FORTY FIVE

576 21 7
                                    

JUMMAH MUBARAK TEN YEARS LATER

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

JUMMAH MUBARAK
TEN YEARS LATER

cike gidan yake da hayaniya duk inda na duba yarane.

Saukowa Fatima tayi hannunta rikeda baby girl fara tas tamkar Abdallah ne ka maidashi macce.

Abdulshakur, Sabir, Yunus, Auwal, Rukayya, Abdulaziz, Abdulrazzak, Amina, Fatima, Yukub, Ibrahim, Abdulfattah.

Kallanta sukayi kamin suce mamiiiii.

Kallan Abdulshakur tayi kamin tace kai bazaka tsawatarwa kanenka ba?

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

It's been while and cikin shekara goma dinnan abubuwa dayawa sun faru. Auren ya Kamal, auren rukayya da kuma haihuwar yaran fatima masu kama da ita da kuma ya Kamal wato Abdulaziz da Abdulmalik.

Dangi sun karu sabida matar ya Kamal ta haifi yara biyu da Fatima da kuma Abdulfattah. While rukayya ta haifi Amina da Ibrahim.

Ya Amina ta haifi auta sabir ya khadija ta haifi Yunus. Ya aisha ma ta haifi ya rukayya da Auwal sai Fatima data haifi yarta Noor.

In two days time zasuje umrah amma ta azumi. She is leaving Noor to umma which was already decided on since he paid for them.

Packing light sukayi ita da Abdallah da Ismail and Abdulaziz and Abdulmalik. Tashi jirginsu yayi suka isa cikin dare.

Hotel suka isa they got a suit room inda suka dauka daki guda suka bawa yaran dakin daya mai twin beds.

It was a wonderful experience ma family din wanda sukaji dadinsu sosai kuma sukayi ibada. Akan hanyarsu ta dawowa suka hadu da wani aminin Abdallah.

Gaisawa sukayi sannan kowa ya kama gabanshi. Fatima tace dashi why not mu dawo hajji?

Aa nikam na sauke farillah and na kara daya yanzu kam saidai umrah. Murmushi tayi tace wanna ce ta hudu fah.

Biyu din were with su Abdulahad you can't compare. Daya was with everyone and one was with you this one is with our boys.

Elevator suka shiga da kayan da suka siyo suka wuce dakinsu. Tana bude kofar dakin taji karatun Quran na tashi.

Kira'ar Abdulmalik taji yana ajiyewa taji ta Ismail sannan shima yana kai ayah taji ta Abdulaziz.

Dakinsu suka wuce sannan ta shiga dakin nasu Ismail bayan ta fito nasu. Karatu suke between them.

Time ta kalla tace idan kun gama wannan Shafin let's go it's almost time to break the fast. Abdulaziz ya kalleta yace but we are not fasting.

Tilting kanta tayi yadda yayi tace but your older brother is and we must go to the mosque so finish up and let's move it gentlemen.

A masallaci sukayi buda baki sai bayan isha suka shiga shopping tare da yaran duk shagon da suke so idan sunga abu suna so siya musu Abdallah yakeyi.

Picture dinsu Fatima tayi posting a WhatsApp status sannan tayi posting short video dinda su ukku sukayi tsaye suna kallan Ismail yana larabci da mai shago.

Dayawa yan uwa da abokan arziki sun mata magana wasuma sai cewa sukayi sun yiwa yaransu kame.

Amsar credit card din Abdallah Ismail yayi ya mikawa mai shagon dayayi teasing dinsa yace why don't you pay with your own credit card why use dad's card?

Murmushi Ismail yayi baice komai ba Dan yasan mutumin was teasing him. Wrapping wristwatch din yayi cikin box dinshi sannan yayi wrapping an extra ring ya basu.

Kallan box din Ismail yayi shima abdallah ya kula dan haka yace there's an extra box. Nodding mutumin yayi yace it's for the boy's father for bringing him up the right way. It will come in handy one of these days.

Kallan juna sukayi shida fatima sannan sukayi godiya ismail ma yace thank you for the gift elder brother hadda musabaha sukayi sannan suka wuce.

Shopping sukayi na gani na fada last stop dinsu a shagon zinari ne suka siyawa Noor sarka guda biyu set na infants Da toddlers.

Satinsu daya da komawa Nigeria kaya Su da sukayi air shipping suka iso. Rarraba kayan tayi ta kaiwa kowa nashi drawer ta ajiye mishi.

Dividing na tsaraba tayi da kanta ta shiga mota taje ta kaiwa kowa nashi daga kan nata family din har nashi. Tana dawowa gidan ta kula cewa Abdallah ya dawo.

Har kin dawo? Amsawa tayi da eh tana ajiye Noor. Noor kuwa sai taje a guje ta rungume babanta tana ihu. Cirata sama yayi yana mata wasa tana ta kyalkyala dariya tana yar kara kadan.

Zaunawa Fatima tayi tana kallashi shida yarshi suna wasa bacci tafarayi ya rungumeta yana jijigata har tayi baccin mai nauyi. Daki ya kaita ya shinfideta kan gadon.

Dawowa yayi ya zauna kusada Fatima yace there is nothing more left for me to do if not in godewa Allah.

Allah ya bani duk abinda nake nema duk abinda wani dan Adam yake nema Allah ya bani shi.

Mata ta gari mai tsoron Allah kuma wacce ke sona tsakaninta da Allah badon wani abu nawa wanda Allah yayi min ba.

Arziki mai tarin yawa, iyaye wadanda suke raye kuma a koda Yaushe suke min addua sabida adduar su da kuma ikon Allah nakai inda nake.

Zuri'a mai albarka, Allah ya bani yara maza kuma ya hada min da ya macce ta nan kawai ya gama mini komai.

Kuma bayan wadannan bai bari haka nan ba ya sake bani aminai masu sona sabida Allah kuma masu tsoron Allah wadanda ke kara turani gurin godewa ubangiji na da kuma bauta mishi hadi da yiwa addini na da iyayena, iyalina da yan uwana hidima.

Tell me fati idan banwa Allah godiya ba ai bazanyi masa butulci ba. Ya bani badon nafi saura ba.

Murmushi tayi tace since you know cewa Allah ya baka kaita godiya a gareshi sannan ka cigaba da ayukkan alkhairi da kakeyi wallahi idan har dan Allah kakeyi to zaka faranta ran ubangiji kuma zai karama kan abinda ya baka.

Ajiyar zuciya ya sauke yace I never imagined my life would turn out like this. Thanks to you I have lived happily for over fifteen years. Ever since you came into my life I have been nothing but happy.

Agreed we had our bad days where we caught and misunderstood each other but we pulled through thanks to your determination and understanding. I truly am grateful to you.

Thank you for loving me despite my flaws and huge ego. Thank you for being there for me even though my pride and arrogance soared higher than the clouds. Thank you for being patient with me.

She held his hand and said flaws? Yes, ego? A very big yes but pride and arrogance was never something you had with you. You do have a short fuse but that's what makes you you. The Abdallah I fell for. And there were times when you were patient with me as well.

He looked into her eyes and said I LOVE YOU FATIMA.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
.
END

FATIMAWhere stories live. Discover now