SHURAKH

567 30 0
                                    

🏅🏅🏅🏅
🏅🏅🏅
🏅🏅
🏅

*_SHURAKH_*

_Daga alk'alamin 📝 jienie ďaya_

® _By_

_Sis Abeedah Tauhtah 😘_

*Da*

_Basira Sabo Nadabo 😘_

© *_Anielurv Group Writes_* _{AGW}_

Wattpad @ Basira_Nadabo

Dedicated to *SADNAF* Tnchu for your love and support. Ina sonki beb 💋

*Naga sakonin ku readers da fans kuma In Shaaa Allah zakuji daďin labarin kude ku cigaba bibiyan mu har sai munga abinda ya turewa buzu naďi. Basira Na godiya naga kauna a gareku lallai *Anatare* _#one lurv ❤_

@ Page Eighteen (18)

Mai gari yace Alhaji Shurakh fa kace

Eh tafa mai gari

To amm........... Maganar ta kakare saboda kuďin daya gani

Yace mai gari in kabani auren ta duk wata zan dinga baka dubu hamsin (50,000)

Mai gari ya zare ido dubu hamsin fa kace Alhaji

Adams ya kara karkacewa ya ciro wasu kuďin ya kara mashi

Mai gari ya amsa da kokuwa kamar wani zai kwace har yana durkusawa yana godiya ku kunce godiyar sa zai karar gurin godiya
Amma wani hanzari ba gudu ba ansa mata rana da ďan gurina

Toni dai zan tafi wannan ya rage naka abar ranar auren a yadda yake sai dai dani za'a daura ko Kawun bana son ya sani kai ko waziri bana so ya sani shima sai ranar ďaurin aure nake son kowa ya sani tare da mutanen kauyen nan

Yadda kace shi za'ayi yallabai

Adams ya biya kuďin sadaki a kan dubu hamsin, kuďin gaisuwa dubu ashiri

Mai gari sai kara wangale dafeffen hakorar sa ya keyi shi a dole yau yafi kowa kuďi a kauyen marafa,

A haka Adams ya gama komai ya kamo hanyar dawowa sai gudu yakeyi a zuciyar sa kuma yana tunanin irin muguntar da zayyi wa Shurakh ya saka wannan ya warware wance har ya iso gida horn yakeyi kamar zai cire horn ďin a jikin motar, da gudu naga Baba mai gadi ya wurgar da butar hannun sa yayi bakin gate ya wangale gate ďin tun kafin ya gama buďewa Adams yayo kanshi da mota saura kiris ya ture ba duk da irin barazanar raunanashi da akayi niyaryi baisa ya daina faďin barka da zuwa ba, ya fito cikin kasaita da isa ya karaso bakin gate ďin, Tass!!! Wani azababben mari yayi wa Baba Mai gadi yace kai wani wawa ne da zan dinga horn kana jina gidan nan naka ne ko nawa eh koda kuďinka a ciki ne to kayi na farko dana karshe duk randa ka kara min irin wannan akuyancin zaka barmin gidana mutun ba zuciya duk irin wulakancin da ake maka ka kiyin zuciya kabar min gidana banza talaka kawai yayi tsaki ya tafi

Baba mai gadi da tunda aka mare shi ya kasa cewa komai hmm inda sabo da nasaba da irin wannan wulakancin da akemin amma bazan taba barin gidan nan ba har sai na tabbatar da abinda nake hasashe da kudurina da mafarkina ya zama gaskiya kuma In Shaaa Allah zan tafi da abinda nake jira lokacin da nadamarka bashi da amfani a gurina, ya ďaga hannu sama yace Allah ka amsa min dua'ina Amin tare da shafawa

Yana shiga gidan ďakin Falie ya shiga ya tardata tana aikin nata na bacci hmmm aikin kenan bata iya komai ba daga bacci sai chatting wannan mata ce ko mai gadi kai Allah ya kyauta ya wuce ďakin shi ya watsa ruwa ya canja kayan jikin shi yayi kyau kamar ango ya dauki kin mota sai gidan su yayi parking a parking space ya shiga gidan tare da sallama Hajiya Ayusha ce zaune a parlour da Al'qur'ani a hannun ta sai da takai ayar sannan ta amsa sallamar Sa

Ya nemi guri ya zauna suka kara gaisawa ya sun kuyar da kai

Daman tasan halin yaron ta inhar yana son abu ko yana son yin magana mai mahimmanci haka yake mata, ta tattaro hankalinta tace Adams meke damunka

Uhhmmm _Uhmmm daman uhmm daman

Daman me kayi magana mana in kuma baza kayi ba kadai ga karatu nakeyi in baza ka faďa ba katashi ka bani guri tunda har yanzu baka girma ba kasan yadda zaka ladabtar da matar kaba ai sai katayi tayi maganar cikin bacin rai...




_{AGW}_

SHURAKH Where stories live. Discover now