiem. Odkryj je teraz