SHURAKH

567 27 0
                                    

🏅🏅🏅🏅
🏅🏅🏅
🏅🏅
🏅

*_SHURAKH_*

_Daga alk'alamin 📝 jienie ďaya_

® _By_

_Sis Abeedah Tauhtah 😘_

*Da*

_Basira Sabo Nadabo 😘_

*_Anielurv Group Writes_* _{AGW}_

Wattpad @ Basira_Nadabo


Shafin nan naki ne *UMMU AMA* wallahi ke ta daban ce a rayuwa ta Allah ya kauda idon makiya a kanmu ya raya zuciyar mu da soyayyar tsakani da Allah, Ya Allah ka dai daita tsakanin mu da wannan baiwa take. Amin Ya Allah



@ Page Twenty_Six (26)

Hmmm ke dai Hafsat bari yaya zanyi waccen yar butar shayin tace Kawu take so ni na isa da yaran zamani ne amma ai kowa wacce uwa tana son yarta tayi aure inda zata huta bawai na aurar da ďiya ba ta dawo gida ina ciyar da ita ba

Atoh kema dai ki gane mana, ai bata fi karfin kiba wallahi Yaya Farida bazan ba Kawu auran 'yata ba haka kurin yaron da bashi da aikin yi shine zaki dauki 'yarki ki bashi, me yasa ya dauki 'yar Usman ya aurar da itah ga mai arziki duk da ba auran daďi bane amma ai zata huta bazata wahala ba ga gidan duk ra'ba wallahi gaskiya Yaya nidai ban yarda ba

Ke hafsatu bake kika ce min babu jin daďi a tattare da Zainaba ba yanzu kuma kin ce min tana jin daďi

Aah Yaya Farida ba haka nake nufi ba ina son ki san cewa Shurakh bat.....

Bata me bata cikin wahala ko to tashi kifitar min daga gida wato abinda nace kiyi ma bakiyi ba kenan yar bakin ciki, ni tawa 'yar bakya son ta auri ďan sarauta ko Sunusi yana murabus Kawu ne zai gaje shi don haka auren Kawu da halimatu babu fashi, kuma karna kara ganinki cikin gidana

Haba Yaya Farida nice kike kora a gidan ki

Eh na koreki tunda ke bakya sona da abin arziki fita kawai Hafsat

To zan fita amma kisani ramin k'arya kurarre ne wallahi itah 'yar da kuke son ganin ta a wahale da yardan Allah babu abinda zai same ta ai nasan komai kuma wallahi Farida mu zuba nida kune a kauyen nan

Au haka kika ce ko to hikenan mu zuba ďin hege ka fasa

Baram baram suka rabu kowa da abinda yake kintsawa a zuciyar sa

_nidai Basira nace Allah ya kyauta dai hmm lallai akwai magana a kasa ba abanza Shurakh ke wahala ba to menene dalili? Ni kaina ban sani ba dana faďa muku readers amma muje zuwa da_

*KADUNA*

Shurakh na hango duke sai zufa takeyi ga uban J'C dake gefe wankewa takeyi baya karewa gashi Adams yace kafin karfe biyu (2:00) yayi ta gama mishi abinda zai ci kuma shi a 'kaidar sa baya cin abinci kala daya kuma ko yaya tayi ba dai dai ba duka ne wayyo Allah ka kawo min sauki, na karasa wanke kayan naje ina shanya waji saukar wani lafiyyar mari a fuska ta jiyowar da zanyi naga Falie ce ta mare ni kafin ta ankara na wake ta da mari har guda biyu nace

Mijinki ne kawai zai min abinda ya gada ma na kyale shi saboda shi ďin miji nane amma ke kinyi kaďan ki kawo min raini ko ke 'yar uban waye baki isa kisa hannu a jiki na na kyale kiba kuma kinyi na farko kinyi na karshe in kina ganin karya ne Don Allah sake duka na wallahi saina rotsa kanki da dutse

