Page 55&56

120 14 7
                                    

👩‍👩‍👧‍👧 WASU MATAN 👩‍👩‍👧‍👧
@2021

~Mallakar Zeesardaunerh~💜🖤

Story and Writting
by
Zainab Sardaunerh

🔔📚
JARUMAI WRITER'S ASSOCIATION📚
{Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa}_
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=337435884671992&id=103920888023494&sfnsn=mo

️©J.A.W📚

بسم الله الرحمن الرحيم
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai

Ya ALLAH YADDA NAFARA WANNAN LITTAFIN LAFIYA KA YARDA NA KAMMALA SHI CIKIN KOSHIN LAFIYA.

SADAUKARWA

WANNAN LITTAFIN SADAUKARWA NE GA FADILA SANI BAKORI,HAFSAT ZUBAIRU SAMBO(Autar mama)AMINA MUHAMMAD BASO, MUMMYN SHUKURA,ASIYA MUHAMMAD,MAMAN AMATULLAH,MAMAN NUSAIBA,RAHMA KOISE,SISTER MIE AND HABIBTY NASMAH LOVE U ALL GUYS♥️♥️♥️

GODIYA

GODIYA MARA MISALI GA PHARTY BB,UMMU MAHIR,MOM ISLAM,UMMU ABDALLAH DA KUMA DAUKACIN MEMBERS NA JARUMAI WRITTER'S ASSOCIATION,MY DEAREST FAN'S SON SO FISSABILILLAH💓💓💓

BOOK 2
Page 55&56

"jiya shine kika yi baccin ki ko?"

"hakama Hanna tace,Allah ni bansan lokacin da bacci ya ɗauke ni ba"

"ba kya son mutane dai"

"ba haka bane"

"hakane mana,jiya ko rabin event ba'ayi ba kika yi tserewarki kika bar gurin"

"Allah kiɗan ne yake hawan mun kai shiyasa"

"ok na yarda,wai ina Hanna take ne?"

"tana banɗaki"

"ok iɗan ta fito ki gaya mata cewa muna kasa muna jiranta"

"insha'allah"

"Hajara zaki ce mata domin nasan baki rike sunana ba" taƙarisa tana murmushi

Murmushi Aleeya tayi tana cigaba da karatun Al-qur'anin da take

°°°°°°°°°°°°°°°
ALEEYU

" i didn't understand this Abdallah"

"even me Haidar wannan abun ya ɗaure mun kai ba ƙadan ba anya kuwa ita ka gani kuwa?"

"zan maka karya ne"

"no i don't mean that but she's the one that told me bata taɓa zuwa Kano ba sannan kuma ko one week fa ba'ayi da sallamarta ba anya ba wani boyayyen al'amari"

"i think aljana ce"

"Aljana kuma..? "

"eh mana,if she's not the one aljanace mana domin mutum ɗaya bazai rabu gida biyu ba"

"hakane kuma but ɗama ka fara ganin aljanu ne? "

"Abdallah ! "

"sorry ! but abun ne ya bani ɗariya the way you said ko Aljana ce"

"eh mana Abdallah iɗan ba Aljana nake gani ba then wannan abun plan ne "

"plan kuma ? "

"yeah ana son ayi wasa da hankalina ne "

WASU MATAN✔Where stories live. Discover now