KASAR WAJE. 21

1K 52 1
                                    

✈️✈️ *KASAR WAJE*✈️✈️

                    *NA*

   *Maryam Abubakar Datti*
      

🛫🛫🛫🛫🛫🛫🛫🛫
🛬🛬🛬🛬
AREWA HAUSA NOVELS
MARYAMDATTI200 =wattpadd

Page.  41/42

Sosai hayfa ke horuwa a gurin coach umarnin Armando sabida ta gingije sosai

A yayinda Yusuf shima sosai yayi busy ga pool ga club ga online lecture sun gama sai tranning da suka fara inda yana tashi pool 4:pm yake wucewa tranning ya tashi 8:pm ya dawo gida ya jira hayfa suci abinci tare ya d'an huta 10:30pm ya wuce club sai asuba kuma

Sosai hayfa ke tausaya masa ganin yadda sam baya hutawa gashi ya d'an zube dukda itama ba wani hutawar ta keyi ba tana neman kudin ne y'an Nageria na hutawa

Tana dawowa café Yusuf na gama had'a musu abinci yasir ya tsaya gun Tiffun wai ana bufday d'in budurwar tiffun d'in daga can Tiffun da yasir zasu wuce club

ganinsa yana girkin da d'an sanyin jiki ta shiga kantar tana kallonsa tace "mai yasa baka bari na dawo nayi ba"?

Murmushi yayi yace naga dare zaiyi ay kafin ki fita kike yi tunda kinyi lati gara nayi

d'an matsawa tayi gabansa tana shafa k'irjinsa tace "pls 4give me bacci nayi na kusa lattin aiki shiasa"...!

d'an murmushi yayi shima yana shafa fuskarta yace "kada ki damu"...!

Rik'o hannunta yayi suka fito kantar ta zaunar dashi ta koma ta juye musu jolof d'in shinkafar da naman gongoni ta kawo musu suka zauna suka fara ci...

Bayan sun gama ta kwashe kayan tana shirin shiga tayi wanka ta canza kaya ya dawo da ita jikinsa ta fad'o

d'an kallonsa tayi ta sunkwi da kai, "yace muje muyi wanka"

d'an fidda idanu tayi yayi murmushi ya dagata kamar baby suka shiga d'akin

da kansa ya zame mata kayan jikinta tanata d'an cijewa harta hak'ura zame nasa shima yayi ya k'ara d'aukarta suka shiga bayin

A bayin ma da kansa ya mata wanka tas shima yayi nasa ya k'ara d'aukarta suka fito inda cikin nutsuwa ya shinfid'eta gadon ya mata rumfa yana kallonta

itama kallonsa take dukda d'an kunyar da take ji a hankali ya fara kissing d'inta yana shafa k'irjinta

d'an d'agowa yayi yana kallonta idanunta na lumshe ya d'an lashi kumatunta kafin ya koma kissing d'inta haka dai a hankali itama ta fara tayashi inda suka tsunduma suka gamsar da junansu saidai Yusuf yana shigar yana jin d'an abu na sokinsa kamar allura ko igiyar roba saidai tsananin ni'ima da shauk'in da yake ciki na lokacin ya sashi share sukar da akanji a gabansa in yana shigarta

sosai suke manne a matse sabida k'ank'antar gadon

Can agogon wayar Yusuf ya buga 10:pm d'an d'agowa hayfa tayi cikin kunya tace "kada kayi lati"...

shafa bayanta yayi yace "kin k'osa na tafi"..?

Ah ah tace da sauri...

d'an mutmushi yayi yace IA mun kusa fara baccinmu na dare tare kamar yadda ya kamata

a hankali tace "Allah yasa"...

amin yace a hankali ya d'an d'agota ya mata peck a goshi ya mik'e zuwa bayi

Bayan ya fito wanka d'an mayafin gadon ta d'auka ta nannad'e jikinta ta mik'e ya biyoshi falo inda ya ke saka kaya sabida har lokacin komai nasu shi da yasir a falo yake

KASAR WAJEWhere stories live. Discover now