KASAR WAJE. 41

925 52 0
                                    

✈️✈️ *KASAR WAJE*✈️✈️

                    *NA*

   *Maryam Abubakar Datti*
      

🛫🛫🛫🛫🛫🛫🛫🛫
🛬🛬🛬🛬
AREWA HAUSA NOVELS
MARYAMDATTI200 =wattpadd

Page. 81/82

Tana saka d'an k'aramin d'an kunnenta mai barima ya shaga d'akin a hankali ta d'ago tana kallonsa shima haka kafin a hankali ta furta "sannu da zuwa" k'arasawa yayi ya rungumeta ya karb'i d'ayan d'an kunnen a hankali ya saka mata ya kissing d'in kunnen tana lumshe idanu ..

Kllonta yayi yace bari nayi wanka yanzu za a kira sallah "toh" tace tana rakashi bayin kafin ta fito tana jiransa..

Yusuf ya koma masallaci hayfa ma ta koma kamfani inda haka ta fara bushewa kuwa domin ga aiki a kamfani ga aikin azumi sannan ga tunani na yadda yanzu ko taxi ta shiga an fara kallonta kenan har ta fita balle in taje supermarket inda yanzu sam ta fara daina zuwa gun Yusuf ko kuma saidai ta b'oye ta baya su had'u

A yayinda hakan ya fara saka Yusuf tunani "why"..?

Yusuf yayi nasarar samo musu foam scholarship shi da hayfa da yasir inda su duka uku suka dage karatu domin fatan nasara ita hayfa abin ya mata yawa ga shirin vote na campaign gala ga aikin azumi ga karatun scholarship

Yau ake sallah hayfa ta gayyaci Helena Sabrina Clara yayinda Yusuf ya gayyaci Albert pascal Luther tiffun inda maza duk suna gidan yasir mata gidan Yusuf sunyi girki kamat hauka kala-kala hyfa tasha kwalliya na nunawa Yusuf ya k'udurta sai ya kwashi gara in sun dawo daga sallar idi a masallacin su Yusuf inda su Clara na falo sunata aiki Yusuf ya dawo hayfa na sanye da wata sicket da riga sun mugun matseta tayi kyaw har ta gaji tayi lalle yayi kyaw da Rani

Tana shigowa d'akin ya maida k'ofar ya janyota jikinsa yace "ba  zaamin barka da sallah ba? Murmushi take tace mmmm bayan mata ake bawa barka da sallah na wahalan girkin sahur.. Dariya ya saki yace da gaske..? Eh mana tace cikin shagwab'a

Ya k'a kanyota yace amma fa gaskiya ne bari na baki barka da sallar ki tun safe na so baki.

Kissing d'in hancinta ya fara yi ya koma kumatunta kafin ya dawo gidan tsaro yana goga labb'ansa akan na ta ya lumshe idanu itama haka.. Tsunduma mawa duniyarsu su kayi suka manta da su Clara a falo zuge mata zif d'in rigar yayi ya zame rigar yana kallon k'irjin da ashe bata saka brasia ba yawu ya had'iya ya d'auketa sai gadonsu ya fara yamutsata tana tayashi haka suka manta kowa da komai suka dirji juna su yanzu a ka'idarsu in suka fiskanci juna basu ragawa kansu kowa so yake ya nunawa d'an uwansa k'ok'arinsa da darajarsa

Bayan komai ya lafa hayfa na kwance samansa suna maida numfashi a hankali.. Yusuf ya fad'a tunanin yadda yake jinta ya matsu tuni ya ga ta samu ciki "why" har yanzu shiru da sauri yayi istigfar yace Allah kaine mai badawa da hanawa.. Jin shirunsa yayi yawa ta d'ago tana kallonsa tace "My'ne"..? Ajiyar zuciya yayi ya maida kanta k'irjinsa yace "baby pls ki rik'a mana addu'a Allah ya bamu tukwicin wannan k'ok'arin da muke".. d'an kallonsa tayi cikin rashin fahimta.. Kallonta shima yayi ya juyota yana shafa mararta yace "wlh na matsu inga nan d'inki ya fara tasowa da ajiyana".. Dimm taji k'irjinta ya bada kafin ta daure tace IA jst mu zama patients lokacin zaizo.. Kissing d'in ta yayi yace haka ne baby Allah ya bamu masu albarka.. Amin tace su kayi shiru kowa da tunaninsa ita hayfa fata take Allah yasa a gama gala lafiya ta zama ready na d'aukar masa baby ko guda nawa ya ke so a yayinda shi Yusuf fatansa Allah yasa addu'ar da yayi a azumi Allah ya biya masa a yanzu ma ace sex d'in da suka yi ta samu ciki...

Suna cikin tunanin wayar Yusuf ta fara ringing hayfa ta mik'a masa yana dubawa ya saki murmushi ganin mai kiran "Aliy" ya furta cike da walwala

Aliy yace wai kai wato ba zaka tab'a canzawa ba sam baka damuwa da mutane, kunyi sallah lafiya ance kunyi sallah mu sai gobe IA

KASAR WAJEWhere stories live. Discover now