TWENTY TWO

329 24 12
                                    

Sha biyu na rana aka daura auren Abdallah da kuma Safiya

Gidan ya cika da mutane although ba wanda ta gayyata amma dayawa sunzo yan uwa da abokan arziki.

Sai gashi haddasu ya Hadiza dasu latifa a gidan. Dama Fatima ta jima cikin shirin ta.
(As promised I attached the pictures. Those asking for the heels she wears these here are CLEO 105 ml LACE UP SANDAL worth $ 1,500 from RENE CAOVILLA)

 Those asking for the heels she wears these here are CLEO 105 ml LACE UP SANDAL worth $ 1,500 from RENE CAOVILLA)

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Masha Allah Fatima kin ganki kuwa? Ai kamar kece amaryar. Cewar anti Hadiza ta shigowar su kenan.

Tarba suka samu ta arziki sannan Fatima tayi gaba inda wasu bakin. Fita tayi dan tagani idan rukayya tayi turaren wutar data sata.

Fitowa sukayi tare suka rufe kofar. A tsakar gida suka haduda cousins dinsu da shigowarsu kenan.

Jamila ta rungume Fatima cause koda akayi auren bata nan. Suna sakin juna ana bude gate din.

Kallo daya fatima tayiwa motocin ta gane motar Abdallah dake neman parking. Gyalen rukayya ta karba ta yafa tace ku wuce muje.

Hada ido rukayya tayi da daya daga cikin matan dake a part din safiya. Dan Allah baiwar Allah garwashi muke nema zamuyi tiraren wuta.

Ayya kiyi hakuri uwargidan bata anfani da itace jamila tafada kamin taja hannun rukayya sukayi part din Fatima.

Fatima na shiga gidan anti Amina tasata chanja kaya zuwa wasu a cewar ta mutane sun gane ta da wadannan kayan yanzu anyi azahar ta chanja.

Sallah tayi sannan akayi mata simple make up ta chanja kayanta.

Ana daura mata dankwali wayarta tafara ringing. Kallan mai kiran tayi ta daga hadeda sallama.

Fati Ina kayan dana ajiye kan gado dazan fita?

Shiru tayi chan tace ka duba cikin wardrobe din third bedroom dinka. The one on the left.

Kashe wayar yayi. Baya. Few minutes ya sake kiranta yace bai gani ba.

Ka duba nan na kaisu zaka gansu cikin black suitcase din dake cikin main bedroom dinka.

Yanzun kikace third bedroom now kince main bedroom are you sure you know where you kept it?

Kamin ta amsa wayar ta katse. Deep breath tayi taking ta sake kiran wayar Amma switched off.

After a while intercom dinda ke second bedroom dinta yayi kara dagawa tayi taji shine.

I said suitcase dinda nor.....I don't understand kizo ki dauko kawai.

(Metallic padlock pointy naked 105 sandal TOM FORD for $1,400) gyalenta ta dauka ta yafa sannan ta fita

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

(Metallic padlock pointy naked 105 sandal TOM FORD for $1,400) gyalenta ta dauka ta yafa sannan ta fita.

Isa part din nasa tayi. Knocking tayi ta jira aka bude. Wani cikin abokan sane ya bude.

Aah madam sannu da zuwa.

Gaidashi tayi sannan ta shiga ciki. Hango Abdallah tayi tsaye a cikin living room din fuska a daure.

Ina wuninku? Tace da abokan da kamin tayi sauri ta shige cikin third living room din. Kowa babu just like she expected.

Shiga bedroom din tayi ta bude wardrobe din ta dauko suitcase din sannan ta fito. Bashi suit case din tayi.

Jin sukayi kida ya fara tashi a cikin gidan. Kallanta yayi "DJ kika dauko?"

Girgiza kanta tayi kamin tace aa bamu dauko dj ba. Fita sukayi and for sure kidan daga part din farida yake.

Wakokin dake nuni da habaici ke tashi. Maida kallansa yayi zuwa ga Fatima kamin yace "dama ta dawo?"

Kallansa tayi tace dama bata gida?

Juyawa yayi ya shiga bedroom dinsa while ita kuma ta koma part dinta. Har akayi magrib kida na tashi a part din farida.

Anty wai wannan matar hala batada hankali ne?

Kallan rukayya Fatima tayi kamin tayi murmushi nima dai magana kawai kika rigani. Ana karasa sallar isha motocin kawo amarya suna shigowa.

Da taimakon rukayya ta karasa daura dankwalin. Gaskiya ya Zarah kin hadu dama Allah yayi min rabin kyanki da naji dadi sosai.

Kallan kanta tayi cikin half length mirror din. Sanye takeda wata red embellished sharaton super Mae touches of black and white.

Ki daina fasa min kai rukayya.

Allah anti kedin kyakyawa ce duk wadannan matan na ya Abdallah kin fisu kyau. Ita ta ukkun ma Ina gaya miki tsaye take tamkar mopper stick.

Fari kawai zasu nuna miki sai waye wa wacce batada anfani idan tayi yawa. Ga tsawon banza tamkar zasu kamo sama.

Murmushi fatima tayi wallahi rukayya kina bani dariya. Ten dot kofar gidanta ta bude Abdallah ya shigo.

Gaisheshi sukayi ya amsa kamin yaje gurin intercom dinta. Ya akayi intercom dinki ya lalace?

Wallahi dazu Firdausi tayi barin ruwa suka shiga ciki. Dama inada niyyar gayama idan na samu time.

Wayanki fa?

Wayana ya mutu nasa charge.

Dauko maya finki muje.

Mikewa tayi ta shiga bedroom dinta ta dauko wani black gyale raga raga amma babba ta fito. Maganarsu taji a kitchen shida rukayya.

Laaaa! Allah yaya mango juice and strawberry juice dinta sunfi coconut juice dinta dadi. Chan taji muryarshi.

Ba abinda take inba coconut juice da zobo ba.

Fitowa sukayi taga Abdallah rikeda water bottle green yana kallanta. Rukayya na bayanshi tana kashe mata ido.

Tare suka fita suka jera suna tafiya inka gansu tamkar masoya. Satar kallansa fatima tayi taga yayi wani iri dashi.

Dauke kanta tayi tace lafiya kuwa? Naga ka chanja tamkar bakai ba.

Shiru yayi kamin yace kaina ke ciwo.

Shiga part din sukayi ita a gaba shi yana bayanta. Daga corridor din tana hango kan matar dake zaune kan three seater dinda ta bawa kofa baya.

Zaunawa tayi kan one sitter dinda ke hannun dama and abinda yayi surprising dinta shine Abdallah daya zauna kan one sitter dinda ke kusada tata.

Batareda ta kalleta ba Fatima tace amarya sannu ko?

Safiya da tun dazu idanta suke kan Fatima tace yauwa uwargida ya muka sameku?

Kallanta fatima tayi tace lafiya kalau.

Subhanallah shikuma makin ya dauke wacce tafi ta kyau saiya kwaso inna kanwar baba lado. Yanzu fi sabilillahi me Abdallah ya gani a nan?

Meya kaishi kawo wannan katon a cikin gidanshi? Cikin second biyar dinda ta kalla safiya ta kare mata kallo.

Wani malalacin murmushi ta daku to kefa? Kin fita Amma ita yakeso. A hakan yaga katon yaji ya bashi sha'awa ya auroshi.

FATIMAWhere stories live. Discover now