SHURAKH

1K 26 0
                                    

🏅🏅🏅🏅
🏅🏅🏅
🏅🏅
🏅

*_SHURAKH_*

_Daga alk'alamin 📝 jienie ďaya_

® _By_

_Sis Abeedah Tauhtah 😘_

*Da*

_Basira Sabo Nadabo 😘_


© *_Anielurv Group Writes_* _{AGW}_

Ern

*_Zamani Writers Association_* _{ZWA}_

Wattpad @ Basira_Nadabo


_Wannan shafin sadarkawa ne ga duk masoyan SHURAKH a faďin duniyar nan, Allah yabar so da kauna, Amin Ya Allah._ one lurv ❤

*note* _Wallahi Basira kamar kin san abinda yake zuciyata a duk sanda nake karanta labarin Shurakh hawaye ne ke sauka a idona saboda kina fama min ciwon dake zuciya ta, wannan labarin badan baki san inda nake ba da sai nace labarin rayuwata kika bayar amma babu abinda zance sai dai Allah ya saka miki da alkhairi su kuma masu irin wannan halin Allah ya dada shirya su Amin, Nice mai kaunarki a koda yaushe. Nagode_

*Don Allah duk wacce tasan ta turomin wannan sakon dake sama tamin magana ta private Don Allah saboda kona kira number dinta a kashe yake Don Allah kimin magana baiwar Allah akwai abinda zamu tattauna ne, nima nagode*

@ Page Forty (40)


*The End* In Shaaa Allah


Inna Farida sai kuka takeyi tare da farin cikin da Allah ya ganar da ita tun kafin ta ďanďane zafin azaba a lahira, haka dai rayuwar baba sunusi ya koma shiko waziri gawar sa ma ba'a san inda yake ba domin anduba ko ina dake kauyen marafa ba'a gani ba sai bayan yan kwanaki akaga gawar a kofar ďakin boka mai ran karfe

Hmm Adams kenan aina faďa maka bazan koma gidan da duk duniya babu bakin gida irinshi ba

Na yarda yanzu dai Don Allah kice ma ummun mukoma tare damar akwai wani gida danake ginawa anan GRA rigasa kinga sai mu tare tunda an gama komai na gidan daman naki ne halak malak Zainaba

Hmm kai kana ganin akwai abinda zakayi wanda zai goge tabon dake zuciyata ne kai dai abar sha'ani kawai wai an cuci na kauye

Don Allah kiyi hakuri kibar komai a zuciyarki

Hmm _Zuciya kowa da irin nasa (Sis Ayusha Muhd )_ amma bakomai

Don Allah ki daina wannan proverbs (K'arin magana ) ďin ni ba ganewa nakeyi ba, kinga yar gulmar cen gata nan zuwa Don Allah karki biye mata muna hira me dadi

Uhm uhm bros an dage fa wallahi Aunty Shurakh da nice ke ko hmm bros sai ya gane amma sai yaci sa'a bani bace kowa da irin nasa zuciyar Allah zuciyarki mai kyaune zanso nayi koyi dake

Nie'nie kenan to ya zanyi Abba yace ya bayar bazanyi jaa da maganar nasa ba saboda shine ya kawo ni duniya maimakon na kyautata masa kuma sai na basa bore ai bai kamata bako

Hakane Aunty Shurakh umman mu ce ke kiranki wai muzo tare ta faďa tare da yiwa bros gwalo

Ni kike wa gwalo ko to nafasa kaiki Canada ďin bazaki bimu ba

Wayyo na daina bros yanzu zamu dawo wani abu umma take bata ne tana gamawa zamu dawo

Yayi dariya saboda ya ďano jirgin

SHURAKH Where stories live. Discover now