KASAR WAJE. 16

1.1K 49 0
                                    

✈️✈️ *KASAR WAJE*✈️✈️

                    *NA*

   *Maryam Abubakar Datti*
      

🛫🛫🛫🛫🛫🛫🛫🛫
🛬🛬🛬🛬
AREWA HAUSA NOVELS
MARYAMDATTI200 =wattpadd

Page.   31/32

Wanka ma yayi ya maida dogon wandonsa ya fito falo akwatinsa ya d'auka riga hayfa ta shigo

Kallon juna suka tsaya yi inda hayfa har wani gauron numfashi taja ganin cikakken namijin a namijinsa

d'an kama kanta taso yi amma tuni Yusuf ya harbo jirginta ya fara k'arasawa gabanta ta sunkwi da kai

Janyota kawai yayi ta fad'o jikinsa ta saki wani marayan ajiyar zuciya ya d'ago fuskarta ya saka idanunsa cikin nata ji tayi tsigar jikinta na wani fitinannen tashi, bakinta ya kama ya lalubo harshenta take ta kama nasa itama domin dama haka suke da yayi mata abu sai ta kwaikwaya tayi masa shima tun da ya gane haka sai ya shiga koyar da ita ta haka shima a internet yake shiga ya koya wani ma a wayar yasir zai shiga yayi karance-karancensa na koyan saduwa ya gama ya share komai ya maidawa yasir wayarsa

Ganin yadda suka d'auki zafi da junansu a tsayen ma tuni ya sab'ulewa hayfa gown d'in jikinta sai pant da bra

Kwantar da ita yayi a falon inda ya zame dogon wandon sa sai boxers suka koma tuni ta k'ara mak'ale shi

shima dai hidima ya fara mata kamar yadda ya gane a y'an kwanakin nan tana so

Komai yayi mata ta rama masa abin dai babu wani sauk'i kamar ba yara k'anana ba su duka yadda suke jin santin abin har yatsun k'afafuwansu

Haka dai suka zuk'e junansu tas kamar yadda yanzun ya zame musu jiki

Suna kwance gurin ita hayfa da gajiya ma tabar café amma jaraba ya hanata jin gajiyar sai bayan da buk'atunsu ya biya ta samu bacci inda Yusuf ya daure ya mik'e yaje yayi wanka ya shirya yazo ya zauna yana kallonta kusan 5mnts yana jin kamar ya zauna su k'arasa baccinsu har safiya saidai a dole ya mata peck a goshi ya nufi club

hayfa sai kusan 5:am ta farka da k'yar ta wuce tayi wanka tayi sallah tana zaune kan dadduma duk tunani ya isheta

A club ogansu Yusuf na club yayiwa Yusuf tsiya sabida an aiki yasir hakan ya jawo aka gano lattin Yusuf inda ogan yace sai Yusuf ya maida masa 3hrs d'insa a aikin yau ko ya yanke a kud'insa

Ma'ana Yusuf maimakon 10:pm da suke zuwa aiki dole yaje 7:pm Yusuf yace babu damuwa zai maida

da safe yasir ma daga club su duka suka wuce pool

Hayfa da bacci ya d'an fara d'ibarta kan dadduma tayi mamakin rashin dawowar su Yusuf yau har safe taji wayarta na ringing da d'an hanzari ta fito da tunanin ko Armando ne

Jin muryar Yusuf ya mata sallama

Wani ajiyar zuciya tayi tare da jin wani irin yanayi da wani abu yana zagaya mata jiki

A hankali ta ansa sallamar

Yace kin tashi lafiya?

Eh tace...

Yace pls kiyi hakuri nayi latti jiya yau bama zan dawo gida ba sai asuba gobe IA

Ajiyar zuciya tayi tana son tanbayarsa why ta kasa

Yace ki kula da kanki za muyi ta waya

Toh tace....

A hankali yace zanyi kewarki...

d'an shiru tayi kafin ta tsinci bakinta da cewa nima haka...

Ajiyar zuciya yayi sosai yaji dad'i saidai hayfa tana fad'ar haka ta kashe wayar sabida kunya da taji da haushin kanta...

KASAR WAJEDonde viven las historias. Descúbrelo ahora