SEVENTEEN

281 21 7
                                    

Fitowa Abdallah yayi ya kallesu dagani kasan something was wrong Amma sai farida ta wayance taje ta rungumeshi.

Janyewa yayi ya kalla fatima data basu baya. Rike hannunshi tayi tace baby Ina kwana?

Lafiya yace yana isa dinning din. Zaunawa yayi and as usual ta zuba mishi tea ta zauna. Zaunawa farida tayi tace dama kai nake jira muyi breakfast.

Jan plate tayi zata diba plantain rolls. Dauke glass bowl dinda suke ciki fatima tayi ta mai dashi gefe.

Kallan farida tayi tace amsata har yanzu bazata chanja ba. Badon ki nayi wannan abincin ba sannan bansa dake a ciki ba sabida haka baza kici wannan abincin ba.

Akan me? Clearly dear bazai iya cinye wannan abincin ba. Kodai bokan da kikaje gurinsa ya baki magani yace shi kadai zaki bawa?

Bansan hanyar da akebi aje gurin boka ba and bara kiji ba'ayi boka ko malaminda zanje gurinsa neman magani ba.

Ba abinda wani dan Adam zai bani wanda Allah bai rigada ya bani ba. Sannan duk abinda ke faruwa da wanda zai fari nan gaba an rigada an rubuta.

So idan ban samu wani abun ba Allah ya Riga ya rubuto cewa ba nawa bane. Amma clearly since you spoke of this sana'ar kice.

Farida ta bude baki zatayi magana Abdallah ya kalleta yace get out and karki sake zuwa nan ranarda ba ranar girkin ki bace. If it's urgent give me a phone call.

Kallanta yayi bayan farida ta fita tana huci. Ki shiga bedroom zakiga laptop bag dina ki fito min da ita.

Mikewa tayi ta shiga bedroom din nashi. Dubawa tayi chan ta hango laptop bag din ta dauko ta ta fito.

Kallan jakkar tayi cause tsabar nauyi ne da ita. Wai me wannan bawan Allah yake tulawa a cikin wannan jakkar? Keba mutum ba sai shegen nauyi.

Ajiyeta tayi kan kujerar dake on his right. Ki bude zakiga form ki cika saiki mayar and karki yamutsa min kaya.

Jiki a sanyaye ta bude ta duba har zatace bata ganshi ba taga form din. Ganin pens a ciki yasa ta dauka daya ta zauna tafara cika form din.

Saida takai gurin sunan guardian taga it was already filled. And instead of sunan abba sunan shi da information dinshi ta gani.

Maida form din tayi cikin jakkar ta manta pen din na hannunta harta kulle. Kallanta yayi lokacinda ta mike ta shiga bedroom dinsa.

Sanin ba dawowa daukar wani abu zaiyi ba yasata cire abayar ta hange a jikin wardrobe dinshi.

Gadon ta gyara da kyau ta maida pillows din. Kula datayi duk tazo gyaran gado sai taga kusan four pillows a kasa yasata daukar two medium and two small pillows ta sanya cikin wardrobe din.

Kallan gadon tayi and she was satisfied with the four pillows on it. Tana shiga bathroom din taga there isn't much to do.

Lekawa tayi taga baya kan dinning meaning ya fita. Cleaning supplies ta dauka tafara goge goge. Saida ta gama sannan tafara vacuuming dakin.

Water bottles guda ukku da suke empty ta dauka bayan ta kashe vacuum cleaner din. Fita tayi to kitchen ta zubasu a dustbin.

Fitowa tayi sukayi ido hudu dashi ya shigo da sauri. Cire earbuds dinda ta sanya tayi ta kallesa.

Where is my wallet?

A guje taje bedroom dinsa tayi sauri ta sanya rigarta sannan ta dauka wallet dinda ke kan bedside dinsa ta fito.

Bashi wallet din tayi tana dauke kanta. Hadawa yayi da hannunta gurin amsa sannan ya juya yayi tafiyarsa.