Ke 'yar talakawa karya kike yi ni nafi karfin ki

To ko zaki gwada ne 'yar masu kuďi hahaha karyar iskanci kikeyi wallahi Shurakh tafi karfin abinda zaki wulakanta, gaki 'yar masu kuďi kuma kina kishi da 'yar talakawa ai baki isaba da zaki taimaka min kicewa mijinki ya sauwake min ma da kin birgeni wallahi amma baki isaba tunda baza ki'iya wannan ba dallah matsa ki bani guri ni inada abinyi kin gane ai, ta bangaje ta ta tafi tabar Falie baki buďe

Lallai yayarinyar nan tabo bala'i zako tabar gidan nan bari Adams ďin ya dawo

Horn yake tayi gashi babu mai gadi balle ya buďe masa da zafin rai ya fito daga motar ya shigo gidan yayi dai dai da fitowar Baba mai gadi daga banďaki

Barka da zuwa yallab....

Mari ya yayi wa Baba mai gadi har saida butar hannun sa ta faďi, ya kara yi masa wani yayi dai dai da buďe taga (window) da Shurakh ya zame mata aiki kullun, mari uku yayi masa sannan yace

Gidan nan gidan kane ko kuma da sisinka a cikin gidan to wallahi kana gabda barmin gidana tunda kaiba aikin bane a gaban ka

Honey kai da waye kake ta faďa tun dazu cewar Falie

Wannan tsohon banzan mana tsohon najadu da bashi da zuciya ya li'ke min a gida kamar tare dashi muka siya wallahi kana cin darajar abu ďaya ne da tuni ka barmin gidana

To ka kore shi mana ko kana jin tsoron sane kasan daman ance talaka bai iya samun guri ba

Haka suka haďu suka ciwa Baba mai gadi mutunci kuma duk a idon Shurakh sukayi komai amma itah bata iya kallon mai gadin saboda yaba taga (window ), hawaye ne kawai ke sauka a idonta haka kawai takejin tausayin tsohon mai gadin nan

haba uba ko bana ka bane ya kamata ka kyautata mishi amma kalla yadda suke wulakanta bawan Allah nan kullun da kalar wulakancin da suke masa haba mana , duk cikin kuka take magana

Haka abubuwa suke faruwa dani da ďan tsohon baba mai gadi kullun da kalar azabar da Adams ke min, nice wanke kaya, nice wanke takalmar sa sannan abinci kala uku nake masa kuma koya nayi ba dai dai ba duka ne baya tabamin gyara da baki sai dai da bulala haka rayuwar ta cigaba gashi har yau wata na biyu a gidan Adams babu abinda ya canza zani

Yau na tashi raina a bace yake jira nakeyi koma waye ya tabani, biyayya kan na masa amma cin kashin da yake min ya isheni, da gan gan nakiyin komai harni kaina banci komai ba saboda raina a dagule yake har lokacin fitowar sa yayi, ya duba dining area wayam babu komai ranshi a bace yayi kofar dakin Shurakh da karfi ya bankaďe kofar dakin, tana zaune daman zaman jiran shi takeyi

Ke don iskanci me kike jira bakin abin karya wa ba kuma kin san sarai yau inada wasa me zafi, ba dake nake magana ba kinyi banza dani ko so kike jikin ki ya faďa miki ya zaro belt

Karka kuskura wannan abin ya taba jiki na don wallahi saina rama karka fara amma in kana ganin wasa ne bismillah

Shi kanshi abinda ta faďa ya mugun bashi mamaki saboda tsakanin shi da Shurakh to ne babu mutsu toko dai aljanun tane suka tashi, zaki gane bari nadawo kinci sa'a inda wasa yau da jikin ki ya faďa miki ya faďa yana maida belt ďin

Yana fita na kulle ďaki na yayi kuka na mai isata na share hawaye na a gurin bacci yayi awon gaba dani sai karfe ďaya na farka da yunwa kuma tuwo miyar kuka nake sha'awar chi






_{AGW}_

SHURAKH Where stories live. Discover now