NINTEEN

272 28 10
                                    

May Allah keep us away from the wrong things that will take us away from Him and let us follow the good things that will take us closer to Him! Jumma Mubarak.

Daren ranar Fatima batayi bacci ba. Kuka tayi harta godewa Allah. Scenarios dayawa sunyi going through hankalinta.

Menene batadashi a duniya? Kyau, ilimi, addini, sura mai kyau. What does she not have that mutum daya datake so a duniya zai kalleta yayi mata abinda yayi a dazun?

One month later

Yau marks wata daya dayin wannan incident din. And honestly tun bayan wucewa ranar Fatima ta manta da batun saidai akai akai yana taso mata.

Amma koda dakika daya bata tabakallan Abdallah da wannan abun ba. And sau biyu tana tambayarsa fita yana hanata. Amma duk wanda zaizo gurinta he is welcome baya hanawa.

Kwana biyu da suka wuce ihsan da Abdul tun eight suke gidan sai ten nadare suka koma kuma bai nuna rashin jin dadi ba.

Da zasu tafi lokacin yana magana da Bala har yan yawo ya basu.

Saidai abin ban haushi shine farida zata shirya tsab ta fita sai marece ta dawo Amma ita bata da wannan damar.

Kullum tana zaune gida tamkar garar kunya. Yanzu ma tana zaune a palor yana dinning tun shigowar ta waya yake sallamarta da gaisuwa kawai ya amsa.

Dagani da macce yake waya dan taji muryarta and muryarsa a sake take babu alamun daureta.

Dawowa yayi palor ya zauna. Ganin kishi zai san yadda yayi da ita yasata mikewa tayi kan dinning tana clearing gurin.

Banfa gama ba ki barshi hadda dafe saiki dauke.

Ajiye kayan tayi ta shiga kitchen ta dauka ruwan sanyi tasha.

Komawa tayi bayan taji ya jima baiyi magana ba. Kalla keyarsa tayi taji tamkar ta makeshi Amma ta danne zuciyarta.

Naga copper allowance dina sannan an turo mun message cewa sai naje nayi reporting a inda akayi assigning dina.

Naji. Kawai yace mata.

Sake magana tayi tace gobe in Allah yace zanje inyi making report din sannan kuma daga nan zan biya ta gidan ya aisha da gida in dasu umma.

Juyowa yayi ya kalleta. Tambaya kikeyi ko gaya min kikeyi?

Wanda ka zaba daga ciki.

Nodding tayi kamin yace to sai naga yadda zaki fita daga gidannan.

Kaga kaji tsoron Allah mutuwa zakayi a saka a kabari. Karka sake dawowa gida ka dinga waya da macce a gabana. Ka jira idan ka karasa wayar taka saika dawo. Abinda taso fada kenan Amma ta kasa.

Juyawa tayi ta fice daga part din.

Me kike tinani? Fatima anya kanki kalau kuwa? Shiga part dinta tayi ta rufe kofa. Tana shiga ta kira ya Amina.

Picking tayi tace Zarah an tina dani yau?

Murmushi tayi tace Haba anti in kince haka sauran su kuma suce Mi? Yar fira sukayi kamin Fatima tace anti shawara nake nema.

Ya akayi? Abokiyar zaman taki tazo da tsiya ne?

Aa anti bama issue dinta bane dazu Ina magana da Abdallah nake ga.... Shin nayi laifi?

Numfashi anti ta sauke babba ma kuwa Fatima. How could you? Daga Jin wannan tambayar kinsan da sake.

Baki kyauta ba gaskiya. Abinda za'ayi kije ki bashi hakuri. Bakyau miji ya kwana yana fushi da matarshi.

Amma anti fisabilillahi tunda nazo gidan nan fita ta bata wuce hudu ba. Dayar matar tashi datazo daga baya ta fita yafi sau nawa?

Fatima I won't do this with you. Koma yane kinyi laifi kije ki sameshi ki bashi hakuri.

Ba'a yiwa miji haka especially tunda kinda co-wife and kinsan saura I don't have to say it out.

Bayan ta ajiye wayar tayi tsaki ta mike. Komawa part din nashi tayi ta ganshi dai nan inda ta barshi.

Itama zaunawa tayi kan carpet din tace mishi "dan Allah idan maganar dana fada dazu ta bata ranka kayi hakuri banyi dan na bata ranka ba."

Kyaleta yayi hakan yasata lekawa taga dagaske idanshi biyu bawai yayi bacci a zaune bane. Mikewa tayi ta tsaya gabanshi ta kare TV din.

Kallanta yayi hakan yasa tace nace kayi hakuri kuma kaki kace komai.

Ganin yaki yayi magana sai kallanta yake fuska a hade yasata magana. Wallahi ba bakar magana nayi ma ba. Banma san nafada abinda na fada ba kawai yau an batamun rai shiyasa.

Kayi hakuri dan Allah ba rashin kunya nayima bafa.

Naji ya sake cewa kamin yace matsa akwai abinda nake kallo. A cikin satin saida tasan ta tabo Abdallah.

Dukda bawai sakewa yake da ita kaman farida ba saida tasan yana fushi da ita. Zuwa zuwa har Fatima tayi wata tara a gidan amma ba wani difference ne a rayuwarta ba.

Ba wani chanjawa rayuwarta tayi ba idan ka cire yanzu Abdallah yana nuna jin da dinsa idan ta mishi abu.

Yakan ce mata thanks and idan har akwai abincinda yakeso yaci ranar girkinta yakan fada ta dafa masa.

Ba wani jimawa ta gane cewa farida ba girki ta iya ba. Sannan batada abin dafawa daya wuce shinkafa jollof rice ko shinkafa da wake.

Ko bata fada ba tasan farida irin matan nan ne da tsaftar muhalli bata damesu ba why? Ko daga bakin gidanta zaka gane.

Sunada mai sharan tsakar gidan amma kaidar Abdallah ce steps din gidanki ke zaki share ki mope mai shara ita kacinsa interlock.

Har ila yau Fatima bata fasa addua a gurin mahaliccin sama da kasa ba kan cewa ya bata soyayyar Abdallah.

Ya karkato mata hankalinsa kanta. Kullum cikin addua take wa iyayenta da kuma mijinta harma da yan uwanta.

Tun zuwanra gidan fitarta zaka kirgata da hannuwa biyu idan ka cire monthly shopping da suke zuwa.

Sau biyu taje gida sannan sau biyu taje gidansu Abdallah sau daya daya tajewa yannenta. Iya wannan shine fitarta.

Farida kuwa harma zaka cika littafi a kan yawan fitarta. Mutanen dake zuwa mata da kawaye basa kirguwa.

Ranar har saida Abdallah yace kar wanda ya sake shigo masa gida indai farida yazo nema sannan aka sarara.

Shi kanshi maigidan yakan tsinci kanshi cikin farin ciki ranar girkin fatima. Saidai koda a fuska bazaka gane hakan ba bale a baki.

Yau haka kawai yaji baya Jin zuwa office ko kasuwa yayi zamansa a gida kuma girkin farida ne.

Lake dashi ta wuni sai kace chewing gum. Fatima kuwa ta riga tasa a ranta dan yana girking farida shiyasa yau yaki fita.

A chan part din Abdallah kuwa wayarsa tayi ringing yayi picking. Farida na fuskantar cewa macce ce bala'i ya kaure.

Tun a part dinta Fatima tana jiyo fada da rantse rantsen farida.

Tana zaune tace toh? Su kuma wadannan lafiya?  Ta

FATIMAWhere stories live. Discover now