EIGHT

262 24 6
                                    

Zaune take bayan ta gama isha cousins dinta suka shigo. Wai ya Fatima kinga gidanki kuwa? Bala'i.

Itadai kallansu tayi suna shirmensu. Koda take at their age sixteen ta gama high school and batun aure baiyi crossing mind dinta ba.

So wani dakin amarya baya kanta dinnan now as a Dr of Pharmacy at the age of twenty two zata aura mutumin datake bala'in so take kauna.

Sai dai kash shidin baima san tanayi ba. Ita harta fara tunanin ya wannan zaman zai kaya? Su gulbe sunce mata wai gidan part part ne.

Part hudu ne. Me hakan yake nufi? Mata hudu zai yi? Saurin fidda zance tayi a ranta Jin wani kololon bakin ciki ya taso mata.

Yau ya kasance walimah the event was small Amma kuma it was somewhat similar da wankin amaryar ta.

event din jiya sun yishi a royal events center dan duk cikin garin kano babu inda yayi girma da kuma kyan wurin.

Yau kuma suna a meena event center inda gurin yaci decoration kamar ba gobe. Abinci mutane keci ta ko ina.

Wa'azin akayi aka gama sannan suka koma gidan ana kiran magrib. Bayan ta gama azkar after isha ta mike.

Instagram ta shiga tana exploring sai ganin hotunan biki take kuma idan ta duba mostly yan uwa ne sukayi posting.

Ganin wani professional edited picture tayi na ita dasu anti Amina. Anti Amina da anti khadijah suna hannunta na dama tana tsakiya a hannun hagu kuma anti aisha da Rukayya ne.

Anyi caption kasan hoton lovely bride and her sisters. Next kuma hoton sune bada ita ba anyi captioning sisters of the bride.

Washegari da karfe goma sha biyu na rana mutane masu dinbin yawa including manya manyan yan kasuwa da kuma manyan gwamna ti suka halarci daurin auren Abdallah Abdulmalik Zaki da kuma Fatima Yusuf Bulama.

Wato a gurin daurin auren an cika an cika an cika har ba iyaka. Angon na hango a cikin Mars garden sanyeda wata yar ubansun getzna tasha dinkin hannu. Har wani daukar ido take.

Shaddar ma tana daukar ido inaga angon. Yayi wani fari. Mazane suma da shadda da babbar riga.

Bazasu wuce su talatin ba idan ka kirgasu. Ashe reception ne angon ya shirya especially for his tight friends.

Abokinshi dake zaune yana dannar wayarsa ya dago yace Abdallah nace ba?

Kallansa yayi yace kace me?

Wai matar nan taka tanada kanwa ne? Tinani ya tsayi kamin yace eh.

Please a min iso. Shareshi Abdallah yayi ya cigabada harkar gabansa.

Kaga habibu Allah wannan kanwar tata tanada kyau jiya a instagram naga wannan matsiyacin photographer din yayi postin hotonsu sisters of the bride.

Sunfi three hours a gurin amma maganar dayayi bata wuce biyu zuwa ukku ba. Sai yanzu da Hibban ya zauna kusa dashi.

Zaki yane? Maganar daukar amaryar zasuyi African time ko kuwa ten dot din za'a daukota?

Ya mutsa fuska yayi yace ba zasuyi African time ba. Sunada discipline master a gidan.

A gidansu amarya kuwa wuni sukayi simple. Sai bayan isha aka fara shirya amarya domin mikata gidan ta.

Tun bayan magrib take kuka har zuwa yanzu da tara da rabi tayi. Kallanta ya Amina tayi batace komai ba.

Alkyabbarta suka dora mata sannan akayi dakin abba da ita.

Zaunarda ita yayi ya kori kowa a dakin ya zama daga ita sai shi sai umma. Nasiha yayi mata sannan umma ta kara da tata.

FATIMAWhere stories live. Discover now