SHURAKH

524 24 0
                                    

🏅🏅🏅🏅
🏅🏅🏅
🏅🏅
🏅

*_SHURAKH_*

_Daga alk'alamin 📝 jienie ďaya_

® _By_

_Sis Abeedah Tauhtah 😘_

*Da*

_Basira Sabo Nadabo 😘_

*_Anielurv Group Writes_* _{AGW}_
Ern
*_Zamani Writers Association_* _{ZWA}_

Wattpad @ Basira_Nadabo

Dedicated to you my Jerry King Boi _Mijin Aljana_ and also you my human my everything Sis Khadeeja Candy _Babban Jaka,_ Sis Ama Alhaji Kabir _Idan Xurciya,_ Asmart, Nasmatu Muhammad _Yaya Fahad Nawa Ne,_ Sis Smart Sanah, Sis Maryam Ameen Musa _Meenal,_ da duk sauran members ďin _Zamani Writers Association_ duk Basira tana sonku sosai Allah ya kara hada kawu nan mu, Amin Ya Allah

_Please readers and fans ina neman afuwarku zakuga labarin yana zuwa da gudu wallahi akwai abinda zamu fara ne a makaranta to kuma inna fara gaskiya bani da lokacin typing so ina fatan zaku min afuwa amma In Shaaa Allah bayan sallah zakuji a yadda kuke so nagode dearest readers and fans ALLAH Basira tana sonku, kuma ina barar addu'a ALLAH yasa na gama a sa'a sai kunji ni a littafi na a cikin azumi FALALAR TASBIHI. Nagode_

@ Page Thirty_Six (36)

*A Gurguje*

Yayin da baba mai gadi hankalin shi yake dawowa yayi dai dai da lokacin da Shurakh take kitchen sai faman sauri takeyi tuni Sis Abeeda ta duma a gogon wayarta nima na lek'o don ganin karfe nawa, tab to me Shurakh takeyi a kitchen karfe 6:30 na safe to ina zata ne take ta sauri haka kodai wani abun yake faruwa bamu sani ba ke Sis duk kece kika jawo mana sai da nace miki kar muje kauyen marafa mu tsaya a gidan su Shurakh amma kika kafe yanzu me zamu ce da masu bibiyar mu in suka tambaye mu me yafaru sukaga Shurakh a kitchen da sassafen nan me zamu ce dasu?

Kai Sis Abeedah don Allah kiyi hakuri wallahi tausayi ne ya kamani ko a wani hali umman Shurakh take to shine fa nace mu leka cen kuma kinga in bamu jeba masu bibiyar mu zasu tambaya shi yasa Sis kodai mu fadawa Shurakh halin da umman ta ke ciki ne

Ke Sis nidai babu ruwa na ahto to muje mu gani kuma naga an ďauke nepa Sis

To kome zatayi oho

bisa hatsari ta manta ta kunna gas bata kace ba kuma har nepa suka ďauke huta gashi sai sauri takeyi har zata fita sai ga nepa sun dawo da wuta a lokacin gas ďin yayi bubbp sai wuta ihu take tayi tun daga ďaki yake jin ihu da gudu ya fito daga shi sai yar shimi yaga hayaki yana fitowa daga kitchen yana shiga ta silale ta faďi a sume, Shurakh ya fada da karfi ya ďauko ta zuwa parlour da gudu ya fita yana kiran su baba mai gadi dai dai lokacin shi kuma Baba mai gadi hankalin shi ya dawo jikin sa gashi sai faďuwar gaba yakeyi da gudu ya karaso shima malam isah ya taso da gudu

Wayyo Allah Baba mai gadi ku taimaka min Don Allah karta mutu ku cece rayuwar ta

Malam isah ne farkon shigowa sai Baba mai gadi, isah jeka gurin fuskarta kayi mata fifita don Allah, Don Allah ku cece rayuwarta wallahi itace rayuwata karku bari ta mutu, wallahi na tuba nabi Allah

Baba mai gadi tunda ya shigo gabanshi ya tsananta da bugawa gashi yana ganin kafar wacce take kwance sai yaga kamar kafar maryama tuni ya kauda tunanin dake zuciyar sa tare da neman tsari ga Allah daya kurawa matar mai gidan shi ido muryan Adams ne ya dawo dashi daga duniyar tunanin da yake ciki

Don Allah ku taimake ni ta farfaďo Don Allah kuka yakeyi ni kaina abin ya bani mmamaki wai Adams ne yake kuka akan yar talakawa niko nace ina yar baby'n sa Falie

Falie ce a gefe sai kuka takeyi daman irin wannan ranar take gudu sai ta tuna lokacin da mom take cema

daughter karki yarda da auren nan bar ganin ta yar kauye wallahi yan kauyen nan sinya siye zuciyar mutun babu boka ba malam nidai baby kiyi hankali

Haba mom Adams ne fa ni wallahi na yarda dashi bazai min butulci ba saboda yana sona nima ina sonsa so mom Don Allah kimin addu'a Adams ya kara sona ni damuwa da irin 'yan 'yan talakawan nan saboda ko kallo basu isheshi ba

Shikenan daughter Allah dai ya kiyaye amma tabbas akwai ranar kukanki yana nan zuwa ba baki na miki ba bar kiyayyar da akeyin ta da aure inya rikiďe soyayyar dake biyowa baya bashi da kyau daughter

Mom indai wannan maganar zaki min zan tafi na bar miki gidanki

A'ah yi zamanki 'yar lele

Haba mom ni bana son irin haka wallahi

Wallahi na tuba momy na gane kure na wallahi na gane kure na Don Allah mom kizo kice min ba gaskiya bane abinda Adams yake faďa daddy kuzo, please kuzo zan mutu

Wayyo Allah Ummata zan mutu wuta umma da abinda Shurakh ta farfaďo dashi kenan






_kuyi hakuri babu yawa wallahi sai after 4 nadawo daga skull kuyi hakuri da wannan bana son barinku shuru ne,. Nagode_





_{AGW}_

_{ZWA}_

SHURAKH Hikayelerin yaşadığı yer. Şimdi keşfedin