KASAR WAJE. 28

967 46 0
                                    

✈️✈️ *KASAR WAJE*✈️✈️

*NA*

*Maryam Abubakar Datti*

🛫🛫🛫🛫🛫🛫🛫🛫
🛬🛬🛬🛬
AREWA HAUSA NOVELS
MARYAMDATTI200 =wattpadd

Page. 55/56

7:23 Yusuf duk a gajiye ya iso gida hayfa tuni ta gama shiri kuma tayi wanka tayi girki

Wanka yayi ya fito ganin hayfa na sallah yasan tayi tsarki don haka ya je falo zai fara cin abinci Yasir ma ya shigo shima duk yayi laushi suka yi sallah tare suka fara ci abinci suka d'an zauna fira duk Yusuf hankalinsa na d'aki ya samu ya kwashi gara kafin su wuce

Yasir ne ya dawo dashi tunaninsa inda yake bashi labarin sun fara waya da Layla ta wayar Innarsu ashe ma laylan na da waya yanzu

Yusuf dai kallonsa yake domin duk a matse yake

Haka dai suke ta hirar sama-sama har kusan 9pm Yasir yace zai tsaya yayi aski da gyaran fuska daga nn ya wuce club suka yi sallama ya wuce

A hankali ya shiga d'akin tana shafa lotion ya qarasa ganin kallon da yake mata tasan kwanan zancen

d'aukarta kawai yayi ya kwantar ya fara romancing baji ba gani kamar maye

A hankali da zazzafar buqata ya fara mata hidima suka farantawa juna rai sosai yana jin kamar ya shigar da ita jikinsa

Suna manne da juna agogon hannun Yusuf ya buga 10:pm a mugun firgice suka mik'e duka suka shiga wanka da sauri suka shirya ta d'auki jakarta suka fito gidan

Allah ya taimakesu Hamzad na tilawar haddarsa suka iso ya kalli Yusuf yace "ka kiyaye latti Oga bayason haka in yaji bazai maka uzuri ba"!..

Yusuf ya ce IA..

Nan ya musu sallama ya shiga motarsa ya wuce su kuma suka wuce d'akin Yusuf ya canza sosai hayfa taga kayan sun masa kyaw farar shirt ce da dark blue wando da bak'in Takalmi

Mik'ewa tayi tai masa peck a kumatu ya rik'o hannunta yace yanzu ki kwanta zanje na fara patrol haka akeyi ko wani 30mnts

Rungumar juna suka yi sosai kafin ya fito ya barta ta kwanta kan doguwar kujerar d'akin

Haka dai ko wani 30mnts ya fita ya dawo tana bacci yana kallonta sa'in shima ya d'anyi baccin na mintuna ya sake fita ya dawo har asuba ya tayar da ita tayi alwala ya wuce masallaci ta bisu bayan Idar da sallah ya bawa cleaners key suka kamo hanyar gida duk yayi laushi

A gida wanka yayi ya d'an kwanta jikin matarsa tana shafa kansa ya samu d'an bacci yace mata 6:45 ta tashe shi

Yasir ya dawo ya shigo dama Yusuf ya masa text cewa in ya iso kawai ya shigo ya karya ya wuce sai sun had'u da yamma haka kuwa yayi ya wuce pool shima

Allah sarki Allah ya taimaki kowa amma haqiqa ko wani qoqari na tare da sakamako na alkairi.

6:45 hayfa tsabar tausayin mijinta na ganin yadda yake bacci kamat jariri yasa taji kamar kada ta tasheshi amma dole ta yi

d'ora hacinta tayi kan nasa tana jan numfashin sa hannunta kuma tana wasa da nipple d'insa a hankali ya saki wani ajiyar zuciya ya bud'e idanunsa sai cikin na ta

Murmushi ya mata ya shafa fuskarya yace "love u baby"

Murmushi ta masa itama

A hankali ya mik'e ya sake shiga bayi yayi wanka ya fito ya shirya kamar tayi kuka domin abincin ma nad'e masa tayi kada yayi lati gurin cin abincin.

Haka rayuwarsu ta kasance kullum cikin aiki ranar da hayfa ta samu sarari tabi Yusuf masallaci itama sunata shirin Gala gashi sosai ta samu qananan aikace-aikace na tallace-tallace sai contract d'inta na foundation d'in magajin saudiya tuni Armando ya karb'a inda ya fad'a mata yawan kud'in a naira tace ya raba ya tura rabi sauran ya bud'e mata account a nan Toronto sabida yace zai karbar mata takardar k'asa saidai tanata tunanin yadda za tayi da Yusuf ganin last mth ya saya musu na 3mths dama yawanci na 3mths yake saya musu kafin ya qare ya sake tara wani kud'in

KASAR WAJEWo Geschichten leben. Entdecke jetzt