SHURAKH

648 33 0
                                    

🏅🏅🏅🏅
🏅🏅🏅
🏅🏅
🏅

*_SHURAKH_*

_Daga alk'alamin 📝 jienie daya_

® _By_

_Sis Abeedah Tauhtah 😘_

*Da*

_Basira Sabo Nadabo 😘_

© *_Anielurv Group Writes_* _{AGW}_

_Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir Raji'un, Uhmm Kullu Nafsin Za'ikatul Maut, hak'ik'a duk kan mai rai mamaci, Ya Allah Don sarkin sunayen ka Don darajan gadon Al'arshin ka Don hasken kursiyyun ka Don soyayyar dake tsakanin ka da Annabi (S,A,W,) Kayi wa Mahaifin mu rahama kasa aljanna ta kasance makomar sa kasa mutuwar ta zame masa hutu Allah kasa iyakacin wahalar kenan, Ya Allah kasa shi acikin rahamar ka Don k'almar ka cikakkiya da duk kan wanda ya rigamu gidan gaskia, Amin Ya Allah_

*A jiya ne Allah ya dauki ran yayan baban mu Don Allah duk wanda / wacce taci karo da wannan littafin Don Allah tayi mishi addu'a'r samun rahama da tsira ranar gobe k'iyama, _Sis Abeeda kiyi hakuri In Shaaa Allah yanzu haka yana lillib'e da rahamar Allah, Allah ya sada shi da Manzon tsira Amin Ya Allah_ Mun gode*

In dedicated to my sweet baby friend, Wallah I'm in love with you beb irin totally nake fada miki no one can replace you in my beautiful heart _My Sweet Zee Yabour_ ILVSM and ICDWU beb, Allah yabar kaunar mu har jikoki Your Abeedah Luv's So much 😘😘

@ Page Nine (9)

Falie tace to ya naga ka dawo da wurin har kaga ne inda Abba ya tura kane ko kuma batar hanya kayi ka fasa zuwa shine ya bata maka rai ta fada cikin kulawa

Wallahi baby kusan hakan ne amma wata yarinya ta bata min rai, na tsaya a wani kauye na tambaya ko kauyen ne amma da yake yan kauye sai a hankali sai da tasan yadda tayi ta bata min rai amma fa nayi alk'awarin sai na rama zagin da tamin kuma kota wani hanya ne saina bakan ta bata rai yadda ta bakan ta min nawa yanzu ban san me zancewa Abba ba inya tambaye ne hmm yaja wani dogon tsakin me nuna halamun har yanzu ranshi a bace yake

Ina bayanka kayi mata duk abinda kake ganin dai2 ne kuma koda mene kuwa na baka goyon baya mijina

Kema kin goyi bayan nayi mata komai indai zan huce ko

Eh na yarda Adams
_(Readers da fans kuma shaida ne ko kunji dai Falie ta yarda ko)_

Shikenan bari naje nayo mana take away saboda yunwa nakeji sosai dear

To sai kadawo

*KAUYE*

Ina shiga gida naga gidan mu a cike da mutane in baku manta ba nace gidan mu babu fadi sosai to wasu a tsatstsaye duk idon su a kaina gabana ya fad'i addu'a kawai naji bakina yana karan towa _Allahumma Ajirnie Fie Musibati Wakhalifnie Kairan Minha, Inna Lillahi Wa Inna Ilaihir Raji'un_ cen na hango Ummata tare da su inna Farida da wasu mata kome suke cewa oho nazo zan shige d'aki naji d'ayar matan tana cewa to maryama ga goron nan mai gari yace nan da watan azumin tsoffi zai hada auren Shurakh da Kawu iya nan naji nayi saurin shiga daki na sanadiyar wani kuka daya zomin da karfi, na karasa kan katifa na daura kaina bisa a babban kawata wacce in ina farin ciki itace ke tayani in kuma kasin hakane a jikin ta nake tsiyayar da hawaye na duk duniya bani da babban kawa irin matashina (Pillow ) na daura kaina hawaye yana zuba Oh duniya ni kuma haka nawa kaddarar kenan duk rayuwa ta acikin wahala nakeyi yanzu bani da ranar farin ciki kenan _YA ALLAH KADUBE NI DA IDON RAHAMAR KA YA ALLAH_ na karasa addu'ar cikin kuka, ina jin Ummata tana kirana nayi kamar ina bacci ta lek'o na kara lumshe idona kamar me baccin gaske ta tsaya a kaina kamar me nazarin wani abu cen ta fita ina jin karar saka sakata a kofar gida harta dawo ta kara jamin kofa inajin tasaka saka nayi maza na fito nayi alwala na fara sallar da ake bina wato magriba da isha'i na daura shafa'i da hutiri na idar tare da addu'oina na gama duk sunna da al'adun dana daurawa kaina kafin nayi bacci.

_{AGW}_

SHURAKH Where stories live. Discover now