Koda ten tayi ta gama komai na part din har tiraren wuta tayi. To my surprise tiraren wutar har waje kana Jin kamshin sa.

Part dinta ta koma ta gyara inda ya baci sannan ta dafawa kanta mac and cheese. Tun bayan fitar Abdallah aka dauke wuta har yanzu kusan azahar basu maida wutar ba.

Tsaki tayi ta kunna inverter din part dinta cause zafin ya isheta. Ringing wayarta tayi taga rukayya.

Picking tayi tace kinzo?

Eh anti gani a gate.

Intercom ta dauka ta kira gate. Babu jimawa rukayya ta shigo gidan.

Masha Allah anti tun waje nakejin kamshi wallahi ji nake lamar gidana ne. Girgiza kanta Zarah tayi tace soon zamu aurar dake.

Fira suka fara sai akayi kiran la'asar. Sallah Fatima ta kabbarta. Tana kabbartawa wayarta tafara ringing har rukayya dake alwala ta fito tana ringing.

Picking tayi hadeda sallama sannan ta gaidashi. Chan tace sallah take. Okay tace sannan ta kashe wayar.

Bayan Fatima ta gama ta zauna tana yan addu'o'i. Sallamewa rukayya tayi ta kalleta. Ya Zarah lokacinda kike waya ya Ali ya kira wai ki kirashi idan kin karasa.

Picking wayar tayi ta kira number shi. Sallama tayi hadeda gaisuwa. Tunda tafara wayar harta gama ba abinda take fada inba toh ba.

Tana kashe wayar ta mike tacewa rukayya Ina zuwa. Part din farida naga ta nufa tana isa ta danna doorbell.

Chan aka bude ta kalla fatima fuskana hade. Meya kawo ki gidana? Fatima kuwa a ranta cewa tayi Sa ranki a inuwa boyar Allah inba daili me zaisa inzo gidanki.

Dama maigidan yace in gaya miki anjima bayan isha ki shiyar karshen wata yayi zamuje shopping and ki rubuta abinda kike buqata na kitchen a takarda.

Juyawa tayi tabar gurin batareda ta tsaya jin amsar farida ba. Saida tabar gurin shedarta ta dawo dai dai.

Nikam me wannan matar ke ajiyewa a cikin daki? Sai kace inda bera ya mutu?

Shiga cikin part dinta tayi tana shiga ana maida wuta. Kashe kanta inverter din tayi sannan Fatima tayi changing to Nepa.

Ac dinda ke dinning da palor ta kunna suka ci gaba da kallo suna fira. Yaya yaushe zaki koma duba Abdulshakur?

Wallahi bansan rana ba rukayya tunda nazo gidan nan mai gidan nan baya bari in fita sannan fitar ukku danayi duk tare mukaje.

Kice kin zama matar kulle in three months fita ukku kawai kikayi? Lallai wallahi yaya kinada hakuri da nice da fita zanyi bama saiya sani ba.

Murmushi fatima tayi tace shikenan autar umma kizo muje kitchen ki tayani hada abinci. Tuwon shinkafa da afang soup.

Six na bugawa Fatima na sauke miyar afang soup din. Zubata tayi a cikin warmer dinta already rukayya ta kwashe tuwon a leda.

Suna gama magrib rukayya tayi gida hundred dollars dinda ya ajiye yau da safe ta dauka ta sanya mata a jaka tace ki siya wannan ankon da kike mitar siya.

Rukayya na fita gate din motar Abdallah ta shigo gidan. Sauri Zarah tayi ta shige part dinta ta rufe kofa.

Chanja kayanta tayi zuwa

Tana gama simple make up dinta dayayi enhancing natural beauty dinta ana kiran isha'I

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Tana gama simple make up dinta dayayi enhancing natural beauty dinta ana kiran isha'I.

Sallah tayi sannan ta daura dankwalinta daurin Zarah Buhari tayi kamin ta sanya yan kunnenta ta sanya heels golden color taja exclusive veil dinta which was black and had golden stones a jiki. Fita tayi zuwa part dinsa.

FATIMAWhere stories live. Discover now